No video

Ajiya: A yau 8 ga Yuni Janar Sani Abacha ya cika shekara 23 da rasuwa. Ga wata hira da 'dansa Sadik

  Рет қаралды 11,545

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Ajiya maganin wata rana: A yau 8 ga Yunin 2021 ne Janar Sani Abacha ya cika shekara 23 da rasuwa a lokacin yana kan karagar mulkin Najeriya. A wannan hirar, 'dansa Sadik Sani Abacha ya shaida wa BBC cewa yana tsananin kewar mahaifinsa.
Ko kun san lokacin da Sani Abacha ya mulki Najeriya?

Пікірлер: 23
@nafisatsaminu2381
@nafisatsaminu2381 3 жыл бұрын
Allahu Akbar🤔Rayuwa kenan! Just like yesterday.i was in Bakori katsina state, when Abacha died😥may his Soul continue to rest in janah firdaus.
@abbaahamadking8749
@abbaahamadking8749 2 жыл бұрын
Allahu akbar Allah ya jikan ka Ameeeeen ya allah allahu Ameeeeen
@ahmadsaadu5589
@ahmadsaadu5589 2 жыл бұрын
Allah ya Baka shougaban kasa
@muhammedmanager1003
@muhammedmanager1003 6 ай бұрын
𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡😭😭😭😭🙏
@kabiruusman7196
@kabiruusman7196 3 жыл бұрын
Allahu Akbar Allah yayimasa rahama masoyin nageriya
@aliyuyahya9405
@aliyuyahya9405 3 жыл бұрын
Allah yajikan shi da Rahma Gr. Sani Abacha
@abdulaxeexmuhammadumar7324
@abdulaxeexmuhammadumar7324 3 жыл бұрын
Insha allah komai zaizo karshe mudai babu wani abu tsakanin mu da sani abacha saidai addu'a Allah ya jiƙansa da rahama
@zainabbello4539
@zainabbello4539 3 жыл бұрын
Allah ya jikinsa da rahama
@mammangarka3010
@mammangarka3010 3 жыл бұрын
Uuhumm!!! Kowa ya tuna bara Bai ji Dadin bana ba. Allah ya jikan Shugaba Abacha.
@moremp3712
@moremp3712 3 жыл бұрын
Allah ya isarmuku kan azzaluman shugabannin Nigeria
@abulmudalliblawali8104
@abulmudalliblawali8104 3 жыл бұрын
Allah ya yima bayansa albarka jagora nagari bazamu taba mantawadashiba
@moona1246
@moona1246 3 жыл бұрын
Allah yagafartamassa Allah yassa aljannachi makomassa
@imaanabubakarsadiq1658
@imaanabubakarsadiq1658 3 жыл бұрын
Allah ya jikansa ya gafarta masa 🤲🤲🤲🤲
@fatimnasir8673
@fatimnasir8673 3 жыл бұрын
Allah ya jikansa ameen
@donktv1988
@donktv1988 3 жыл бұрын
Allah yajikansa da rahama
@umararrfattv2875
@umararrfattv2875 3 жыл бұрын
Allah ya jikan maza
@zeebodycareremediestv2719
@zeebodycareremediestv2719 3 жыл бұрын
Allah akbar
@ibrahimahmad11133
@ibrahimahmad11133 3 жыл бұрын
kayi hausa zallah mana
@Maliku2011
@Maliku2011 3 жыл бұрын
Jarabawa ce
@sardaunatv4345
@sardaunatv4345 3 жыл бұрын
Muna taredaku wlh
@ibrahimahmad11133
@ibrahimahmad11133 3 жыл бұрын
ku tambayeshi da turanci tunda turanci ya iya
@muhammedmanager1003
@muhammedmanager1003 6 ай бұрын
𝐊𝐚𝐢𝐦𝐚 𝐤𝐚 𝐢𝐲𝐚 𝐚𝐢😂😂😂😂
Mahangar Zamani kan kayan maza
28:27
BBC News Hausa
Рет қаралды 19 М.
Muna tsananin kewar mahaifinmu - Iyalan Abacha
31:47
BBC News Hausa
Рет қаралды 32 М.
天使救了路飞!#天使#小丑#路飞#家庭
00:35
家庭搞笑日记
Рет қаралды 90 МЛН
Мы сделали гигантские сухарики!  #большаяеда
00:44
Meet the one boy from the Ronaldo edit in India
00:30
Younes Zarou
Рет қаралды 17 МЛН
Joker can't swim!#joker #shorts
00:46
Untitled Joker
Рет қаралды 40 МЛН
Abacha IBB9
23:29
Channels Television
Рет қаралды 204 М.
Mahangar Zamani tare da Momoh da Ciroki
30:36
BBC News Hausa
Рет қаралды 29 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da El-Musty
8:12
BBC News Hausa
Рет қаралды 2,9 М.
Mu bar wata yaudara shugabanni mu ne matsala a arewa - Uba Sani
7:39
BBC News Hausa
Рет қаралды 44 М.
Nigeria - Sani Abacha On Democracy
1:33
AP Archive
Рет қаралды 65 М.
'Na isar da ƙorafin matasa ga shugaba Tinubu' - Tajuddeen Abbas
3:36
كيف تنجح العلاقات مع ياسر الحزيمي | بودكاست فنجان
3:03:09
天使救了路飞!#天使#小丑#路飞#家庭
00:35
家庭搞笑日记
Рет қаралды 90 МЛН