No video

DARDUMAR VOA: Yadda Dan Birtaniya Ke Bada Gudummawa Ga Sha’anin Waka A Ghana

  Рет қаралды 53

VOA Hausa

VOA Hausa

Күн бұрын

Tun sa’adda aka kawo karshen mulkin mallaka a nahiyar Afirka, ‘yan kasashen ketare da dama sun yi ta ziyartar nahiyar, inda wasu suka yanke shawarar zama dindindin. Sun gina sabuwar rayuwa, kana kuma suka rungumi al’adu da dabi’un Afirka. Daya daga cikin wadannan mutanen shi ne makadin jita haifaffen kasar Birtaniya, John Collins. Bayan ziyartar kasar Ghana na dan gajeren lokaci a lokacin da yake yaro tare da mahaifinsa, daga bisani ya koma kasar bayan wasu shekaru. A yanzu ya zama dan kasa da yake ba da gudummuwa ga sha’anin waka a kasar, a matsayin mawaki, dan jarida kuma mai bincike. Isaac Kaledzi ya tattauna da shi a birnin Accra.
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZfaq. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Пікірлер
Mohammad bin Salman: Prince With Two Faces
54:00
Show Me the World
Рет қаралды 5 МЛН
‘Yadda Na Ke Raba Kwanan Aure Da Matata Aljana’
3:12
VOA Hausa
Рет қаралды 14 М.
女孩妒忌小丑女? #小丑#shorts
00:34
好人小丑
Рет қаралды 80 МЛН
Ik Heb Aardbeien Gemaakt Van Kip🍓🐔😋
00:41
Cool Tool SHORTS Netherlands
Рет қаралды 9 МЛН
Алексей Щербаков разнес ВДВшников
00:47
A Fada a Cika: 'Yan Kaduna sun yi gaba da gaba da gwamna Nasir El-Rufa'i
1:12:55
How to win a argument
9:28
ajaxkmr
Рет қаралды 476 М.
What Should Leaders Learn from History?
28:33
World Governments Summit
Рет қаралды 351 М.
女孩妒忌小丑女? #小丑#shorts
00:34
好人小丑
Рет қаралды 80 МЛН