No video

Hajj 2022 | Boyewa Sheikh Giro Arugugun Passport, nafi karfi wani Gwamna a Nigeria yay min wulakanci

  Рет қаралды 85,959

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер: 69
@ibrahimayuba4304
@ibrahimayuba4304 2 жыл бұрын
Allah shi gafarta malam ba girman ka bane Dan an hanaka zuwa hajji Karo na farko a chikin 22 kazo kana korafi haka da fadan ba daidai ba harda cewa kap Nigeria kainai kadai ke da lasisin yin wa'azi ah Saudi harda rantsuwa haba malam.... Girman ya fadi wallahi harkana rantsuwa da cewa jahar kebbi tayi asara a rashin zuwan ka...... Kai Choo duniya muji tsoron Allah fa mu chire son kai
@sadikmanlarry9720
@sadikmanlarry9720 2 жыл бұрын
May Allah protect you and save you from evil people allahuma ameen
@bilyaminushehu3105
@bilyaminushehu3105 2 жыл бұрын
Ameen
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 жыл бұрын
Alhmdllh ma chaallah 'allah ya karawa mallan lafia
@ridwanattajiri359
@ridwanattajiri359 2 жыл бұрын
Innallaha ma'ssabbirreen. Da malam baiyi wadan nan magan ganunba da dai yafi amma gaskia haquri da yin shiu yafi anfani.
@babankamal34
@babankamal34 2 жыл бұрын
Allah yasa hakan shine mafi Alkhairi a gareka malam
@hussainiharuna7400
@hussainiharuna7400 11 ай бұрын
Allahu akbar Allah yajikan Mlm 😢
@hadizanana1161
@hadizanana1161 2 жыл бұрын
Macha Allah
@umarmahmud9134
@umarmahmud9134 2 жыл бұрын
Jazakallahu khairan Allah ya bada Lada
@user-bm6mi6eb1e
@user-bm6mi6eb1e 2 жыл бұрын
Masha Allah
@hamadouadamou8380
@hamadouadamou8380 2 жыл бұрын
Ma shaa Allah !
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 2 жыл бұрын
Allah ya sa haka hakan ne mafi Alheri Malan Allah ya kara mu ku hakuri
@naseershuaibushuaibu5594
@naseershuaibushuaibu5594 2 жыл бұрын
Allah ya Karawa rayuwa albakar
@Soil2012
@Soil2012 2 жыл бұрын
Allah ya Kara Kare ka daga yan baki naji su suna sukar ka mallam mahassada ne
@shawalmohammed1484
@shawalmohammed1484 2 жыл бұрын
MashaAllah
@buharyadamu9688
@buharyadamu9688 2 жыл бұрын
Allah yabiya mallam
@ibrahimmuhammad5605
@ibrahimmuhammad5605 2 жыл бұрын
Alhamduliah Masha Allah
@nasirumainasuleiman3146
@nasirumainasuleiman3146 2 жыл бұрын
Yanuna ka damu sosai
@barirashuaibu8141
@barirashuaibu8141 2 жыл бұрын
Allah sarki
@bilyaminushehu3105
@bilyaminushehu3105 2 жыл бұрын
ALLAH yasaka maka malam
@muhammadaudi8208
@muhammadaudi8208 2 жыл бұрын
Allahu akhbar
@makullingida6798
@makullingida6798 2 жыл бұрын
Domin samun 👇�Magungunan Maganin Karfin Maza, Maganin samun haihuwa, Maganin Niima na mata, Maganin Girman Nono, Maganin Mallakar Miji, Maganin Atsma, Maganain Fitsarin kwance, maganin Ciwon Hanta, maganin Zazzabi mai zafi, maganin Ulcer, Maganin Tsautsayi, Maganin Hana Miji kara Aure, maganin Samun minun Aure, Maganin Samun yaya masu Tarbiyya, maganin gana yara Shayeshaye, Maganin Hana yara sata da neman Mata, Maganin Budin Kasuwa, maganin Basira da kwakwalwa, maganin Haddar Al-kur'ani, Adduar Cin Jarabawa, Adduar Sakarwa da makiyi cuta, Karatun Sufanci, Karatun Ahlari, Ishmawiy, Littafin Iziyya, k
@buharyadamu9688
@buharyadamu9688 2 жыл бұрын
Bawurin talle bane
@alameenibraheemhameed4346
@alameenibraheemhameed4346 2 жыл бұрын
Maganin kudi nake nema
@sanifalaluyardaje1331
@sanifalaluyardaje1331 2 жыл бұрын
Ba sau ɗaya ba sau 2 Ba na sha Gamuwa da malam a Makkah Amma wallahi Ban Taɓa ganin shi Ba da wani Ma.aikace mai sunan Askari ko sau ɗaya daga shi sai malamai ƴan uwan sa da kuma Jama.ar Gari
@sadamali4282
@sadamali4282 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci 2 жыл бұрын
Ameen
@ayoubahassane3528
@ayoubahassane3528 2 жыл бұрын
Assalamu alaikum Malan da fatan kana lafiya Allah ya sa haka shi ne mafi alheri a gareka
@ibrahimwest9440
@ibrahimwest9440 2 жыл бұрын
AkramkAllah Shekara 21 baka taba tunanin ka hakura wasu suje ba.
@salisu3463
@salisu3463 2 жыл бұрын
Asslm wannan bayani da malaminna yayibai daceba
@aboubacarsahibou.adarnagat414
@aboubacarsahibou.adarnagat414 2 жыл бұрын
Allah ya kauta
@abdul-azeezadamsaleh3740
@abdul-azeezadamsaleh3740 2 жыл бұрын
Masha Allah
@bilalsambo5771
@bilalsambo5771 2 жыл бұрын
don Allah kama mana baki, kaje ka yi anfani da kuɗin ka mana, dole ne sai gwamnati ta biya maka kujerar hajji🙄
@ibrahimmuhammad5605
@ibrahimmuhammad5605 2 жыл бұрын
Ibrahim muhammad
@maimunaibrahim9138
@maimunaibrahim9138 2 жыл бұрын
😭👏👏👏👏
@muhammadaliyu6050
@muhammadaliyu6050 2 жыл бұрын
Kaji abinkunya izala taji kunya karya kawai yake fesawa saboda San duniya
@basharlayilayi3563
@basharlayilayi3563 2 жыл бұрын
Wannan abun kunya ne kakeyi kuma abun takaici ne kana alfahari babu wani saikai mtsss
@soldieryoung2151
@soldieryoung2151 2 жыл бұрын
Wai malami dason zuciya
@muhammadaliyu6050
@muhammadaliyu6050 2 жыл бұрын
Shekara da shekaru bakuda Amana
@muhammadaliyu6050
@muhammadaliyu6050 2 жыл бұрын
Bayan kune ke cin haqqin talakawa
@shafiulauwali
@shafiulauwali 11 ай бұрын
Wawan banza sakari
@abubakarsalmanu1714
@abubakarsalmanu1714 2 жыл бұрын
Karya kaki munafiki
@muhammadaliyu6050
@muhammadaliyu6050 2 жыл бұрын
Ba ddinin musulunci kukewa aikiba cikinku da iyalanku kukewa Yan Boko Haram
@ruthmicheal3197
@ruthmicheal3197 2 жыл бұрын
Karya neh Sheick Khalid ma yanada izinin waazi a masalacin alhajan makkah
@nassirousalissou7070
@nassirousalissou7070 2 жыл бұрын
Rishin tarbiya ne wanan
@moussayoussif4357
@moussayoussif4357 2 жыл бұрын
Baban ka ma ya na karya wawa
@buharyadamu9688
@buharyadamu9688 2 жыл бұрын
Kana nufin mallam ne Mai karya rashin hankali
@gimbiyyabilkisu9639
@gimbiyyabilkisu9639 2 жыл бұрын
Allah yashiryeka malamin ne me karya
@Kb-lq7uz
@Kb-lq7uz 2 жыл бұрын
Ruth Micheal bakada hankali Wawa jahiline kai waye sheikh Khalid Karya kakiy Malan Aboubacar Giro argugo yawuci qarya babakane kiqarya
@hashimuhaladu3121
@hashimuhaladu3121 2 жыл бұрын
Munafiki Mai kafirta iyayen annabi muhammadu saw
@buharyadamu9688
@buharyadamu9688 2 жыл бұрын
Waye kenang jaki
@hashimuhaladu3121
@hashimuhaladu3121 2 жыл бұрын
@@buharyadamu9688 Mai kafirta iyayen annabi muhammadu saw shine jaki
@buharyadamu9688
@buharyadamu9688 2 жыл бұрын
@@hashimuhaladu3121 sai dai Kaine jakin Dan wahala
@hashimuhaladu3121
@hashimuhaladu3121 2 жыл бұрын
@@buharyadamu9688 Kafi goyan Mai kafirta iyayen annabi muhammadu saw da Mai kishinsu gaskiya wahabiya musifa ce
@ibrahimjibrin59
@ibrahimjibrin59 2 жыл бұрын
Kun yi bayani da larabci.
@shawalmohammed1484
@shawalmohammed1484 2 жыл бұрын
MashaAllah
Alakata da Shiekh Giro Argungun |  Shiekh Kabiru Gombe
30:01
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 40 М.
王子原来是假正经#艾莎
00:39
在逃的公主
Рет қаралды 17 МЛН
나랑 아빠가 아이스크림 먹을 때
00:15
진영민yeongmin
Рет қаралды 5 МЛН
Blue Food VS Red Food Emoji Mukbang
00:33
MOOMOO STUDIO [무무 스튜디오]
Рет қаралды 22 МЛН
Masu shiga dajin domin faɗa da ƴan ta'adda bayan kashé Sarkin Gobir da Sace Mutane 150
23:08
02 Mal Abubakar Giro Argungu
44:41
Wa'azi da Hausa
Рет қаралды 203 М.
Shiekh Bello Yabo ya karyata raɗe-raɗen cewa DSS sun kamashi sbd ya caccaki Garba Shehu
23:37
3 WAI KUROS YA FITO AKAN ABUBAKAR GIRO?
1:32:28
Wa'azi da Hausa
Рет қаралды 205 М.
Saurara kaji hukuncin sujjada da ƴan ball sukeyi a cikin fili | Dr. Mudallib Gidado
8:49
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 38 М.
Sheikh Abubakar Gero Aragungu - Al-Qeeda/Tauheed
36:11
Darul Ahkam TV
Рет қаралды 21 М.
03 ASSHAIYKH ABUBAKAR GIRO ARGUNGU
1:02:07
Wa'azi da Hausa
Рет қаралды 93 М.
LECTURE AKAN MATSALOLIN KAURACEWA JUNA DA MA AURATA KEYI AYAU, SABUBA DA MAGANI
1:10:21
Dr.Abdallah Usman Gadon Kaya
Рет қаралды 5 М.
王子原来是假正经#艾莎
00:39
在逃的公主
Рет қаралды 17 МЛН