GABANA SHAGO YAKASHE BAWAN TARASA DA SHAGON JABO DA JANNASURU INJI MUHAMMADU KALHU SOKOTO

  Рет қаралды 45,223

Al'AMEEN SOKOTO TV

Al'AMEEN SOKOTO TV

10 ай бұрын

KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Пікірлер: 76
@kabirusule4295
@kabirusule4295 10 ай бұрын
Da allah atanbayeshi akan audu kaikadai Gaiya gudanawane saboda akwai wani Da.aketantama dayache shine audu kaikadai gaiya
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
To
@alienspacies232
@alienspacies232 9 ай бұрын
Wannan dattijo yana burgeni. Mutane masu matukar muhimmanci wanda sukasan tarihinmu da al'adummu. Dole nawa wannan dattijo alkhairi.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 9 ай бұрын
Madallah
@AbdullahiMiko
@AbdullahiMiko 5 ай бұрын
Masha allah baba Allah ya biyaka da Bamu tarihi
@alameensokototv496
@alameensokototv496 4 ай бұрын
Ameen
@Shehu-Aliyu-Jabo
@Shehu-Aliyu-Jabo 10 ай бұрын
Al'ameen don Allah yaushe zaka kawo mana tarihin shagon Jabo, naji labarin jarumtar shi. Ance mai karfi ne kuma sangegen mutum ne, ance idan zai ci nama akuya yake yankewa ya gasa ya cinye, sannan ance barunje ne? Na taba jin wani labari da ake cewa ya taba kashe shagon mafara a Kagarar Jabo amma ba wanda ya ga faduwar shi sai wata mata kuma ta makance. Sannan ance idan mutum ya kai ma Shagon Jabo fada har gida, to zai sa a dama fura a cika gidauniya 2, a tuka tuwo uwar langa 2, a kawo tarenin akuya 2, a kawo garwar ruwa 2, ya aza ma abokin fadan shi 1 shi kuma ya dauki 1, zai canye nashi, idan abokin gabar shi bai canye nashi ba to ba'a dambe, idan kuma ya canye sannan ayi dambe? Don Allah Al'ameen meye gaskiyar wadannan maganganun?
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Gaskiya bayanxuba
@Shehu-Aliyu-Jabo
@Shehu-Aliyu-Jabo 10 ай бұрын
@@alameensokototv496 to Allah ya kai mu lokaci
@abuakramhausawi6191
@abuakramhausawi6191 10 ай бұрын
Gaskiyane yadda bb ya fada hakane har yamutu aduke yike
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
To madallah
@eedrissnadabo1457
@eedrissnadabo1457 3 ай бұрын
Hasau da Danwaire Mayaka ne. Kaura Hasau dan Kasar Nijar ne, Danwaire kuma dan Kasar Ruma ne, Batsari ta Jihar Katsina
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Madallah
@Shehu-Aliyu-Jabo
@Shehu-Aliyu-Jabo 10 ай бұрын
wato maganar nan ta Dananace da yace "karamar macce bata haihwa kamatai" gaskiya ne. don Allah a kara samo mana hirar shago da mahaifan sa. muna godiya
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Eh
@therealitysimpletechchanne469
@therealitysimpletechchanne469 6 ай бұрын
Good work
@alameensokototv496
@alameensokototv496 4 ай бұрын
Tnx
@khalidumar6743
@khalidumar6743 10 ай бұрын
Laifin Dadi karewa, Wllh Al,amin Banajin Zansamu Wani Dan jarida Dazai Nishadantar dani kamarka , ALLAH yakara Basira Al,amin
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Ameeen nagode
@user-cx7qr7gt2p
@user-cx7qr7gt2p 5 ай бұрын
slm al aminu muna gidiya da mai bibiyarka saidou nijer ma zaunin libya gaskiya munajin dadin irin wanga shirin yana kara mana nishadi❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@alameensokototv496
@alameensokototv496 4 ай бұрын
Madallah
@muhammadsaminuayagi4880
@muhammadsaminuayagi4880 10 ай бұрын
Al'amin, mu na godiya sosai, wannan fai-fai naka fa mai tsadane . Lallai yau ka yi babban kamu, na ga yau, ka yi karo da ragowar 'yan mazan jiya madauka wuta a gidan SOJA, saboda haka mu na rokon hira ta musamman da wannan bawan Allan, dangane gwa-gwarmayar da ya sha a lokacin da ya na kan aikinsa na SOJAN Nigeria, Allah Ya taimaka.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Wannan baya cikin tsarinmu kayi hakuri
@HouseniHarouna
@HouseniHarouna 4 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@alameensokototv496
@alameensokototv496 4 ай бұрын
👍
@kabirusule4295
@kabirusule4295 10 ай бұрын
Masha allah
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Aha
@bellozubairu2164
@bellozubairu2164 8 ай бұрын
@alameensokototv496
@alameensokototv496 8 ай бұрын
👍
@bashiruibrahim1275
@bashiruibrahim1275 10 ай бұрын
Al'Ameen Dan Allah gameda hirar ka da horo in kasamu dama ka tambayeahi tunda yache bata6a kashewa to mutum nawa ya karyema kafa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
To
@hamzaisa9737
@hamzaisa9737 10 ай бұрын
Alhamdulillah, yau dai an shafe maganar Alhaji Hadi costum da yace Shago baya bada fansa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
To
@user-rs7ej9vk4p
@user-rs7ej9vk4p 10 ай бұрын
Kai wallahi naji dadin wannan hira, wallahi da inada kudi da nayimai sadaka
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Hhhhh
@Maazugarba-rj5uo
@Maazugarba-rj5uo 10 ай бұрын
Gaskeya Al amen munagodiya sosai
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Madallah
@user-rb4rh3fn9c
@user-rb4rh3fn9c 4 ай бұрын
Wllh naganshu aduqe
@alameensokototv496
@alameensokototv496 4 ай бұрын
Tooo
@alameensokototv496
@alameensokototv496 4 ай бұрын
To
@isahaliyu4058
@isahaliyu4058 4 ай бұрын
Antaba buge shago
@alameensokototv496
@alameensokototv496 4 ай бұрын
To
@isiyayahuza5737
@isiyayahuza5737 10 ай бұрын
Dan Allah kachigabada Hira da wannan dattijon ❤❤❤yahadu
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
To
@mywarra1
@mywarra1 10 ай бұрын
Kayyasa! Al'ameen Allah Ya ƙara ɗaukaka
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Ameeen
@muwafaqumar1143
@muwafaqumar1143 3 ай бұрын
Wannann labarin akan bawa yayi dai dai da abinda abinda tsohon nan ya fada akan damben shago da bawa😅
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Madallah
@abdulkarimshehu1870
@abdulkarimshehu1870 10 ай бұрын
Al amin, Allah yasa agama lafiya
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Ameeen nagode sosai
@almoustafaboubakra9976
@almoustafaboubakra9976 10 ай бұрын
Mun gode alamin sokoto tv
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Nima ina godiya
@hauwatakori9346
@hauwatakori9346 9 ай бұрын
Munaji dadin wannan.shiri
@alameensokototv496
@alameensokototv496 9 ай бұрын
Madallah
@uthmanumaruthmanumar5856
@uthmanumaruthmanumar5856 10 ай бұрын
Muna godiya
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Nima ina godiya
@user-ur5cx3et7n
@user-ur5cx3et7n 10 ай бұрын
❤❤❤❤
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Hhhhh
@user-yh5ix2iu8b
@user-yh5ix2iu8b 10 ай бұрын
Al amin ina jin dadin shere sheren ka gaskiya. Daga Maiduguri ina son number ka idan Babu damuma
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
07035267906
@Sitoubabankadija-dv4sh
@Sitoubabankadija-dv4sh 10 ай бұрын
Tubarakallamashaallah
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Aha
@abdulfataiuthman9082
@abdulfataiuthman9082 10 ай бұрын
©
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
?
@sojasani6485
@sojasani6485 10 ай бұрын
Masha Allah
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Allah abin godiya
@IlyassouMamaki
@IlyassouMamaki Ай бұрын
Et yu
@aliyuahmad9058
@aliyuahmad9058 10 ай бұрын
Alameen duniyar dambe
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Ina gaisuwa
@Kebbifestival406
@Kebbifestival406 10 ай бұрын
Ashe Shago Guduma yake rangadawa Mutane
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Awo
@bashiruibrahim1275
@bashiruibrahim1275 10 ай бұрын
Al'Ameen Dan Allah gameda hirar ka da horo in kasamu dama ka tambayeahi tunda yache bata6a kashewa to mutum nawa ya karyema kafa
@alameensokototv496
@alameensokototv496 10 ай бұрын
Gaskiya yanxu bamu tatedashi nadawo gida
@bellozubairu2164
@bellozubairu2164 8 ай бұрын
@alameensokototv496
@alameensokototv496 8 ай бұрын
👍
Её Старший Брат Настоящий Джентельмен ❤️
00:18
Глеб Рандалайнен
Рет қаралды 8 МЛН
When Steve And His Dog Don'T Give Away To Each Other 😂️
00:21
BigSchool
Рет қаралды 17 МЛН
Они убрались очень быстро!
00:40
Аришнев
Рет қаралды 3,1 МЛН
wasan wanzaman Taraba a iware
4:19
Jarami baba Sarkin Askan lau l.g.a Taraba state
Рет қаралды 3,3 М.
Zaka Sha Mamaki idan Ka riqe Waɗannan Lokuttan.
27:55
ZANCEN MUSULUNCI
Рет қаралды 87 М.
Малыш Борется За Свою Жизнь 😱
0:59
Kino Bear
Рет қаралды 2 МЛН
ГДЕ ЖЕ ЭЛИ???🐾🐾🐾
0:35
Chapitosiki
Рет қаралды 12 МЛН
ТЫ С МАМОЙ В БОЛЬНИЦЕ😂#shorts
0:53
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 3,7 МЛН
Постель #китай #товары #прикол #shorts
0:36
☺ Неожиданная встреча спустя полгода
0:27
Мария Шортс
Рет қаралды 3,7 МЛН
БАТЯ ПЛАКИ-ПЛАКИ
0:47
LavrenSem
Рет қаралды 1,9 МЛН