Allah kasa mu tsaya a inda Manzon Allah ya tsayar damu amin.Domin son Annabi SAW shine koyi dashi ba kirkira ba.
@abdoulazizharouna25582 жыл бұрын
Ina goyon bayan malam bello✨
@_-Fatima2 жыл бұрын
Jzk khairan. Allah yakara malam lafiya Allah ya kara tsare manasu.
@user-xy1pn5rh5f2 жыл бұрын
لاحول ولا قوة الا بالله ٠ الحمدلله الذي عافانا مما ابتلاهم به وفضلنا على كثيرا من خلقه تفضيله. Allah mungode maka Allah ya karemu Allah ya shiryemu baki daya , Allah katabbatarmu Akan sunnah.. malam Bello yabo Allah ya saka da Alkhairi Ameen
@agurimasawudu20153 жыл бұрын
ALLAHU AKBAR. MASHA ALLAH
@MohammedRajinaibi3 ай бұрын
Allah kabamu iKon gane gaskiya Kuma yabamu iKon bin Sunnan Annabi SAW
@naseermuhd16703 жыл бұрын
Allah yaska da alkhairi malam ya kara nisan kwana mai albarka ita gaskiya dayace, ka saki shehu ka kama manzon allah SUNNAH SAK BIDI'A SAM. allah ka kara nuna mana gaskiya kabamu ikon binta.
@user-xy1pn5rh5f2 жыл бұрын
Ameen ya ALLAH
@salimsuleman72463 жыл бұрын
Allah yayiwa malam Bello yabo lafiya
@user-xy1pn5rh5f2 жыл бұрын
Ameen ya ALLAH
@bishirsani5716 Жыл бұрын
Allah yakarawa malam lafiya sukuma allah yaganardasu
@halimamusa74273 жыл бұрын
Ya Allah ka shirye mu kan hanyan sunna
@user-xy1pn5rh5f2 жыл бұрын
Ameen ya ALLAH
@abduljalalibrahimchiroma36412 жыл бұрын
Ameen thumma ameeen
@issoufouali27303 жыл бұрын
Long vie a toi Sheik bello yabo
@ahmadlawal19753 жыл бұрын
Babu abinda yakai alquran a duniya da lahira
@muhammadbukar3223 жыл бұрын
Malam Allah yasaka
@abdurrashidmukhtar3347 Жыл бұрын
Hooo ya salam Allah ya gafarta mana
@MahanmadAshirou3 ай бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@madalabumusa52543 жыл бұрын
ماشاءالله
@abdoulkaderabdoulrirza96054 жыл бұрын
Allah chikarawa Annabi daradja
@AmadouSouleymane-py5dj2 ай бұрын
Allah kasa mugane gaskia
@user-fv4rs2oy1x2 жыл бұрын
استغفر الله
@user-lg3tg3lv7c3 ай бұрын
Amin ❤❤❤❤❤❤
@alimustapha1868 Жыл бұрын
Allah yakara lafiya malan Bello yabo
@wakokinhausa97474 жыл бұрын
Ikon Allah
@Kojorashidu69 ай бұрын
❤❤❤❤
@ahmednuradeen4479 Жыл бұрын
Aslm
@zayyanusuleimankshinkafi12883 жыл бұрын
Allah ya karemu da sharrin bidia
@user-xy1pn5rh5f2 жыл бұрын
Ameen ya ALLAH
@malguntus64733 жыл бұрын
Hmmmm
@thelightofislam30693 ай бұрын
Bello yabo Duniyane.
@saidumuhammedkuli33772 жыл бұрын
Allah kaganardamu gaskiya kabamu ikonbinta
@majidou-pf3ho3 ай бұрын
مساءالله
@ikramcissetv87712 жыл бұрын
Inyass
@MuhammadAbubakar-wo2lg3 ай бұрын
Confirm MLM🎉🎉🎉
@user-vb2ow1iz7g3 ай бұрын
Masha Allah
@maizamafodemariama19932 жыл бұрын
😀😀😀😀
@HToure3 жыл бұрын
😀😀😀😀😀😀😀😀😀😀😀
@umarauwal4083 жыл бұрын
Allah taimaka mana
@user-gh6ty5xz2v2 жыл бұрын
جزاك الله خيرا شيخنا الفاضل الله يجزيك الجنه
@user-xy1pn5rh5f2 жыл бұрын
يوم تقلب وجوههم في النار يقولون يا ليتنا أطعنا الله وأطعنا الرسولا * وقالوا ربنا إنا أطعنا ساداتنا وكبراءنا فأضلونا السبيلا * ربنا اتهم ضعفين من العذاب والعنهم لعنا كبيرا
@ibrahimbalarabe76092 жыл бұрын
Malam Bello Yabo Allah yayi maka sakaiya da kare darajan Annabi SAW.
@sidijailani64603 жыл бұрын
hmmm mamaki Allah Allah ya shiriyemu
@burajibrilla40493 жыл бұрын
takaddama sakaninshakh Bella yahoo fantasy Dan tijjaniya Alan salatil fati
Salm dan Allah malam kai ka yarda akwaye abin da ya kaye darajar alqur'ani mai girma
@MustaphaBulama2 жыл бұрын
Kash. Na so in ji karshen wannan batu😅
@abbahnuhu71803 жыл бұрын
Wannan ba Dan tijjaniya bane anhadane kawai don abatamana akida
@muhammedsokoto423 жыл бұрын
Hakane wlh malan kabiru
@alhassankabiru7296 Жыл бұрын
💔😅😅😅😅😅😅
@labranibrahim9992 Жыл бұрын
Allah yakarawa annabi dardjar amma dans Allah in ana tambaya Akan tidjani OK tidjaniya dans dardjar annabi azan tambayar massu illimi Dan charin izzzala hadari ne da chi
@maazuabubakar54043 жыл бұрын
Tryfc
@ibtv56552 жыл бұрын
👂👂👂😄😄😄
@hazaminindillah61149 ай бұрын
Hhhh
@moussaaboubacar21449 ай бұрын
Wannan gaskine malan
@tanimuumar41653 жыл бұрын
Allah ya kare mana imanin mu
@kofarbegetv74093 жыл бұрын
Wannan shirene kwawai bacikakkyan Dan titjaniyabane dakwai gyara sosai
@user-vb9es6li5k3 ай бұрын
14:25 😂😂😂
@aliyusulaiman31553 жыл бұрын
Hhhhhh hhhhhhhhhh
@bash89722 жыл бұрын
Ni wannan mai Kiran ban gane masa bafa ina ganin gaskiyan malam ne kanshi akwai masala.
@abdulkadirisah12072 жыл бұрын
Hahahahahaha
@aliabubakaralidamalibaba9703 жыл бұрын
Hahahahahahahahahaha
@sulemanaadamadam8774 Жыл бұрын
Ya Salam Allah for giving this man asking mallam this question
@Hausa_Sudan3 жыл бұрын
Zan fahimci cewa Wanda ya karanta suratul ikhlasi so uku kariya ne akan kamar wanda ya sauke Alqur'ani so daya
@lawissaaboubacarsus9682 жыл бұрын
🤣😂😂😂🤣
@ismailumarnasko12362 жыл бұрын
😆😆😆😆😆🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@ahamadyusuf76224 жыл бұрын
😎😎
@abdullahiauwal83443 жыл бұрын
Jawahirul maani ai wani pastor ne yarubuta ta a Jerusalem,
@ishaqaidris7026 Жыл бұрын
🤣🤣🤣
@Asd-iw6lz3 жыл бұрын
Hhhhhhhhhh 😂😂😂😂jahili na wallhi
@nasiranasir15562 жыл бұрын
Wannan shiri ne ba dan darika bane
@ibrahimumar21642 жыл бұрын
Wannan shirine ba ɗan tijaniyabane
@naserabbakar2523 жыл бұрын
Malamai baikamata subiyewa bello yaboba saboda shi dan siyasane bawai malamiba Dan ChaCha ne
@fatemagasem86753 жыл бұрын
😂🤣🤣🤣
@attahirusulaimanbarmo5063 жыл бұрын
Hhhhhh😂😂😂
@guidayahouza80663 жыл бұрын
Bamou yardaba mallaminan ba dan darika na chiriné
@almubarakabubakar54502 жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂😂 Laff wan kill me
@alhajibaba7228 Жыл бұрын
Same here
@alancy_comedy_tv41813 жыл бұрын
Allah yasa mugane gaskiya ko inatake
@kimakoibrahim29903 жыл бұрын
Wallahi duk yan izzalan wan,nan ba dan dariqana ba
@user-vb9es6li5k3 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂
@salihmahmud28033 жыл бұрын
Wannan Wanda yabugo wayar nan ba Dan tijjaniya bane,ko kuma Dan jahili kawai ,ya za ace SHEHU tijani yafadi wannan maganar ?
@user-wh1kj1dc3c3 ай бұрын
Kamata yayi kaje kiduba littafin sai kigani
@kabiruadamuunguwarjanbiri5183 Жыл бұрын
Allah yashiryemu
@halimaibrahim49042 жыл бұрын
Allah ya tsine wa bello yabo. Allah ya sa ya mutu a wulakance
@rabiourabiou90022 жыл бұрын
daga fadin gsky 🤣🤣😂😝😝
@abubakaraliyudadi34102 жыл бұрын
Kai kam shahsha ne wawa.
@lukmansumuhammad51162 жыл бұрын
Allah yasa muda ce
@techmdhamzah87502 жыл бұрын
Yar iska kawai
@idrissashiitou3432 жыл бұрын
bari gagawa inde mutuwa bello yabo ze muttu tunda bagare shi akka fara mutuwa kullu nafsin za ikatul mutti allah ya sa kungane abinda akkenihi
@arewatopcelebrities62873 жыл бұрын
🤩🤩🤩🤩🤩🤩🕋
@assalamualaikumwarahmatula31363 жыл бұрын
wanda ya bugo wayar nan maiyuwa ha dawa ne akayi . kuyi izzalarku , masu darika suyi tasu , miye naku a ciki ? wannan sukar ra'ayi ne . gaskiya ba ma so . don Allah a bari . Allah ya ganar damu .
@idrissmussa83773 жыл бұрын
Ya kake Ya jin dadi Mey
@aliisa84843 жыл бұрын
Dukkanku makaryatane
@basharmuhammad76493 жыл бұрын
Mallam wanan karyane badan tijjaniyanaba hadawane kawai mallam yayifitonafito mugani bawai hakaza,ayibane anemu illimi kawai yafihaka don bamuyarda
@libyacool46574 жыл бұрын
😆😆😆👍
@deenakhlaq45853 ай бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@maigarimuduwa49023 жыл бұрын
Salatil fatihi abuda yasa acicin sa akoi kirari da yabo ga annabi muhammad s w m siyasa makiya annabi suke kinsa suke gudu
@habibuyusuf34082 жыл бұрын
Him wai wayafi gaskiya
@abbakarshehu23752 жыл бұрын
Allah yaba malam Bello yabo lafiya
@muhammadsani129Ай бұрын
Haha 😂
@ahmadsulaiman247 Жыл бұрын
Subhanallah, please ignore this person he don't know what he's saying He is saying the exact opposite of what Sheikh Ahmad Tijjani said in his book.
@hausa23tv73 жыл бұрын
Bubu abinda yakai alkor ani daraja
@mourjanatugirardinmata57092 жыл бұрын
🤣🤣🤣muna godiya sosai malam
@fidsausimusa56653 жыл бұрын
😂😂
@attahirusulaimanbarmo5063 жыл бұрын
Wlh akwai matsala🥴🥴🥴
@abdullahiyusuf40383 жыл бұрын
Matsala babba ko!!
@mustymusty16594 жыл бұрын
😅😅😅😅😅
@habuwaphayusufari59182 жыл бұрын
Ya malam gayamusu gaskiya
@user-pt1wj6kr7j3 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂😂😂😂
@aishaibrahim48842 жыл бұрын
🤣🤣🤣wani waji suka hadu
@abbacapstextile31423 жыл бұрын
Kaii wlh yan darika basuda kunya😂😂
@ahmadibrahim47503 жыл бұрын
Akwae jakuna a duniya Sheshi yaje sata shago Hadashi da police suci uwatai😂😂😂