A FADA A CIKA da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.

  Рет қаралды 189,847

BBC News Hausa

BBC News Hausa

3 жыл бұрын

BBC Hausa KZfaq: Sada zumunci da saka bidiyon da suka shafi rayuwarku.
Tunatarwa: Ban da zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a ba su da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.Barka da zuwa
Subscribe:
Website:
Facebook:
Instagram:
Twitter:

Пікірлер: 145
@shehidala
@shehidala 3 жыл бұрын
Dan Girman ALLAH Ku yi Yadda Za'a samu Sassauci a Rayuwar Talakawan ku, a Samu Tsaro Sannan kuma Abubuwa su yi Sauki a Farashi
@bangiszamani4594
@bangiszamani4594 3 жыл бұрын
Dan Allah BBC Hausa kuyi qoqari kuyi wannan Fada Acika da Governor na Taraba wato Arc. Darius Ishaku. Dubun gaisuwana gareku
@abbasadau1189
@abbasadau1189 3 жыл бұрын
Allah ya Kara taimakunku akodayaushe
@hamzasafiyanu7413
@hamzasafiyanu7413 3 жыл бұрын
Kabiru Dakata Allah ya saka da alkhairi
@hhalwaili4536
@hhalwaili4536 3 жыл бұрын
Amin amin
@ayubasilami0013
@ayubasilami0013 3 жыл бұрын
Uban Abba Aiki Aiki Dodon Tsula Da Tsulawa Allah Ya Kara Taimakonka Da Taimakonsa amin S amin Dr Ganduje Kayi Mun Gani Kwarai Da Gaske Allah Ubangiji ya Kareka Daga sharrin Makiyanka Amin S amin
@hussybaby37
@hussybaby37 3 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya BBC ina fatan wata rana zamuga gobno zulum
@tukursadauki4651
@tukursadauki4651 3 жыл бұрын
Jajirtacce ba govener xulum yayi.Allah Ubangiji yabiyashi.
@lawali.lawali.lawali.lawal6309
@lawali.lawali.lawali.lawal6309 3 жыл бұрын
Masha.allah yy.kyau sosai fatan.alheri mu.a.niger.miyasa.bakwa.muna.afada.acika
@maazzamsani7481
@maazzamsani7481 2 жыл бұрын
Allah ya saka da alkairi. muna godiya
@AdamaAdamaAdamaAdama-jy9qh
@AdamaAdamaAdamaAdama-jy9qh 4 ай бұрын
❤❤
@abdurrasheedabdullahi6502
@abdurrasheedabdullahi6502 2 жыл бұрын
Allah ya karawa gwamna lpia baban Abba
@sadeeqpassing9341
@sadeeqpassing9341 3 жыл бұрын
Allah ya bamu shuwagabanni na gari Ameen s Ameen
@user-cm8vj3bs8j
@user-cm8vj3bs8j 3 жыл бұрын
Shirin yayi!!! Sai dai mahalar ta taron kamar ba tarbiyyar Kano ba, Abin haushi mace 1 ce Kamar naga ta fara da yin sallama....
@rabiuabdullahi1123
@rabiuabdullahi1123 2 жыл бұрын
Allah yabiya baba ganduje
@nafiumikailu5381
@nafiumikailu5381 Жыл бұрын
Ganduje baka karya wlh
@suleimansalisunagogo6970
@suleimansalisunagogo6970 3 жыл бұрын
Allah kaara lafiya da nisan kwaana Baba ganduje angon goggo mai Allah Dattijoun Arziki.
@soufianeidristv7339
@soufianeidristv7339 3 жыл бұрын
Ina so a roki alfahma ayi zama da abduljabar domin gane gaskiya
@nurashehugarindau9769
@nurashehugarindau9769 2 жыл бұрын
Don Allah kasaki asusun Kanan hukumomi don samu walwala ga talakawana kasa.
@zeezeebo
@zeezeebo 3 жыл бұрын
A’ji tsoron Allah dai! Kiyama gaskiya ne!
@waleednooe9028
@waleednooe9028 3 жыл бұрын
Allah yasakawa rabiumusa kwankwaso kuduba kugagadar dayayi tanasarawa kamar asaudiya kaidanmusa kayinamijinduniya allah yajikan danmusaniba yarsiyasaba kumabaccikudin rabiuba ammanni daiyayiminsabida adalci nsa
@umaribrahim1435
@umaribrahim1435 3 жыл бұрын
Wai a duniya ma kenan, bare kuma anje lahira gaban ubangiji inda mutum bai isa yace ba hka bane bah Dan sabida akwai hujjoji..Allah yasa mu dace..lalai kam mulki fitina ceh ga Wanda bai yi adalci bah
@abdullahiidrisabdullahi7111
@abdullahiidrisabdullahi7111 3 жыл бұрын
Allah sarki kaji tsoran Allah bazabe kaci nahalakba domin mukanawa Abba mukazaba gashi maaikata bacigaba sema aikaci yayi shekara 7bacigaba akano
@waleednooe9028
@waleednooe9028 3 жыл бұрын
Agidangoggo kagwarakurakuran makaryaci mubamayabawa kumamunafikaine maiyayi yahana albashidukyabiyaragewamutane kawai
@waleednooe9028
@waleednooe9028 3 жыл бұрын
Dolezakasaukwa komAi gadararka cigabadahandima dasata
@salisulawan622
@salisulawan622 2 жыл бұрын
Allah y kara basira ganduje
@sadiyaaahmad9767
@sadiyaaahmad9767 3 жыл бұрын
Allah ubangiji yakarawa governor lpia
@musabmuhammad7969
@musabmuhammad7969 Жыл бұрын
Allah Yaqara lafiya da Nisan Kwana
@aliyusalisu3251
@aliyusalisu3251 3 жыл бұрын
Ana masa tambaya se zare ido yake yana karya ba kunya ba tsoron allah.. Allahbya isanmu
@jmmjmm3506
@jmmjmm3506 3 жыл бұрын
Hhhhhhhhh
@giyeyakubu5731
@giyeyakubu5731 3 жыл бұрын
Allah ka bamu shugabanni Na gari
@Princematawalletv5769
@Princematawalletv5769 3 жыл бұрын
Gaskiya Ganduje Baya Tsoron Allah.
@auwalmuhammadhussain1224
@auwalmuhammadhussain1224 2 жыл бұрын
Masha Allah Hakan yabada kyau sosai
@mansurila6255
@mansurila6255 3 жыл бұрын
Allah ya taimaki mai girma gwamnan Kano. sai BABA mai MD karota Allah ya dafa muku Ameen
@kaderidrissa3313
@kaderidrissa3313 3 жыл бұрын
Gwamna maganar kab ba inch'Allah a ciki
@murrymurry7592
@murrymurry7592 2 жыл бұрын
Allah yatsareka
@ahmadmainasara2979
@ahmadmainasara2979 3 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya sosai
@yakubuisahahmed3649
@yakubuisahahmed3649 3 жыл бұрын
Allah yasa tambayan kiyama yazo maka da sauki
@waleednooe9028
@waleednooe9028 3 жыл бұрын
Sha sha sha ganduje azzalimi kawai allah yaisanmu
@Fulatan68
@Fulatan68 3 жыл бұрын
Masha Allah gwamnan kano
@waleednooe9028
@waleednooe9028 3 жыл бұрын
Ankurekamunafiki
@zeebodycareremediestv2719
@zeebodycareremediestv2719 3 жыл бұрын
Mash Allah... Allah ya kaimu
@mohdzailani7819
@mohdzailani7819 3 жыл бұрын
Allah yagya mana
@basirudanladiabdussalam5763
@basirudanladiabdussalam5763 Жыл бұрын
Munayiwa maigirma gwamna fatan alheri
@yisaadams5773
@yisaadams5773 3 жыл бұрын
Masha Allah
@theweekendkeepon5546
@theweekendkeepon5546 2 жыл бұрын
Hmmm,haka.
@yahayamarafa2295
@yahayamarafa2295 3 жыл бұрын
Mai Dalli mai Dalla Angon Kandala Jagoran wawura mai halin ƙuda
@NasirANasiribnnasiry
@NasirANasiribnnasiry 3 жыл бұрын
Kandala nayi mata ta kasa mikewa
@muhammadbuhari2996
@muhammadbuhari2996 2 жыл бұрын
Hmmm
@shamsuabdullahi3402
@shamsuabdullahi3402 3 жыл бұрын
Uhmm baba ansha tambaya kenan
@aliyut5270
@aliyut5270 3 жыл бұрын
Allah ya kyauta Kuma ya kaimu.
@samzee7027
@samzee7027 2 жыл бұрын
Gaskiya ganduje makaryachi wlh
@abdulrahmanabdullahi5222
@abdulrahmanabdullahi5222 3 жыл бұрын
Kakai shekara kusan tamanin Amma bakada godiyar ALLAH Sai San kudin jaraba dacin amanar Al umma. ALLAH yabamu shugabanni nagari. Amma Al ummar Kano suna dandana kudarsu gurin wayannan marasa darajar. Kuma haramtacciyar gwamnati
@habibamujittaba7788
@habibamujittaba7788 3 жыл бұрын
masha allah
@usmanadamu5440
@usmanadamu5440 3 жыл бұрын
Ina fata dai za masa tambaya akan batun kitmurmurar videon dala, don yafi komai muhimmanci a gabakiɗayan interview ɗin,
@yahayagambo5401
@yahayagambo5401 3 жыл бұрын
Tambayar daban amsar daban dakanada kunya da kajita Matsalar babu
@yakubuisahahmed3649
@yakubuisahahmed3649 3 жыл бұрын
Fatan alheri gandun aiki Allah ya saka maka da alkairi daga masoyin ka ISAH BAUCHI
@mammangarbaharuna50
@mammangarbaharuna50 3 жыл бұрын
Masha Allah ❤
@lalokano7449
@lalokano7449 3 жыл бұрын
kahuta
@yauumar4197
@yauumar4197 3 жыл бұрын
Nigeria 2023✊✊✊
@kanuriarabtv2827
@kanuriarabtv2827 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara dau kaka
@AlkanaweeyTV
@AlkanaweeyTV 3 жыл бұрын
Buhari muke son ku kawo mana mu kashe shi da tmbyyi
@mr_alameen_nigeria
@mr_alameen_nigeria 3 жыл бұрын
Amen💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿
@mubaraksalehchiroma4283
@mubaraksalehchiroma4283 3 жыл бұрын
Haruna Shehu Tangaza Allah ya Karamaka Fahimfar Iyya Tsara Tambaya.
@haidarsalissou7764
@haidarsalissou7764 2 жыл бұрын
Allah ta'allah ya shiryardasu, mata sata,miji sata,yaya sata.wane irin govner ne haka kamar dabba?
@abdulhayatuhamisu1552
@abdulhayatuhamisu1552 3 жыл бұрын
Kabiru dakata mun gode tambaya tayi
@fatimiyyablockindustrygano5624
@fatimiyyablockindustrygano5624 3 жыл бұрын
Tambayoyi sai Alasira zaka amsasu
@user-zw3oi8km8e
@user-zw3oi8km8e 4 ай бұрын
Sai Batun Za’ai Za’ai ba Wanda Yace Yayi
@dstv7472
@dstv7472 3 жыл бұрын
Yess
@hassanhalliruzakariyya1557
@hassanhalliruzakariyya1557 3 жыл бұрын
Kadimul Islam
@mr_alameen_nigeria
@mr_alameen_nigeria 3 жыл бұрын
Allah yasa💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿
@ismailaliyu8223
@ismailaliyu8223 3 жыл бұрын
Allah yakara daukaka baba ganduje Mai tausayi da hankali ga aiki akan lokaci muna sanka kuma tsarinka yayi daidai dajihar kano kuma kowa yaga mekayi akano kuma kataimaki addinin musulunci .kakare Mana mutuncin shugaba annabi Muhammad akan bata gari kayi maganinsu don haka kaniya Mana bukata Allah yakara maka lafiya baba
@bilalmuhammadbellobmb4704
@bilalmuhammadbellobmb4704 Жыл бұрын
Madalla
@mainhoonatv2059
@mainhoonatv2059 3 жыл бұрын
Wai yana nufin qarya ce video nan? to me yasa basu kama mai video ba sun kaishi kotu an yanke masa hukunci, bayadda zaayi kayiwa gwabna qarya irin wannan kuma a qyaleka har tsawon wannan lokacin, amma akwai Allah
@sanibahaushe9437
@sanibahaushe9437 3 жыл бұрын
allah yadafamuku shuwagabanninmu allah yairikodahannunku yasakuzamomasu adalcigaremu
@hamzasafiyanu7413
@hamzasafiyanu7413 3 жыл бұрын
So Wannan da Dan Sarki ka ke kenan
@bukarmanu6670
@bukarmanu6670 3 жыл бұрын
Ashe Yana da baki
@gorahofficial
@gorahofficial 2 жыл бұрын
Shege
@salisusaminu6385
@salisusaminu6385 3 жыл бұрын
Masha baba ganduje sannu da aiki
@mahamanhassan7019
@mahamanhassan7019 3 жыл бұрын
A dai dinga tuna lahira.
@mohammedabba4063
@mohammedabba4063 3 жыл бұрын
Kagaira maganarka shikin garin Kano ba jahara Kano ba
@yahayanuhu5419
@yahayanuhu5419 3 жыл бұрын
Allah ya kara jagoranci Mai girma gwamna.
@jjnn5929
@jjnn5929 2 жыл бұрын
... إلى نفسي
@tukuryaro
@tukuryaro 3 жыл бұрын
Allah yakaimu
@muhammadabba4964
@muhammadabba4964 3 жыл бұрын
Allah ya karawa maigirma gwamna lafiya,,hakika alummar jihar Kano Muna tare da kai Allah ya saka maka da alkhair
@samzee7027
@samzee7027 2 жыл бұрын
Kaidai makiyin Allah ne
@abubakarahmad9330
@abubakarahmad9330 3 жыл бұрын
Indai bakine baza a kadakai ba baba. Kayi kokari sosai wajen amsa tambayoyi
@murtalasani469
@murtalasani469 Жыл бұрын
Mezaai da jakin kano saidai yagayama hauka
@seenahwi2365
@seenahwi2365 3 жыл бұрын
In Kanu. Anything good
@seenahwi2365
@seenahwi2365 3 жыл бұрын
Artık
@umarbnnaseer
@umarbnnaseer 3 жыл бұрын
A kawo mana Tram Baba
@balarabemusa4541
@balarabemusa4541 2 жыл бұрын
Hhhmm
@alameenmuhammad143
@alameenmuhammad143 3 жыл бұрын
Masha Allah baba ganduje Allah yayi riko da hannunka
@rukayyamuhammad136
@rukayyamuhammad136 3 жыл бұрын
Nima inada tambaya dan Allah abani dama
@danmameajamagana9537
@danmameajamagana9537 3 жыл бұрын
Allah yazaunar da jaharmu lafiya
@aminusulaiman7757
@aminusulaiman7757 3 жыл бұрын
Mai girma gwamna ganduje sai kuma kashirya tambayar kiyama mudai Allah ya isa tsakaninmu dakai
@marwanabakoye2946
@marwanabakoye2946 3 жыл бұрын
Kai tsaya karkashiryama tambayar kiyamar
@ummikhalifa5298
@ummikhalifa5298 3 жыл бұрын
Kaima Kai takanka ranar kiyama dinko
@abubakarsabojibril4651
@abubakarsabojibril4651 3 жыл бұрын
Gaskiya Mai girma gwamna yayi kokari wajen amsa dukkan tabbayoyin da aka yi masa,ba kamar sauran gwamnonin da suka gabace shi ba domin wasunsu har barbarar baki zakaji suna yi.
@musabsalihu7327
@musabsalihu7327 Жыл бұрын
Chainkai
@NafsiyuHamza
@NafsiyuHamza 17 күн бұрын
Let's talk about dollar 💵 video
@aminuhussain2416
@aminuhussain2416 Жыл бұрын
Ganduje bashida gsky kwata kwata kuma yaci dollar wlh
@AdamsMkawu
@AdamsMkawu 18 күн бұрын
Hausa film
@bababababababababababababa2313
@bababababababababababababa2313 2 жыл бұрын
ba ai kin dayayi
@belloabdullahi7066
@belloabdullahi7066 3 жыл бұрын
Llll
@hdshsmunagodiyya8893
@hdshsmunagodiyya8893 3 жыл бұрын
ganduje kaji tsoran allah wannan ba amsa kabayarba zakabadata lahira ka makaryachin banza sunbaka chinhanchidai kawaii
@hashimuhaladu3121
@hashimuhaladu3121 3 жыл бұрын
Mugu makaryaci
@alameenmuhammad143
@alameenmuhammad143 3 жыл бұрын
In akace naba gwamna maki tabbas zan bashi 99%
@muhammadmuhammadalkali6067
@muhammadmuhammadalkali6067 Жыл бұрын
Koh za'a samu rubutacciyar tsigar wannan zama taku. Godiya Nake
@ameenuusman4942
@ameenuusman4942 3 жыл бұрын
Menene kuma hadin kano da France bayan abunda shugaban kasar y aikata kano fah garin musulincine
@hdshsmunagodiyya8893
@hdshsmunagodiyya8893 3 жыл бұрын
makaryachi
@aminuhassan4470
@aminuhassan4470 3 жыл бұрын
Karya yake yana rushewa
@NasirANasiribnnasiry
@NasirANasiribnnasiry 3 жыл бұрын
Ko kace Yana rushe uwarka ba
@seenahwi2365
@seenahwi2365 3 жыл бұрын
No good courter no good School is not good because everything is not good 🤯⁉️yas
@hananzakks5055
@hananzakks5055 3 жыл бұрын
Nayabawa ganduje🙋.don Allah kugayyatoumana gwammanan Taraba donmusan meyakeciki ngd.
@rayyanuhussaini7638
@rayyanuhussaini7638 3 жыл бұрын
8818
A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Kebbi Kwamred Nasir Idris
59:15
BBC News Hausa
Рет қаралды 40 М.
A Fada a Cika: 'Yan Kaduna sun yi gaba da gaba da gwamna Nasir El-Rufa'i
1:12:55
Пробую самое сладкое вещество во Вселенной
00:41
Универ. 13 лет спустя - ВСЕ СЕРИИ ПОДРЯД
9:07:11
Комедии 2023
Рет қаралды 6 МЛН
Gaskiyar Magana: Karin bayani kan juyin mulkin Nijar
36:01
DW Hausa
Рет қаралды 23 М.
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 63 М.
A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda
56:48
BBC News Hausa
Рет қаралды 177 М.
Sabuwar takaddama kan binciken Ganduje a Kano
32:43
DW Hausa
Рет қаралды 36 М.
APC ba su iya mulki ba - Atiku Abubakar
24:56
BBC News Hausa
Рет қаралды 25 М.
A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi
55:14
BBC News Hausa
Рет қаралды 28 М.
A FADA A CIKA tare da Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal
54:10