Рет қаралды 21,975
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 12, mun tattauna da tauraron fina-finan Hausa Jazili Mukaddas Kabara.