MUKABALA tsakanin farfesa Ibrahim Maqari da Albany Zaria
Пікірлер: 25
@barakamutari689
Hakane malam
@MdFahad-fp8dh
❤❤❤Ibrahim Maqari ❤❤❤❤❤
@mubarakadamu958121 сағат бұрын
Wannan jaki malamine
@user-wh5sw4fr2v
❤❤❤❤❤
@AlfaDogo
Masha allah allah yakara lfy da Nisan kwana bijahi sayyadina rasulillahi sallallahu alaihi wassalam ya maulana Prof
@mukhtarumar1228
Masha allahu yayi kyau Allah yakara basira
@user-wm2kr7lr2s
Allah yakarawa Malam lafiya
@abdullahiabubakar9196
Don Allah wanda yake da farkon vedio nan ya turo mani links. Amma wanna mlm ba hujja bace har abada babu wanda zai bi Aqidarku indai wanda yake bin hanyar maganbata ne.