Masha Allah, Allah dai ya kara daukaka MALAM AMINU ALA GONAR WAKA.
@shafiuibrahimmusa81484 жыл бұрын
Aminu Ala Rumbum Hikima. Allah ya ƙara lafiya gwadaben Al'umma.
@TaskarAlanWaka4 жыл бұрын
Amin ya Rabbul Alamina
@issarabo76603 жыл бұрын
Dakeu alanwaka
@auwalabdulmumin8584 жыл бұрын
Madalla yabon gwani yazama dole ae. Dan. Allah saura gwamnan borno zulum kenan akwai himma shima, allah yakara lpy da basira baban hanan da bilkisu
@TaskarAlanWaka4 жыл бұрын
Wallahi yana raina kamar kun san ina kan aikinsa. Shakka babu Zulum ya cancanta.
@auwalabdulmumin8584 жыл бұрын
@@TaskarAlanWaka to madalla allah yabar kauna me gd wlh sanka a zuciya yake allah yakara maka lpy da nisan kwana 🙏🙏
@ibrahimyunusa21153 жыл бұрын
irin wakokin uban gidana muke oga ala
@ahmedbobboi17783 жыл бұрын
Why someone can't download any video from ur side as before ?
@habeebatyusuffh.y.m21404 жыл бұрын
Masha allah
@zainabjalingo80784 жыл бұрын
MashaAllah Aminu.Yana kasuwa ne already.If not saboda Matsayin Annabi a gurin Allah kawo mani tsarabarta idan zaka shigo Abuja.Zan zo na karba wherever ure in Abuja.
@TaskarAlanWaka4 жыл бұрын
Tsarabar me zan kawo zainabu?
@zainabjalingo80784 жыл бұрын
Tsarabar wannan wakar da ta Fuju'a.Nagode.
@fjfgfrgsf94294 жыл бұрын
@@TaskarAlanWaka hhhh
@TaskarAlanWaka4 жыл бұрын
Hajiya zainabu ina matukar godiya da kauna da karamci ba sai kin wahala ba ma a duk inda kike sai a aiko maki.
@zainabjalingo80784 жыл бұрын
@@TaskarAlanWaka Nagode Aminu Allah ya bar zumunci.Da Allah inbox me ur number sai na turo address n my number.Allah ya kara girma da daukak har gaban Annabi Ameen.
@salisuhaladu314 жыл бұрын
Allah kara daukaka sarki👑
@TaskarAlanWaka4 жыл бұрын
Amin ya Aklah
@TaskarAlanWaka4 жыл бұрын
Amin ya Rabbul Alamina
@fjfgfrgsf94294 жыл бұрын
Aslm. Baban. Hanal. Allah. Yaja zamaninka. Ubangidanmu. Alan. Waka. Ka wake. Gomnan. Yobe. Sauran. Nabarnu. Ubangida mu. Allah. Yakara. Basira. Yakade. Hau. Ka nayi. Munajin, dadi. Kana Bari. Muna. Jin. Haushi. Waka. Sai. Baban. Nafisa angon. Harira. Kiyayeka
@TaskarAlanWaka4 жыл бұрын
Ai yiwa Gwamna Zulun Waka ijtihadi ne ba ko kaɗan ba. Allah ya saka masa da Alkhairi.