ABUN DA YAKE GUDU YA FARU! YANZU YANZU DR IDRIS YA KARASA TONAWA DR ISA ALI PANTAMI ASIRI

  Рет қаралды 366,694

ZUMUNCINMU TV

ZUMUNCINMU TV

Жыл бұрын

Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
/ @zumuncinmutv
#zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Пікірлер: 233
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Allah Ya Taimaki Mai Taimakon Addinin Allah A Duk Inda Yake. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@hanifgram
@hanifgram Жыл бұрын
Ameen
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Allah Ya Taimaki Mai Taimakon Addinin Allah A Duk Inda Yake. Allah Ya Kara Ma Shaykh Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Tsawan Kwanaki Masu Albarka. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@ibrahimzailani6011
@ibrahimzailani6011 Жыл бұрын
Ameen!
@rabimustapha5346
@rabimustapha5346 8 ай бұрын
Abin da malaman zamani nan suke yi be dace ba ku kuke cewA aringa rufa wa juna asiri ama da girma kuna tonawA
@hussainiyunusa5278
@hussainiyunusa5278 9 ай бұрын
To shidai Dr isah Ali Ibrahim Fatami dai Allah yayi mai SUTURA saidai bakin ciki ya KASHE ka makircin ka ba zai cishi ba
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Ай бұрын
Dr. Idirs yafi Pantami kuɗi da gidaje da 'ya'ya.
@HamzaTukurabdullahiU.tsamiya
@HamzaTukurabdullahiU.tsamiya Ай бұрын
Bawanda ya.isayatonama Wani asiri sai Allah
@sulaimanaliyu6872
@sulaimanaliyu6872 Жыл бұрын
Dan dan Manzan Allah s.a.w ku yarda ku cigaba da hada kawunan musulumi baki daya
@ibrahimAbdusalam
@ibrahimAbdusalam 2 ай бұрын
Isah Ali kayihakuri daukakache Allah yakaremanakai
@ahmedaliyuyarosabo6412
@ahmedaliyuyarosabo6412 Жыл бұрын
Yamance Lokacin dayake kuka yanacewa kada Allah yakaishi Lokacin daza'ayi zalumci shi Isah Ali yakasa Fadawa kowani ahugaba cewa anyi zalumci. Yanzu Yamanta Addu'ar shi.
@TahiribrahimTahir-dj8vm
@TahiribrahimTahir-dj8vm Ай бұрын
Allah yakarama lpia prof isah Ali Pantami kayi hakuri daukaka Ceh dole zakaiii ta fuskantar yan wahala irinsu dr jaki 🦄🦄
@TahiribrahimTahir-dj8vm
@TahiribrahimTahir-dj8vm Ай бұрын
Dr jakiiiiiiiiiii 🦄🦄🦄🦄🦄🦄🦄🦄🦄 wlh karshenka baxai kyauba mahaukacin banxa 😢
@SaiduMurtala-gu7bz
@SaiduMurtala-gu7bz Жыл бұрын
Prof isa Ali fantami Allah yakara maka lafiya Allah yasa gama da duniya
@rabiuibrahim2348
@rabiuibrahim2348 Жыл бұрын
Dan allah malamai kurika zama masu hakuri darufawa juna asiri
@kadriissoufouhabib5974
@kadriissoufouhabib5974 Жыл бұрын
Gaskiya Allah chiryeka malamin Yana tonama dan uwansa asiri kuma kana gaba da chi cikin wantan ramadan kuma gobe ka fito kayi wa'azi kace Allah ya Hana gaba tsakanin musulmi
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 Ай бұрын
😅😅😅
@muhammadabdullahi9142
@muhammadabdullahi9142 5 ай бұрын
Baku da aiki sai Munafurci ! Allah ya shirya mu baki daya
@maishuwaki352
@maishuwaki352 Жыл бұрын
Ni anawa tsammanin akwai abubuwan dake damun al'ummar musulmi da addininmu Wanda in kuka dage kansu za'a samu maslaha Kuma asamu cigaba Amma Kun tsaya kan yiwa addini da malamai tarnaki su kawo rabuwar Kai Allah wadaran Wannan aiki naku inkuma ba masu shiryuwa bane Allah SWT Ya watsa aniyarku ya fidda ku daga cikin mu.
@rabiatualiyuibrahim4524
@rabiatualiyuibrahim4524 Жыл бұрын
kana duba kenan
@saddiqibrahim
@saddiqibrahim Жыл бұрын
Innalillahi wainna ilaihirajiun Allah ya shiryi Ka Gsky haka ba musulunci kana sunan malami kana hawa mambari kana sukar wani
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Amin Ya Hayyu, Ya Qayyum. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@jibreelyusuf9105
@jibreelyusuf9105 Жыл бұрын
Allah ka albarkaci mu da yafiya
@hajiyamama2895
@hajiyamama2895 4 ай бұрын
ALLAH ya taimaki malam
@user-qz8xu6eh7s
@user-qz8xu6eh7s 4 ай бұрын
😊❤
@haliruusman6938
@haliruusman6938 Жыл бұрын
Wallahi Dr jaki naqi JININ ka meh Kama da jaki.
@gazaliabubakar801
@gazaliabubakar801 Жыл бұрын
Karya kake ,,, fantami yafika
@muhammedsurajharuna4363
@muhammedsurajharuna4363 5 ай бұрын
Me nene musabbabin rashin shirin ka da isa Ali Fantamin
@mouzammiloualsidiq7075
@mouzammiloualsidiq7075 4 ай бұрын
Allah yakareman malaman mu kuma ya shirya mana su
@adamulamu4063
@adamulamu4063 Жыл бұрын
Fantami iKon Allah Allah ya Kara daraja
@abdullahiyusufdodo9632
@abdullahiyusufdodo9632 6 ай бұрын
Toh ba'a karantar da tsoron Allah cikin karatunka! Shiyasa
@nasiruabubakar7455
@nasiruabubakar7455 Жыл бұрын
Dr idris abdulaziz bauchi Allah Kara lafiya da nisan kwana me Albarka ya kareka daga sharrin mahassada
@harunaali7904
@harunaali7904 Жыл бұрын
Ameen ya azza wajall
@abdussalamahmad5839
@abdussalamahmad5839 Жыл бұрын
Mtsssew kuma jakan ne kenan
@rashidaabdulkadir7019
@rashidaabdulkadir7019 Жыл бұрын
Hasada damai rabo takice kaikam kaji haushi bakada wa azi sai hasada dason tonama mutun assiri
@ayubaumardassareaa8357
@ayubaumardassareaa8357 Жыл бұрын
Allah ya kiyaye
@mujittafautai
@mujittafautai Жыл бұрын
To Allah kyauta
@yahayasadiq4829
@yahayasadiq4829 Жыл бұрын
Kar Allah ya hadaka da ceton manzan Allah swas gobe kiyama .
@Yusuf.Abubakar-ju9qg
@Yusuf.Abubakar-ju9qg Жыл бұрын
Kaima haka
@muhammadbukardauda5803
@muhammadbukardauda5803 29 күн бұрын
Dr jaki yakamata kakoma shirin film na hausa wato kongiyan kanywood
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@ayshaabubakar4252
@ayshaabubakar4252 Жыл бұрын
Ameeeeen ya rabb
@user-re8rx6wu6o
@user-re8rx6wu6o 3 ай бұрын
2:41
@CharityYaachat-uw7bz
@CharityYaachat-uw7bz Жыл бұрын
Very God allahyakara ditomu naddagas kiya
@naziruabdullahi2224
@naziruabdullahi2224 Жыл бұрын
Wallahi qaryane kakeyi wallahi fantami bayayi qarya wallahi wallahi Kai ne ma ra gaskiya wallahi fantami bayayi qarya wallahi
@SaiduMurtala-gu7bz
@SaiduMurtala-gu7bz Жыл бұрын
Allah yakara wa fantami lafiya
@basheerika1649
@basheerika1649 Жыл бұрын
Wallahi jaki jaki ne
@user-cg4iz1hx1l
@user-cg4iz1hx1l Жыл бұрын
allah hiirya
@ilyasuabdullahi4188
@ilyasuabdullahi4188 10 ай бұрын
Kajijaki
@faizumuhammad6022
@faizumuhammad6022 Жыл бұрын
Wallahi bamajindadin abunda malamammu sukeyi
@sulamanmusa6638
@sulamanmusa6638 Жыл бұрын
Wlh gaskiya ne Dan uwa
@waliysheikhtaheer3567
@waliysheikhtaheer3567 Жыл бұрын
Gaskiya bantaba magana akan wannan mutumin gaskiya dabba ne wannan DABBUL ARAB kenan
@MusaMuhammad-kw6if
@MusaMuhammad-kw6if 9 ай бұрын
Allah ubangiji ya saka mallam
@boukartalba9566
@boukartalba9566 Жыл бұрын
Momoussa
@FaridaSuleimanIjakoro-sw4es
@FaridaSuleimanIjakoro-sw4es Жыл бұрын
Mudai muna bayan pantami mll.duk abunda xaka fadi
@yahayasadiq4829
@yahayasadiq4829 Жыл бұрын
Allah ya tsinewa Dr jaki albarka 😊
@adamulamu4063
@adamulamu4063 Жыл бұрын
Ameeeeen
@illasouleymane2814
@illasouleymane2814 Ай бұрын
Kace hala ali pantami ya fada ba su Kathe ba
@yahayasamira3865
@yahayasamira3865 Жыл бұрын
ikwan Allah Haka hawan mimbari yakoma ambar karantarwa sai Bada labaray to Allah yachiryemu
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Amin Ya Hayyu, Ya Qayyum. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@saadatumustaphadanzaria
@saadatumustaphadanzaria Жыл бұрын
Allah ya shiryeka
@tamimoualpha4638
@tamimoualpha4638 Жыл бұрын
Malam bakaso Zaman lafia
@laoualidjamila1977
@laoualidjamila1977 Жыл бұрын
Allah ya chiryeka sofan minafiki
@abubakaraliyu191
@abubakaraliyu191 Жыл бұрын
Dr .Don Allah ko damuda abinda zai zama maslaha akan abinda zai karamu a musulnci
@arewalyricsstudio1298
@arewalyricsstudio1298 Жыл бұрын
To Yaukuma da abinda Aka zo kenan
@aminumuhammadgimba1311
@aminumuhammadgimba1311 Жыл бұрын
Shin malam wanan waazin nunawa al'uma tauhidine kokuma karantad da ibada ne kokuma karantadda kyakyawan mu'amala
@aboubakarissiaka356
@aboubakarissiaka356 Жыл бұрын
Wanan mutumi alah shiryeka ka cike fitina alah bamu ilimi mai albarka
@mmnmomy9896
@mmnmomy9896 Жыл бұрын
Uhummm
@aaminmohammed5004
@aaminmohammed5004 Жыл бұрын
Shaikh Idtrees,we are your fans, you are doing what is contrary to your philosophy.stop that please.
@almoustaphaadamou7927
@almoustaphaadamou7927 Жыл бұрын
C'est comme
@muhammadaminu-zi7ve
@muhammadaminu-zi7ve Жыл бұрын
Àà
@usmanabubakar1317
@usmanabubakar1317 Жыл бұрын
Wallahi Dr jaki kaji Tsoron Allah
@ahmadtjmaichinko4547
@ahmadtjmaichinko4547 Жыл бұрын
Dr Jakki Dan bauchi kadaeji kunya Dan munafuka mugun munafuki wawa
@tijjanisani9463
@tijjanisani9463 Жыл бұрын
Kune jakuna Sha Sha shai
@harunaali7904
@harunaali7904 Жыл бұрын
Nasan idan aka kira uwarka hakan bazaka ji dadi ba
@user-ww8jy5im9l
@user-ww8jy5im9l 8 ай бұрын
Shirme Ana fama da matsala a kasa kai kuma kana neman kaga ka aibata wani
@yusufbellokalgo7473
@yusufbellokalgo7473 Жыл бұрын
Mal darikancine yamotsa?,inarokon Allah daya baiyanar ma dukiya da gaskiyar abinda yafaru.
@maryamabubakar413
@maryamabubakar413 Жыл бұрын
1
@user-jq3mj9gf8f
@user-jq3mj9gf8f 11 ай бұрын
Zaka gane gaskiya da tunaninka amma rantsuwa da alkur'ani baya fidda gaskiya
@ahmadtijjaniidrees5662
@ahmadtijjaniidrees5662 Жыл бұрын
Yanzu Shima malam yana gaba kenan Koh??? Tohm Allah shi kyauta, malamaima basu gujewa Sabon Allahba tayaya dalibai zasu jugewa aekata hakan ????
@rabiatualiyuibrahim4524
@rabiatualiyuibrahim4524 Жыл бұрын
kai mlm fantami yafi karfinsa wllh
@SabiuSalisu-oq2jt
@SabiuSalisu-oq2jt Жыл бұрын
Shiya isa yatona Masha asiri aibai isaba
@yahayasadiq4829
@yahayasadiq4829 Жыл бұрын
Allah ya tsine Maka albarka
@Yusuf.Abubakar-ju9qg
@Yusuf.Abubakar-ju9qg Жыл бұрын
Kaima haka
@sarkiwizdonetv8517
@sarkiwizdonetv8517 Жыл бұрын
Allah ya sa mudace
@kawuwababayo1905
@kawuwababayo1905 Жыл бұрын
All yakyauta
@narasulu_mx
@narasulu_mx Жыл бұрын
Shari a hauka ba kasan shi hasada mugu ciwo ne
@AlhShehumaijumaaGada-ly4vs
@AlhShehumaijumaaGada-ly4vs Жыл бұрын
Kàsan.gaibu ke na'
@HimmaBataGaRaggo
@HimmaBataGaRaggo Жыл бұрын
Kas kanci ne ga malami wani mutun komin matsayin shi yayi mishi beli (neman fansa). Beli malami kaskanci ne.
@FatimaIbrahim-rq9qg
@FatimaIbrahim-rq9qg Жыл бұрын
Kai inaka Samu six million amatsayin Kana Malam Idan ba
@hashimladan2625
@hashimladan2625 Жыл бұрын
Kana musulmi kana tonawa danuwanka musulmi asiri ?
@zakariyyaammarmusa6363
@zakariyyaammarmusa6363 Жыл бұрын
Su kuma yan kore basuda basiran fahimtan menene rayuwa sannan tambayan da kake na cewa meya kai Dr isa ali pantami wajen kaura karka manta shifa minister ne kuma iya nazarina anan shine yaxo bailing kane domin kusancin da yake tsakaninshi da buhari da kuma shi bichi din wata kila fahimtar da suke dashi yasa shi zasu bashi bailing daka bayyana gaba da kiyayya shine yasa akace ya fada maka turoshi akayi
@gazaliabubakar801
@gazaliabubakar801 Жыл бұрын
Wannanfa ya haukache
@AbdulmalikBaba-vd4lu
@AbdulmalikBaba-vd4lu Жыл бұрын
Salm
@alhassanuthman8232
@alhassanuthman8232 Жыл бұрын
Da kuke mutanin banza, yau ku ke cewa "Dr idris", manafuki bai ji dadi ba. Kaji laalata
@BelloAbubakarRabah-qh9el
@BelloAbubakarRabah-qh9el Жыл бұрын
Karyace
@Yusuf.Abubakar-ju9qg
@Yusuf.Abubakar-ju9qg Жыл бұрын
Kaimemakaryaci wawa
@ibrahimadbraman6010
@ibrahimadbraman6010 Жыл бұрын
Kai mallam Abdul Aziz kana da hasada
@maryamabubakar663
@maryamabubakar663 Жыл бұрын
Wawa kawai
@aminumuhammadgimba1311
@aminumuhammadgimba1311 Жыл бұрын
Shin malam wanan wa'azi naka karantadda al'uma tauhidine ko ibada ko kyakyawan mu'amala tsanin al'uma ?
@ayishamohammed2862
@ayishamohammed2862 Жыл бұрын
you should teach them Qur'an and sunnah not stories.👎
@user-kp5yg9rm1s
@user-kp5yg9rm1s 8 ай бұрын
Nasan baka da wankakkiyar zuciya Kai ko
@murkaddabai2384
@murkaddabai2384 Жыл бұрын
Kaidai inajin ba malami bane malummalunne
@IbrahimMusa-fu8uy
@IbrahimMusa-fu8uy Жыл бұрын
Maqaryaci kawai bayan munsan pantami yafika komai
@Yusuf.Abubakar-ju9qg
@Yusuf.Abubakar-ju9qg Жыл бұрын
An tumul kazziboun
@aboubakarissiaka356
@aboubakarissiaka356 Жыл бұрын
Wlh ko kobe kai katon butulu ne bayanin ka bai gamshemu komai ba saidai mun fahimci kai baban mahasadi ne alhmdu lilah kowa ya fahimci haka alah karemuna baban malaminmu mai mutunci shek prof isa ali pantami ga munafukai irinsu idiris jaki
@abdullahinayawo41
@abdullahinayawo41 Жыл бұрын
Wannan maganar babu ilimi a ciki sai shirme. Har kagama maganar bamuji laifin pantami ba. Kuma baka ambaci me yahadaka da pantamiba har ya jawo bakwa jituwa
@ibrahimAbdusalam
@ibrahimAbdusalam 2 ай бұрын
Alaishi gidan maxa mana danuwarsa bamalamibane
@musasaadu322
@musasaadu322 Жыл бұрын
Allah yabiya
@ZabairouMoustari-iz5dm
@ZabairouMoustari-iz5dm Жыл бұрын
Kay dunia tazo karche allha ya chiryeka idriss
@mamudabalarabe8286
@mamudabalarabe8286 Жыл бұрын
Tir da wannan qur6ataccen malamin hassada kawai kakewa pantami
@SadiqAli-nq9jo
@SadiqAli-nq9jo Жыл бұрын
Wannan bai dace ba a tsakanin ku malamai Duk abun da za kayi kayi dan Allah
@Yusuf.Abubakar-ju9qg
@Yusuf.Abubakar-ju9qg Жыл бұрын
To Dan ubankama uace zai yi ? Koyakeyi?
@mustaphamukhtar3985
@mustaphamukhtar3985 Жыл бұрын
Way shi wannan malami baida aiki sai ta-da husuma bawani was,azi hmm
@hauwamusa460
@hauwamusa460 Жыл бұрын
Malam a takaice dai kai boka ne to za'a rika kawo maka kostomomi
@Mario-ur8ti
@Mario-ur8ti Жыл бұрын
Ai kayi contradicting kanka Malam. Still Pantami ne yayi bailing naka. Damme qawra bai gayawa wani yaje ba ? This is really sad. Allaah ya mana jagora ya siryad damu duka.
@stynofarmranch7957
@stynofarmranch7957 6 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂
@aminubinwala7038
@aminubinwala7038 Жыл бұрын
Dr gummi
@mohammedalhassan8746
@mohammedalhassan8746 Жыл бұрын
Slm
@aliyuabubakar398
@aliyuabubakar398 Жыл бұрын
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihin Raaji'un!! Allah Ya Kyauta, Ameen!!
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Amin Ya Hayyu, Ya Qayyum. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@zaharaddeenharuna3991
@zaharaddeenharuna3991 Жыл бұрын
Amin Ya Hayyu, Ya Qayyum. Barakallahu Fiy Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Wa Ahlihiy Jamiy'aa. Allah Ya Kara Ma Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Lafiya Da Girma Da Daukaka, Ya Kuma Kare Shi Daga Sharrin Dukkan Wani Abin Halitta Ma'abuci Sharri. Allah Ya Jikan Iyayen Shaykh Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, Yayi Masu Rahama, Ya Kara Mashi Imani Da Juriya Wajen Taimakon Addinin Allah Da Al'umma Baki Daya.
@babayosani2505
@babayosani2505 Жыл бұрын
Bello toruja
@MuhammadMukhtar-ux1hc
@MuhammadMukhtar-ux1hc Жыл бұрын
Abba
@maryamabubakar663
@maryamabubakar663 Жыл бұрын
Malamin kirki baya tuna wa wani asiri
He sees meat everywhere 😄🥩
00:11
AngLova
Рет қаралды 6 МЛН
Универ. 13 лет спустя - ВСЕ СЕРИИ ПОДРЯД
9:07:11
Комедии 2023
Рет қаралды 6 МЛН
PINK STEERING STEERING CAR
00:31
Levsob
Рет қаралды 23 МЛН
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
55:43
BBC News Hausa
Рет қаралды 31 М.
Garin Da'if Tare da Manyan Malamai
37:17
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 14 М.
ZAZZAFAN RIKICHIN ALBANI DA DAHIRU BAUCHI 😱😱
10:07
WW Sports Hausa
Рет қаралды 161 М.
Muqabala Tsakanin Shugaban Boko Haram da Mal.Idris Bauchi
36:20
ABU HURAIRAH24 TV
Рет қаралды 108 М.