Ina tuna aikin BBC Hausa da abubuwa masu dadi - Halilu Ahmad Getso

  Рет қаралды 7,115

BBC News Hausa

BBC News Hausa

2 жыл бұрын

A yayin da BBC Hausa ta cika shekara 65 da kafuwa ranar 13 ga watan Maris, sashen yana kawo muku hirarraki da tsofaffin ma'aikatansa.
Mun fara fitar da jerin hirarrakin ranar Talata 1 ga watan Maris na shekarar 2022.
Tsoffafin ma'aikatan sun yi bayanai ne a kan yadda suka samu aikin BBC da yadda ya kasance musu, da rayuwa bayan sun bar aikin da dai wasu abubuwan da suka shafe su.
A yau za mu gabatar muku da hira ne da tsohon abokin aikinmu Halilu AHmed Getso.

Пікірлер: 7
@MuhammadUsman-po5uh
@MuhammadUsman-po5uh 2 жыл бұрын
Gaskiya mutuminnan ya burgeni yayi shira a cikin Kauyansu kaburgeni BABA HALILU GETSO
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
Ni in shah Allah watarana burina zai cika nayin aiki a BBC Hausa 😣😣😣😣😣
@abubakarmuktar5491
@abubakarmuktar5491 Жыл бұрын
Daga firarraki da kukeyi da tsaffin ma'aikatanku na fahimci cewa "BBChausa" makaranta ce wadda nake fatan halarta wata rana, insha Allah.
@ameerah-bh5xb
@ameerah-bh5xb 2 жыл бұрын
Masha allah
@moussafala693
@moussafala693 2 жыл бұрын
Macha allha
@AUWALUMARBALA-yh7dk
@AUWALUMARBALA-yh7dk 9 ай бұрын
Dattijon Arzki,Ba kwad'ayi,Ba tsoro
Sirrin ma'auratan Kano da suka shekara 50 tare
5:12
BBC News Hausa
Рет қаралды 5 М.
Hira da tsohon ma'aikacin BBC Ibrahim Musa Gwangwazo
3:00
BBC News Hausa
Рет қаралды 3,9 М.
The child was abused by the clown#Short #Officer Rabbit #angel
00:55
兔子警官
Рет қаралды 20 МЛН
Я нашел кто меня пранкует!
00:51
Аришнев
Рет қаралды 2 МЛН
NERF WAR HEAVY: Drone Battle!
00:30
MacDannyGun
Рет қаралды 32 МЛН
Homemade Professional Spy Trick To Unlock A Phone 🔍
00:55
Crafty Champions
Рет қаралды 62 МЛН
...Daga Bakin Mai Ita tare da Yahaya Makaho
7:54
BBC News Hausa
Рет қаралды 8 М.
Gaisuwar Ramadan daga ma'aikatan BBC Hausa, Abuja
1:10
BBC News Hausa
Рет қаралды 15 М.
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 12
1:11:02
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 468 М.
NTA Hausa: Tunawa Da Rayuwar Marigayi Mahmud Baba Ahmad
2:07
[Full Video] Customs Seize Arms Shipment Worth ₦4bn In Rivers
13:10
Channels Television
Рет қаралды 23 М.
The child was abused by the clown#Short #Officer Rabbit #angel
00:55
兔子警官
Рет қаралды 20 МЛН