😂😂aslm al, ameen munna godiya amman ka gayama tawa ramadan ya dade yana zaman kano sunacewa baya yawo kuma ya tafi suna ta tsogami uhum qaye buhari kafin buhari ya gube ramadan ai ramadan yayimai kisa 3 kuma sanata tawa ta sani anyi tsawan wata 5 ba gurumada kano duk sun gudu fah ai sai su iskeahi can maraba
@alameensokototv4968 күн бұрын
To
@IbrahimibraIbrahimibra-fi6fr9 күн бұрын
ni wlh sanata tawa ina yinki Amma adai sa ra'ayi yahaya yasha kashi gurin alasan maganar gaskiya
Kai sanata tawa a dinga ragema na na baya wai jirgi bahago yayima na gwangwan kisa goma dan allah kace ta baka hoto ko video guda ukku mun yadda amman wannan ba gaskiya bane ta fada akan kisa goma mufa makalta dambene ba yanzu ba dan taga baya da rai take fadin haka da ya maida mata martani