HADIZA GABON: "Gidan Isah, Gidan Yari, Gidan G-Fresh... Wane gida ne next ga Sadiya Haruna?

  Рет қаралды 161,583

Hadiza Aliyu Gabon

Hadiza Aliyu Gabon

4 күн бұрын

Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official KZfaq Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
KZfaq channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos

Пікірлер: 1 500
@s.m.musaesq.7074
@s.m.musaesq.7074 2 күн бұрын
I must express my genuine admiration for Sayyada. Her ability to articulate her thoughts and feelings so authentically is truly remarkable. She demonstrated an admirable level of sincerity and honesty by conveying exactly what was in her heart, without any pretense. This kind of transparency and openness is rare and commendable, and it speaks volumes about her character and integrity. Her words not only reflected her true emotions but also resonated deeply with me, further enhancing my respect for her.
@hadizagabonofficial
@hadizagabonofficial Күн бұрын
MashaAllah
@isahsani9585
@isahsani9585 Күн бұрын
Toh masha Allah nima yaushe xakikirani
@fauziyamohammed1283
@fauziyamohammed1283 22 сағат бұрын
In summary sir 😅
@hadijatunuhu6239
@hadijatunuhu6239 7 сағат бұрын
Sincerity, Truthfulness and Articulatelcy go side by side. No matter how long the events might be, once there is sincerity the story will just be pouring out without trying to remember a part. Yes l now understand Sadiya Haruna better. Highly intelligent. I wish her a successful subsequent marriage.
@HassanaChagwa
@HassanaChagwa Күн бұрын
I have never listened to gabon's talk show from first to last saii yau wallahii 😊I enjoyed it
@surayyaharuna4174
@surayyaharuna4174 2 күн бұрын
Best episode ever,break daya akaje yau,Hadiza Gabon ma jikin ta yayi sanyi balle mu😂Sadiya Haruna sincere apology to you we were misled but now we know u better, thumbs 👍 up to the strong woman in you❤❤
@grand_leackage
@grand_leackage 2 күн бұрын
We need to hear G-Fresh side of story.
@hauwaumar8841
@hauwaumar8841 16 сағат бұрын
@@grand_leackage aswear😅
@user-lw6ej4fj3i
@user-lw6ej4fj3i 18 сағат бұрын
We need to hear G-fresh side of story
@ibrahimmaishadda3661
@ibrahimmaishadda3661 Күн бұрын
Aunty hadiza ke professional ce agulma 😂😂and kina wayarda kanmutane keep on doing the right job ❤❤
@aichatouzakaria2704
@aichatouzakaria2704 Күн бұрын
Un des meilleurs interview Mash ALLAH, qu'Allah beni ton émission Mme hadiza Courage à cette brave dame sayyada, Allah ya miki ALBARKA et suil te protège de ces gens toxique qui t'insulte de partout ❤
@aliyukiru9504
@aliyukiru9504 6 сағат бұрын
Na sha fada mafi yawancin yaran dake gurbata tarbiyyar yaranmu na Kano da sunan trending a social media, film ko sanaa ba yayan hausawa idan kuma sune to haihuwar bariki ne ne ko kuma girman barikin. In dai duniya ce, wanda bai zo ba ma tana jiransa. Allah Ya shiryemu da ku baki daya, Amin.
@ukashazololo9597
@ukashazololo9597 2 күн бұрын
this is the first time I have commented on this programme but is very obvious that Hadiza you take a side, which is very bad, although there are many lies which you didn't pay attention to or you intentionally ignored. free advice, never take a side it will help your programme no friendship in business.
@haninamohammed618
@haninamohammed618 2 күн бұрын
Yanga dey sleep trouble wake am,haaa dis one no question hard for her to answer shame no dey her face,na d interviewer dey shy 😂
@haseeraalibaba5614
@haseeraalibaba5614 Күн бұрын
I swear
@murtalamuhammid4541
@murtalamuhammid4541 Күн бұрын
Wallahi yaban tausayi Allah yakiyaye gaba
@FatimaGambo-gg6cl
@FatimaGambo-gg6cl Күн бұрын
Aunty Hadiza is the attitude for me😂😂😂 Your reaction is making my day🤣🤣🤣
@hadizagabonofficial
@hadizagabonofficial Күн бұрын
😃😃😃
@AboubacarAïcha-z5x
@AboubacarAïcha-z5x Күн бұрын
La réaction de la grande hadiza peut me tuer 🤣🤣🤣💔💔 au cas tu me lis je te tire chapeau 🤣🤣🤣🤣
@abbaabatcha5973
@abbaabatcha5973 2 күн бұрын
Sallu Alan Nabiyi MUHAMMAD RASUUL (SAW)
@lifeofauwal3021
@lifeofauwal3021 2 күн бұрын
I’ve been blaming u for whole gfresh case but now I pity u.🙏🏾🙏🏾🙏🏾🙏🏾
@mubarakatuhassan1774
@mubarakatuhassan1774 13 сағат бұрын
Sayyada so genuine and authentic no wonder they couldn't stand you...go girl
@fatimaauwalsuleiman7108
@fatimaauwalsuleiman7108 11 сағат бұрын
Allah sarki nidai kawai Ina matuqar qaunar ki Sayyada saboda Soyyayyar ki Da MANZON ALLAH (SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM 🤍🤍🤍🤍)
@aminaabdussalamyahya-bu9je
@aminaabdussalamyahya-bu9je 2 күн бұрын
Allah yasa Wannan aure da zakiya shine karshe ya Allah y kareki y kiyayeki y rabaki da sharrin me sharri 😢😢
@hadizagabonofficial
@hadizagabonofficial Күн бұрын
Ameen s ameen 🙏
@hafsatabusufiyan4517
@hafsatabusufiyan4517 Күн бұрын
I love her abaya ni dai ❤masha Allah
@khadieyjamuhammadsulayman
@khadieyjamuhammadsulayman 8 сағат бұрын
Baki ta6a hirardata birgeni matuqa kamar wannan ba Dressing ďinki, murmushinki da kuma iya aiki kamar journalist I'm happy to see you😘
@jamilamahmmood4051
@jamilamahmmood4051 Күн бұрын
wlhy sayyada batabajin kin burgeniba se yau Allah ya kareki da sharin basu shari yakuma baki zama lfy da mijiki ina yimiki fatan alkairi 🙏
@hanifa3966
@hanifa3966 Күн бұрын
Wlh ban taba zama inajin labari ko tarihi daga A har Z ba sai yau,allah ya Kara shiga lamarinki sayyada insha allahu zakici gaba fiye da yadda kike,,Kuma allah ya baki zaman lafiya mai dorewa a gidanki,,kema hadiza allah ya baki miji na gari😊ina sonku wlh fatan alkairi sosai ❤❤
@ShamsiyyaMuhammad-g8p
@ShamsiyyaMuhammad-g8p 11 сағат бұрын
Wllh kuwa Ameen ya Rabb
@ismailsanikhamis3284
@ismailsanikhamis3284 Күн бұрын
Aunty hadiza a kawo mana G FREASH 😂
@khadijatumlawal
@khadijatumlawal 18 сағат бұрын
Allah yasa haka shine mafi alkhairi kaddara ta riga fata Allah ya rabamu da mummunan qaddara ina tayaki alhinin abunda ya faru to me faruwa ta faru kuma daman can a rubuce yake kawai dai sune sanadiyan faruwan haka Allah ya kara tsare gaba. And then don't mind them Duk wanda kikaga Allah ya jarabce sa da jarabawa ko ince kaddara to me imani ne kuma Allah baya jarabtan bawan sa matukar be da imani so you should thank to Allah and He will fix everything in sha Allahu😊 May Allah reward each and every one of us,may you be among the best in your marriage life and may he put his barakah on it, wish you all the best Sayyada Sadiya🙏🏾✨
@AliyuabdullahiDantakai
@AliyuabdullahiDantakai 15 сағат бұрын
fatan alkairi
@shazaleehassansaeed9750
@shazaleehassansaeed9750 Күн бұрын
gabon dandalni Gulma da tsegumi ke
@wizsol3838
@wizsol3838 2 күн бұрын
What an interview Amma gaskia magarta duk mai hankali yasan cewa kirkira yafi yawa inanufin Kai tsaye karya yafi yawa cikin lamarin...Amma hadiza kisamu lokaci shima sai muji daga wurinsa..mace Daya tayi aure 7 haba akwai tausayi
@danyakumbo
@danyakumbo 22 сағат бұрын
Muna cewa Muna son Annabin mu S. A. W shifa son Annabi koyi dashi ne da bin abubuwan da ya koyar saika zauna kayiwa kanka Hisabi da kanka.....kana son nashi ko Kuma a Baki ake fada
@umarfaruq184
@umarfaruq184 2 күн бұрын
This is the best episode ever gaskiya 😂sadiya yanzukam dole nayi miki uzuri sabida nagane wacece ke kuma ina miki fatan Alkhairi arayuwarki
@Souleyaronijarmaradi
@Souleyaronijarmaradi 2 күн бұрын
wow macha Allah 🙇‍♀️sadiya gaskiya natausayamiki😥sosai walh 🙏kuma niyimurna sosai dajin zakiyi aure 🤗Allah yasa ayi àssà 🤲ameen ya Allah
@MuhammadAburaihan-ic3cd
@MuhammadAburaihan-ic3cd 2 күн бұрын
Kwalba kenan kai!! To kode dagaskiya acikin wannan maganan nata bewuce 20% ba to Allah yasa mudace
@IsiyaIsah-il1oy
@IsiyaIsah-il1oy Күн бұрын
Dan Allah agayyato mana G-Fresh yazo ya kare kansa
@abdullavage6141
@abdullavage6141 19 сағат бұрын
Allah sadiya duk antsufa fuska ta kode ba asaniba daman ance inbakiyi shara masalliba zakayi sharaka kasuwa kiringa rage karya sadiya sbd masujinki ba mahaukatabane
@user-jz8iz2fj3o
@user-jz8iz2fj3o Күн бұрын
Honestly mata na fama da rayuwa, sayyada sadiya well-done. Ko da auren ki dari ne kin yi kokari saboda it tells kin san mutuncin kanki for you jumping from one marriage to another ai ke ba mutuniyar banza bane tun da harkin san darajan aure. Allah sa in kin yi wanan ki dace.
@hafizabdullahi2540
@hafizabdullahi2540 23 сағат бұрын
Irin Rayuwar Sadiya Haruna da Su G-Fresh Allah ka raba mu da ita da zuriyar mu su kuma Allah ya shirya su su dawo kan hanya Question Mark???? 1. Duk a labarin ta babu wani ahalin ta 2. Tana zaune da P.A Which is na miji ne 3. Alkalin da yanke mata hukunci yana zuwa gidan ta ya ci abinci har ma ya yi bacci 4. Tana da iyayen gida wadanda suke shige mata gaba (ba iyayen ta ba fa) 5. Mene ne abun da P.A din ta ya fada wanda ta san cewa tabbas an yi zancen 6. Na miji baya zuwa gidan ta, amma kuma P.A din ta yana zuwa (wanda ba kaninta ne ko yayanta ba) 7. Tana zaune ita kadai a ba tare da wani Muharramin ta ba. -Duk wadan nan abubuwan da na zana a sama, yayi daidai da wadan da suke son Fiyayyen hakitta ko wanda ya ke mutumin kirki? kar mu manta abubuwa da dama fa da na zana a sama bata daina su ba har yanzu Allah ya shirya mu baki daya, ya dora mu a kan hanya madaidaiciya
@faizaabubakar274
@faizaabubakar274 8 сағат бұрын
😂😂 kuma tace maza basa zuwa gidanta
@FiddausiAbdurrashid
@FiddausiAbdurrashid 16 сағат бұрын
To yanzu meye amfanin hirarran nan gulma ko cin zarafi kun rabu to sai me hadiza gabon gulma
@asiyayero7113
@asiyayero7113 Күн бұрын
Next G fresh, Amina Amal😂, Mustapha Musty, Rahama,aunty Nafisa❤
@aishaumar3205
@aishaumar3205 Күн бұрын
Anty Hadiza akwai irin mu masu story so touching 😢.. Kiyi creating faceless talk show KO rubutu muyi mu aika ki karanta ko da biya zamuyi but kisamu wani experienced mutum da zai bada shawara ko da page ne kiyi ma irin
@ramatatom9500
@ramatatom9500 Күн бұрын
If you need counselling, talk to me
@mujahidyusuf2869
@mujahidyusuf2869 Күн бұрын
Don’t judge a book by its cover👏wlh bantava sanin tana da hankali b se yau,cos niban tava sauraront ba ma
@hafeez100tv9
@hafeez100tv9 Күн бұрын
Me too 😢
@user-vm3yg5hm7z
@user-vm3yg5hm7z Күн бұрын
Gabon kan yi tambayoyi masu kyau a madadin masu kallo,amma wannan karon tambayoyi guda biyu sun yi miki baduhu.Da farko bakuwar ki ta ce alkali kan zo gidan ta ya ci abinci harma yayi bacci,daga baya kuma ta ce maza basa zuwa gidan ta.Da kin tambaye ta game da sabanin Wandannan bayanan.Ta biyu,ta ce alkali bai bata damar kariya ba,kuma gashi sun san juna sosai,me yasa haka har ya yanke mata hukuncin wata shida a prison,anya kuwa bashi da haushin wani abu game da ita?
@musapetermohammed9769
@musapetermohammed9769 21 сағат бұрын
Gaskia dai Allah ya rabamu da irin wannan rayuwa taku. Kuma wannan maganganun nata babu kamshin gaskia. Akawo su tare muji ta bakin kowa.
@aliyuahmed6330
@aliyuahmed6330 13 сағат бұрын
To be honest akwai contradictions a maganganun ta, kuma akwai cin zarafi. Hadiza ban yi expecting wanna shirmen a wannan page naki.
@user-gh3oe6bh5h
@user-gh3oe6bh5h Күн бұрын
Good shiyasa akace never judge a book by it cover
@mohammedothman9651
@mohammedothman9651 2 күн бұрын
Masha Allah, she is a very strong woman I respect her for that and wish her Allah guidance in all her future endeavors ❤❤❤
@HafizImam-y2p
@HafizImam-y2p Күн бұрын
Its always better to hear the other side of a story...
@chukwumaifeanyi4083
@chukwumaifeanyi4083 Күн бұрын
Sadiya Haruna as controversial as usual with many stories to tell... Amma gaskiya ko da kinyi kyau, yau nagan yande asili fuskanki yake. Gaskiya instagram da snapchat da tiktok su na kara kyau fuskan mata ba kadanba 😂.
@saleemalkalisenior5946
@saleemalkalisenior5946 Күн бұрын
Hadiza Gabon Kefa Profesional ce a gulma 😂😂😂
@AsmauYusuf-k4f
@AsmauYusuf-k4f Күн бұрын
Allah sarki wlh sai YnZ na fahimceki Kuma na tausayamiki ubangiji Allah ua Sanya wannan auran naki shine karshe
@yakudimaamina32
@yakudimaamina32 Күн бұрын
Allah sarki, every sad story once had a beautiful beginning 😢 Kowa da qaddarar sa 😔
@asiyayero7113
@asiyayero7113 Күн бұрын
@@yakudimaamina32 amma karya yafi yawa aciki
@abdulsalammuhammad9725
@abdulsalammuhammad9725 Күн бұрын
Gaskiya wannan hira tonon asiri ce Saying your personal life and exposing G-fresh is very bad
@umaryaro5993
@umaryaro5993 Күн бұрын
Mafiyawancin labarinta karya ne wlh
@masafiatouhassaneboubakar9985
@masafiatouhassaneboubakar9985 2 күн бұрын
Bonjour ma soeur belle leçon pour toute les femmes puisse Dieu nous préserver des mauvais hommes.
@abdulrasheedmusa5647
@abdulrasheedmusa5647 Күн бұрын
Host: shidan ne ko bakwai? Guest: Shidan din ne ko bakwai. This moment was so sympathetic I really pity her,in less than 35 years she got such divorces.
@user-of1it5bo2d
@user-of1it5bo2d Күн бұрын
Maganar gsky Wani lokaci sadiya tanada gsky game da qalubalen rayuwarta, ba ko wane Abu ne za'a dinga cewa batada gsky ba, idan Abu yaffaru yakamata adinga dubamata, musamman ma aurenta da yayyi sanadiyar zuwanta prison😢 Amma wnn auren da zakiyi sayyada ubangiji yasa za'ayi asa'a
@KaderDerka-xx6vp
@KaderDerka-xx6vp Күн бұрын
Saadiya je voulais que hadiza, vous lui dites que elle est le prophète Mohamed sw mais d'après votre conversation saadiya c'est une fille qui n'a pas de patience et pour que elle se marie, il lui faut un homme patience parce que elle est marqué dans sa vie...
@aishasafyan931
@aishasafyan931 2 күн бұрын
I understand her 100% and am feel sorry for her 😢 wishing you all the best 🙏🥰
@nafisatishaq349
@nafisatishaq349 Күн бұрын
It be come a story kai hadiza gabon akwai son gin gulma😅
@HafsatMurtala-r5k
@HafsatMurtala-r5k Күн бұрын
Ta hadu da G fresh a wurin sayen tsirr😂
@ChouchouAwa
@ChouchouAwa 21 сағат бұрын
Gaskiya hadiza gabon kiji tsoron Allâh Kitan tance tambayoyinda zakiyi sau dayawa kina haddasa fitina sakani ... KO yan jaridan ma suna ki yayi abubuwanda zai jawo fitina... Kuskure Kin tapka... Dan ajara gaba... Gudun kihada mutane fitina
@derikawu4448
@derikawu4448 Күн бұрын
The fact that even Gabon and all of us (viewers) knew that the moment Sadiya appears II the show, G-Fresh story will constitute major part of the interview 😂😂😂
@raliyaahmed6866
@raliyaahmed6866 18 сағат бұрын
Ina man power
@sarahabubakarali611
@sarahabubakarali611 Күн бұрын
Tohh daman tunfarko baku dora aurenku akan yanda addini yatsara mana ba taya za'ace mace ta tsara yanda zaman aure zai kasance.
@zilkifilumuhammad1922
@zilkifilumuhammad1922 Күн бұрын
Ya kamata ki gayyato G fresh domin mu ji nashi bayanin. Wannan shine adalci.
@yasminlawal5624
@yasminlawal5624 Күн бұрын
Your first studio is far better , wannan ko lightening ne babu sai bata yi haske ba ki duba pls sai ki gyara next one inn shaa Allah
@stararenaeventcenter2543
@stararenaeventcenter2543 Күн бұрын
Intace sayyadar nan wallah kamar in fashe da kuka. Allah mana maganin yarinyar nan
@mohammedlawalshafiu8707
@mohammedlawalshafiu8707 Күн бұрын
Me bada maganin maza takasa bada maganin ma mijinta
@abbasyakubumaiatamfa208
@abbasyakubumaiatamfa208 Күн бұрын
Wannan wane irin interview ne this is very rubbish discussion. how a person exposing his privacy in front of people hauka
@suhailaabdulhameed
@suhailaabdulhameed Күн бұрын
Inamaki fatan auren dazakiyi yazama na qarshe keda fita sedai idan anje sakaki kabari nidai kam kinbani tausayi😢
@ummusahal-hx8di
@ummusahal-hx8di 15 сағат бұрын
Kai hadiza Allah ya shiryeki😂😂😂😂😂😂 wai ance abubukar mai shadda shi ya biya sadaki tace Allahu akbar 😂😂😂😂😂 Allah ya biyashi
@ibrahimadamubello5125
@ibrahimadamubello5125 Күн бұрын
Kinshe abun baya tashi toh da idon zaiyi zina 😢😢😢😢
@fatimahammajulde6408
@fatimahammajulde6408 2 күн бұрын
Gaskiya Aske kiranta I really enjoyed this 😅
@babaalhajibunu5864
@babaalhajibunu5864 Күн бұрын
Justice for Kano state 😂💔
@HalimaAisamigwani
@HalimaAisamigwani 2 күн бұрын
Masha Allah shirinki Yana kyayatar damu fatan alkhairi allah ya Baki miji nagari Wanda zaiji kanki badan kin mutuba mijin marai Niya badan kirasa iyayan kiba
@user-fz6mc2nz1y
@user-fz6mc2nz1y 2 күн бұрын
I really enjoyed this episode may Allah bless you Sadia
@MamanYusrah
@MamanYusrah Күн бұрын
Allah yasa wanna dazakiyi yasa saidai mutuwa ta raba
@kuraaseeya4937
@kuraaseeya4937 2 күн бұрын
Justice for zalmalulu😭😭😭😭
@ZainabBasheer-ru3ym
@ZainabBasheer-ru3ym Күн бұрын
Ammafa munganku kuna rungume rungume bayan andaura aure Kuma kince kina Airport
@MustaphaAhmad-dd7sz
@MustaphaAhmad-dd7sz 11 сағат бұрын
Hadiza Gabon, kiji tsoran Allah ana gaya Miki sirrin Wani kina Jin Dadi. Saboda gidan TV naki ya samu daukaka wlh kiji tsoran Allah, Allah sarki bawan Allah, Allah ya Saka maka😭
@harounakhadija197
@harounakhadija197 8 сағат бұрын
Amine y rabbi gaskia hakan bai dace bah😢
@harunazubaida5380
@harunazubaida5380 Күн бұрын
Only you say, "ba me zuwa gidanki only you say "Judge na zuwa gidankin yaci abinci yayi bacci", only you say "ba 3rd part only you called ubandaki kice zalmalulu no dey work". beb how old are you. ke Gabon ki inviting Gfresh lets hear his side of the story. tunda harkar Gulma ce.
@abk_yeahman
@abk_yeahman Күн бұрын
Ba a judging a one side story sae kaji both sannan zaka ganeh mai gsky, zanso ace sadiyah gsky ta fadi indae gsky ta fadi gsky na yaba mata da namijin kokarin da tayi muna mata fatan alkhairy
@yusufabdullahi4786
@yusufabdullahi4786 11 сағат бұрын
Gabon! Gabon!! Gabon!!! Sau nawa na kira sunanki? To ki rufawa kanki asiri wallahi ki fita harkar G-Fresh kinsan ba mutuncine dashiba. Kibar wannan Sayyadar taki suje su karata. Sune tasu tazo daya. Don naga kuna shiga inda baa aikeku ba. To nadai gaya miki.
@AbdullahiMuhammad-st1lq
@AbdullahiMuhammad-st1lq 32 минут бұрын
😂😂😂
@mustapharukayya7620
@mustapharukayya7620 Күн бұрын
Sadiya Allah yasa auren da zakiyi ya zama na karshe Kuma ki mora saboda naga kamar aure shine challenges dinki
@Raudatbubaadamu
@Raudatbubaadamu 17 сағат бұрын
Wow congratulations to you sayyada sadiya may almighty Allah bless you and your marriage
@user-qw8jz2qk2p
@user-qw8jz2qk2p 2 күн бұрын
maida hnkli xuwa umrah duk sanda ranki ya baci is a good thing wallahi Allah ya qara sawa rayuwa albarka
@haleemahtoo8010
@haleemahtoo8010 2 күн бұрын
Chai!! Ke da bakinki kikace Alkalin na zuwa gidan ki yaci abinci jar yay bacci at the same time kina cewa yan compound din ku za su bada sheda ba kya kawo maza 😅 Again, besty da Abba PA ba maza bane?
@zaharaddeenlamido6471
@zaharaddeenlamido6471 2 күн бұрын
Tonima dai abinda nace kenan
@MrsNasiru
@MrsNasiru Күн бұрын
She is a confused woman wlh😂😂😂batada gaskia
@user-zt7pt3qr5q
@user-zt7pt3qr5q Күн бұрын
😂😂😂😂😂kai jama a
@user-tq5of4id2h
@user-tq5of4id2h 2 күн бұрын
I really love this sadiya haruna. Because she's beautiful and acts frankly
@asiyayero7113
@asiyayero7113 Күн бұрын
😂
@user-oj1rd5ow3p
@user-oj1rd5ow3p Күн бұрын
zarmalulun g fresh😂😂😂😂😂
@AbdallahAliyuImam
@AbdallahAliyuImam 2 күн бұрын
A gaskia duk bayanenta babu gaskia a tatare da ita, tace maza basu zowa gidanta kuma tace alkalin yana bacci a gidan toh wanne zamu dauka???
@saifudalhat2011
@saifudalhat2011 Күн бұрын
Taya za'ace mijin me saida man power abin shi baya tashi? Gaskiya akwai tambaya a wannan harkan
@musahabdullahi3792
@musahabdullahi3792 11 сағат бұрын
Lahaula Wala Quwwata.... Allah ya baki mafita Alfarmar Shugaba Sallalahu Alaihi Wasallam ❤️
@auwalasim4831
@auwalasim4831 Күн бұрын
Na tausayawa miki sayyada SADIYA,, irin qalubalan rayuwa da Allah ya qaddara miki,, Kuma ina kyautata miki zaton soyayyar da kikewa annabi Muhammad S.A.W Allah ya shiryar dake, AUREN DA ZAKIYI muna Addu'ar Allah ya Baku zaman lapiya 🤲🏾
@LawanAdamu-qt2mu
@LawanAdamu-qt2mu Күн бұрын
Gaskiya auren yar filmed ko TikTok masifane 😂😂 kana zaune lfy azo ana tonamaka asiri ah duniya
@asiyayero7113
@asiyayero7113 Күн бұрын
Gaskiya yn film basa haka, saidai ita din yr tiktok, don sunfi yn film watsewa
@WalidDanAmana
@WalidDanAmana Күн бұрын
Kemadai hadiza gabon kinsan wani labari wlh qarya dakeyi
@asiyayero7113
@asiyayero7113 Күн бұрын
Sosai😂
@Bunch0001
@Bunch0001 Күн бұрын
@@asiyayero7113ba qarya fa
@iphonexr7075
@iphonexr7075 2 күн бұрын
Aslam Alle Qum my lovely sister Hadiza Gabon I really love you and My name is Ousmane Suleiman Mohamed I'm from Niger Republic but I'm leaving in Kano Nigeria
@sadiqafraf44
@sadiqafraf44 Күн бұрын
Please Amana inviting G_FRESH
@MaimunaIbrahim-oi7gx
@MaimunaIbrahim-oi7gx 2 күн бұрын
Kaaaiiii Gabon😂 ikon Allahn da ya dame ki Nima fa ya dame ni😂... Jama'ah😮
@hauwatymustapha1598
@hauwatymustapha1598 2 күн бұрын
Kiche Maishadda ne ya biya sadaki Kuma yache yaushe akayi aure
@AtikuMeenal-ic9pf
@AtikuMeenal-ic9pf Күн бұрын
😂😂
@MadeMakela
@MadeMakela Күн бұрын
Masha Allah
@dubuism
@dubuism Күн бұрын
Mai sunana Sadiya ki yadda da qaddara. Mai babban suna don Allah ki gayyato AVM Adnan.
@muhammadhassan4772
@muhammadhassan4772 4 сағат бұрын
Ki gayyato muna G fresh
@umaribraheemhadejia7001
@umaribraheemhadejia7001 Күн бұрын
1 a bayanin tah tace yana zina 2 tace baida lapiar yin abin aure 3 tace bata nan akai auren tana jirgi amma kuma lokacin da akai auren ai munga videos har Wanda suke rungume da juna bayan an daura aure 4 gaskia akwai karya a bayanan tah
@sumayyajunaidu1085
@sumayyajunaidu1085 23 сағат бұрын
sosai ma
@ummuhumayraa3268
@ummuhumayraa3268 2 күн бұрын
Why is that sound muted the rest of her voice. Auntie hadiza you won't kill me😂😂😂😂
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 12
1:11:02
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 208 М.
WHO DO I LOVE MOST?
00:22
dednahype
Рет қаралды 76 МЛН
Вечный ДВИГАТЕЛЬ!⚙️ #shorts
00:27
Гараж 54
Рет қаралды 10 МЛН
버블티로 체감되는 요즘 물가
00:16
진영민yeongmin
Рет қаралды 83 МЛН
THEY WANTED TO TAKE ALL HIS GOODIES 🍫🥤🍟😂
00:17
OKUNJATA
Рет қаралды 6 МЛН
HADIZA GABON: Rahama MK ta saita tunanin masu zuwa Kannywood da dogon buri. Full
31:09
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA DIAMOND ZARAH JARUMA A KANNYWOOD
15:23
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 55 М.
HADIZA GABON: Yadda Rayya ta tsallake Kan-Ta-Waye ta waye lafiya.
28:03
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 123 М.
KISHIYATA SEASON 6 EPISODE 5
57:44
AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED
Рет қаралды 45 М.
ХЕЧ БУЛМАСА МЕХНАТГА БИТТА ЛАЙК БОСИНГ #2024
0:10
Муниса Азизжонова
Рет қаралды 4,3 МЛН
Арестовали наглых мошенников 🤯
0:52
Фильмы I Сериалы
Рет қаралды 1,6 МЛН
Пугает людей игрушкой аллигатора в воде
0:14
Короче, новости
Рет қаралды 2,7 МЛН