EP_27 | RUMFAR AFRICA PODCAST | USLUBI A DA'AWA GA MATASA MALAMAI | DR. JABIR SANI MAIHULA

  Рет қаралды 6,649

ADPlusHausa | Podcast

ADPlusHausa | Podcast

6 ай бұрын

"USLUBI A DA’AWA YANA DA MAHIMMANCI A WAJAN GYARA DA ISAR DA SAƘO",
DR. JABIR SANI MAIHULA (MALAMIN ADDINI, KWAMISHINAN ADDINI A JAHAR SOKOTO) BABBAN BAKONMU NA WANNAN MAKON A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA.
MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMACI GA MALAMAI MATASA A BANGARORI DA DAMA MUSAMMAN BANGAREN NEMAN ILIMI, KARANTARWA, DA'AWA DA KUMA SANIN HALAYYAR MUTANE DA IYA MU'AMALA DA SU, MUN TAƁO ZANGON KARATUNSA A ƘASAR INGILA INDA YA HAƊU DA MUTANE MABANBANTA JINSI, ADDINI, YARE, ƘASA, DA KUMA LAUNI, WANNAN ZANGON CIKE YAKE DA LABARAI MASU BAN MAMAKI, TAUSAYI, DARIYA, DA KUMA DARUSSA MASU YAWA.
#podcast #hausa #sokoto
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.
Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a:
hausaadp@gmail.com

Пікірлер: 34
@HamzaNanafareeda-oy3wx
@HamzaNanafareeda-oy3wx 6 ай бұрын
Dan Allah a taimaka a gayyato mana Mansur isa yelwa malamina ❤❤❤❤😊
@ibrahimmasud1985
@ibrahimmasud1985 6 ай бұрын
This interview is truly the most impressive. Sheikh Jaber is indeed a person with humility and extensive experience in diverse Islamic communities. We take pride in you, and our society could benefit from more individuals like you. Greetings from Tokyo, Japan.
@fatimahabbayahaya851
@fatimahabbayahaya851 Ай бұрын
Masha Allah. Allah ya qaro maka taqwa da wadi'u.
@asmaukabir5549
@asmaukabir5549 6 ай бұрын
Mash Allah Dr Allah Ubangijin yayiwa rayuwa albarka
@ibr761
@ibr761 6 ай бұрын
ما شاء الله تبارك الله ان الشيخ كان عزيزا لاجل علمه لو كان بعض من العلماء يزورون اوروبا لدخل الناس كثيرين الى دين الاسلام ونشوه
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 6 ай бұрын
Masha Allah Allah yasa albarka acikin rayuwar ka mlm❤❤Allah yabawa yayin mu ilimi mai albarka
@IbrahimMahamanrabiou
@IbrahimMahamanrabiou 3 ай бұрын
Macha allah dan allah ina son lanbar malan
@Abas485
@Abas485 5 ай бұрын
Masha'allah
@yahuzamuhammed4362
@yahuzamuhammed4362 6 ай бұрын
Masha Allah
@IbrahimMahamanrabiou
@IbrahimMahamanrabiou 3 ай бұрын
Asl dan allah inason lanbar malan
@HamzaNanafareeda-oy3wx
@HamzaNanafareeda-oy3wx 6 ай бұрын
Malam Allah ya kara daukaka❤❤naji dadin yanda ka tsare mutunci ka
@aminuddeenadamismail4501
@aminuddeenadamismail4501 6 ай бұрын
Jazãkumul-Lahu Bi Khayr Shaykh, The topic is worth needed
@ahmadabdulkadir
@ahmadabdulkadir 6 ай бұрын
Barakallah one of the best 😂 jazakumullahu khairan
@Asamadeebunawa
@Asamadeebunawa 5 ай бұрын
@UmarAbdullahi-vn8xy
@UmarAbdullahi-vn8xy 5 ай бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alkhairi malam munkaru sosai d ziyarar ka
@glitteringasdabos
@glitteringasdabos 5 ай бұрын
Masha Allah, Allah ya qaro ilimi da basira. Mun so mu samu taƙaitaccen tarihin malan daga bakinsa kaman yanda aka saba. Allah yayi sakaya da mafificin alkhairi ya kuma bunƙasa wannan shirin
@yunus9109
@yunus9109 5 ай бұрын
Ataimaka a gayyatar mana Shaikh abdulrahman bagarawa
@AbuZahra-TV24
@AbuZahra-TV24 6 ай бұрын
Ya Allah ...Dr. Gaskia Alhamdulillah haka sunnae Allah take duk Wanda yayi tawadiu Dan Allah sai Allah Ya daukakashi a San shi...haka Kuma duk Wanda yayi tawadiu sbd mutane sai Allah Ya kaskantar da Lamarin sa ... Ina Maka fatan Alkhairy Kuma Ina son Ka sbd Allah
@nafiushuaibu
@nafiushuaibu 5 ай бұрын
Masha Allah, Allah ya karawa malam lafiya
@yusufsaniyusuf7211
@yusufsaniyusuf7211 6 ай бұрын
Masha Allah alhamdulillah Allah ya sakama mayya mayya malam da alkairi na Nigeria dasukai ma adini hidima kamar su usman ben fodiyo da shak abakar gumi da sauran su, malamanmu na Nigeria, kuma gaskiya kamar yadda shaik ya fada wajan yiwa ma manyan malamai raddi badai dai bane kan matsila ta rashin fahimta Allah yasa kama shaik da alkairi tayadda yay hakuri wajan ganin shirmai a addini masha Allah
@asiyaabdullahi5753
@asiyaabdullahi5753 5 ай бұрын
Gud evening sir how is work and the family.Sir plz I don’t knw when u wll see dis my message i really want to see u is something dat only you can help plz listen to me for the sake of Allah🙏🏻
@Halalwood
@Halalwood 5 ай бұрын
Salamun Alaykum Sheikh dan Allah a duba uzurinta
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger 6 ай бұрын
❤❤❤❤
@fatigarbahassane1333
@fatigarbahassane1333 6 ай бұрын
!Allah ya karey Ku dan Allah malan
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 5 ай бұрын
Duk da na ga tattaunawar Malam da BBC amma zan so ganin tattaunawar ku da Malam Isa Ali Pantami, saboda ku zaku fi kawo mana Full babu trim or cut
@MohamedMoussa-cv9ut
@MohamedMoussa-cv9ut 6 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@ibehax
@ibehax 6 ай бұрын
❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@user-lb8fu4xu8m
@user-lb8fu4xu8m 6 ай бұрын
Ina yimaka fatan alheri malan
@ummakulthum
@ummakulthum 5 ай бұрын
A gayyato mana Mal. Mansur sokoto dan Allah
@fatigarbahassane1333
@fatigarbahassane1333 6 ай бұрын
je vous en prie de temps en temps retourner labas 3n anglaitaire suis très contente de cette interview qu'Allah vous bénisse
@IbrahimMahamanrabiou
@IbrahimMahamanrabiou 3 ай бұрын
Macha allah dan allah ina son lanbar malan
@Abas485
@Abas485 5 ай бұрын
Masha'allah
@muhammadmuntaseeryakubu7426
@muhammadmuntaseeryakubu7426 5 ай бұрын
Masha Allah
@IbrahimMahamanrabiou
@IbrahimMahamanrabiou 3 ай бұрын
Macha allah dan allah ina son lanbar malan
EP1 | RUMFAR AFRICA | WANI BANGARE NA RAYUWAR MALAM ABUBAKAR MUKHTAR YOLA | PODCAST
1:52:01
КАРМАНЧИК 2 СЕЗОН 7 СЕРИЯ ФИНАЛ
21:37
Inter Production
Рет қаралды 550 М.
Does size matter? BEACH EDITION
00:32
Mini Katana
Рет қаралды 18 МЛН
LOVE LETTER - POPPY PLAYTIME CHAPTER 3 | GH'S ANIMATION
00:15
One moment can change your life ✨🔄
00:32
A4
Рет қаралды 17 МЛН
NAU'UKAN MUTANEN DA DR. JABIR MAIHULA YA ZAUNA DASU A NOTTINGHAM, ENGLAND
10:20
Dr. Jabir Sani Maihula Fans
Рет қаралды 703
Malam Ibrahim Khalil
25:36
Sheikh Ibrahim Khalil - Fahimta Fuska
Рет қаралды 1,2 М.
HATTARA DAI MASU DA'AWAH - DR. JABIR SANI MAIHULA
5:33
Dr. Jabir Sani Maihula Fans
Рет қаралды 585
ALHAKI SEASON 2 EPISODE 1 | RAMADAN SERIES | AFRICA TV3
23:39
Africa TV3
Рет қаралды 56 М.
Tambayoyin Auratayya | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
16:26
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 7 М.
YADDA MANZAN ALLAH KEYIN SUJUDA A SALLAH SHEIHK ALBANI ZARIA
9:02
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 42 М.
EP_19 | RUMFAR AFRICA PODCAST | FINA-FINAN HAUSA A MIZANI | ALI RABI'U ALI (DADDY)
2:33:17
КАРМАНЧИК 2 СЕЗОН 7 СЕРИЯ ФИНАЛ
21:37
Inter Production
Рет қаралды 550 М.