Dalilin da yasa Yan Ta'adda suke kara yawa a Nigeria da Nijar

  Рет қаралды 12,120

Maluman Nigeria

Maluman Nigeria

10 күн бұрын

Пікірлер: 11
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 7 күн бұрын
Allah ya saka da alheri malam
@IsamanIbrahim-hc6th
@IsamanIbrahim-hc6th 8 күн бұрын
Lailaha ilalah
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 7 күн бұрын
Sojojin Najeriya Matane kunji kunya har ankoma anagodiya ga dogo gade😅😂 sojojin Nigeriya masoratane 😅
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 7 күн бұрын
Wlh daman yan siyasar Africa sune matsalar Afrika meyasa lokacin mulkin soja babu ta addanci babu rashawa munada wutar lantarki munada ruwan famfo amma da yan siyasa sukazo komai seda suka lalata shi sun mayarda dukiyar ƙasa tasu suda iyalansu sun lalata harkar karatun yayan talakawa saboda kada suzama wani abu akasar suzo su mulki kasarsu dansukawo cigaba wlh zaluncin yan siyasar Nigeria yafi na fir auna domin fir auna inkaimar biyayya zemuku komai Allah ka karya siyasar Afrika bakiɗaya
@AdamHama-qd7gr
@AdamHama-qd7gr 8 күн бұрын
😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@user-lr2mv4gw5p
@user-lr2mv4gw5p 7 күн бұрын
Diba dai ka gani mln yanda wai yazamto ministan tsaron nigeria wai Bello matawalle kawai da yana dan apc😭😭😭
@user-lr2mv4gw5p
@user-lr2mv4gw5p 7 күн бұрын
😂😂😂😂wai ina sojojin ne? naga har ana gode wa dogo gide maimakon sojojin kai nigeria! 😭😭😭
@YauOil
@YauOil 6 күн бұрын
Dan segaya jikukin Dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch fulani
@YauOil
@YauOil 5 күн бұрын
Kune fulani jikukin dan ta ada danfudiwu mufuki makarhci banza bakuda asuli fulani jinita adanch ne fulani sego
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 7 күн бұрын
Sojojin Najeriya basuda kisin kasa yakamata suyi jujin mulki sugara kasa
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 7 күн бұрын
Duk ƙasar dakaga kabilu sunyi yawa to kai baze taba haduwa ba yanzu idan soja bahaushe yayi juyin mulki inyamurai bazasu ji dadi ba haka yarbawa kuma duk shugaban dayaci zabe seya sauke tsohon shugaban sojoji yakawo nashi yadora shiyasa kaga juyin mulki yaki yiwuwa za a cire babban soja se akawo wanda be kaishi ba se a bashi matsayin babba shiyasa komai talalace aharkar tsaro
A karshe Sheikh Bello Yabo ya magantu kan yarjejeniyar SAMOA da Nigeria ta saka Hannu
20:10
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 9 М.
Ra'ayin Malamai 30.06.2024
27:37
DW Hausa
Рет қаралды 29 М.
Неприятная Встреча На Мосту - Полярная звезда #shorts
00:59
Полярная звезда - Kuzey Yıldızı
Рет қаралды 7 МЛН
Nutella bro sis family Challenge 😋
00:31
Mr. Clabik
Рет қаралды 11 МЛН
Happy 4th of July 😂
00:12
Pink Shirt Girl
Рет қаралды 19 МЛН
OMG😳 #tiktok #shorts #potapova_blog
00:58
Potapova_blog
Рет қаралды 4,4 МЛН
Auren Jinsi: Sakon Barden Sunnah zuwa ga Shugaban Ƙasar Bola Ahmad Tunubu
27:27
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 22 М.
Kalubale Wajen Neman Aure A Wannan Zamani  - Dr Abdallah Gadon Kaya
51:25
Garin Da'if Tare da Manyan Malamai
37:17
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 29 М.
Alhamdu Lillah, Ɓarayin da suka sace Uwar Rarara sun shiga hannu
8:32
Sabuwar Mujalla
Рет қаралды 176 М.
ABDOUL NIANG S'EXPRIME SOMMET DE L'AES, C'EST FINI POUR CEDEAO
22:59
Многие думали что Фёдору конец!
1:00
МИНУС БАЛЛ
Рет қаралды 1,2 МЛН
谁能救救小宇宙?#火影忍者 #佐助 #家庭
0:43
火影忍者一家
Рет қаралды 2,6 МЛН