yanzu_yanzu: duk halin yunwa da aka ciki shukar Buhari ne | Sheikh Bello Aliyu Yabo

  Рет қаралды 68,551

Karatuttukan Malaman Musulunci

4 ай бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 45
@user-rn4fg5yd6i
@user-rn4fg5yd6i Ай бұрын
جزاك الله خيرا
@user-rn4fg5yd6i
@user-rn4fg5yd6i Ай бұрын
بارك الله فيك اخي الكريم
@user-rn4fg5yd6i
@user-rn4fg5yd6i Ай бұрын
الله يعطيك العافيه يا شيخ الفاضل
@belloamiu8515
@belloamiu8515 4 ай бұрын
Allah yakara Lapia daddy
@user-fe4wf6pm4l
@user-fe4wf6pm4l 4 ай бұрын
Wllh malam muna bayanka don ka kara ci ma buhari mutunci ka kara muzan tashi shege mugu azzalumi dan dam balalla ya Allah kada kadau ran buhari sai ka walakan tashi tun nan duniya kuma kashen shi yayi matukar muni ya Allah tsinema general buhari kuma ka hadashi da,wanna zi ati garr..ka a ranar mutu warshi.
@salischannel6593
@salischannel6593 4 ай бұрын
Allah se ya saka mana, zalunci n Buhari da tinubu
@MusaKalle
@MusaKalle 4 ай бұрын
As des sa​ sa@@salischannel6593qqaqq
@ibsnomaa
@ibsnomaa 4 ай бұрын
Ya Allah ka saka mana ga Buhari. Ubangiji Allah kada kabashi jin dadin rayuwa, Allah ka tsinema Buhari albarka, ka la'ance shi ya Allah
@SimailAhmadumar
@SimailAhmadumar 4 ай бұрын
Allahu akbar
@user-mf7cm8qn4k
@user-mf7cm8qn4k 4 ай бұрын
Allah sawaqa
@user-fe4wf6pm4l
@user-fe4wf6pm4l 4 ай бұрын
Kaji zancen gaskiya malam har yau duk nigeria kai kadaine mai fadin abinda ya kamata amma duk malaman nigeria sun kasa fadin abinda yadace Allah ya kara girma da matsayi.
@MuazuMusa-gt2ei
@MuazuMusa-gt2ei 4 ай бұрын
Gaskiya kam
@NUHUMMOHD
@NUHUMMOHD 4 ай бұрын
Akramakallah, duk maganganun da kayi Gaskiya ne. Duk abinda Annabi(SAW) ya fadi, babu Wanda Buhari bai aikata ba. Yai alkawura gare mu bai cika ba. Saboda haka ku sa Ido kuga yadda zai zamo kafin mutuwar sa. Tun daga nan Duniya sai Allah ya wulakantar da shi kafin muje Lahira ya tadda zaluncin da yai GA mutanen da ya yaudara suka jefa masa kuri'ar su. Allah ka Isar mana
@BuhariLawalgarhi
@BuhariLawalgarhi 3 ай бұрын
Allah yakawo mamu sauki cikin wannan kasa tamu tagado ameeen
@SaniSoja1-vy7io
@SaniSoja1-vy7io 4 ай бұрын
wlh malam muna bayanka
@dahiruhakimi9935
@dahiruhakimi9935 4 ай бұрын
Malam akwai kabiru gwanbe
@idriszakariyya719
@idriszakariyya719 4 ай бұрын
ALLAH GAFARTA MALAM GASKIYANE AMMA KABARSHI A BUHARINSA B MUHMDU BAH
@user-tq9cz8nk8m
@user-tq9cz8nk8m 4 ай бұрын
Allah YasaKada Alkhairy mlm
@salischannel6593
@salischannel6593 4 ай бұрын
Allah bada lada 😍
@AbdulNass-zg2pq
@AbdulNass-zg2pq 4 ай бұрын
hmmm Gaskiya ne Allah yasa mudace
@Chiarmor3pi6z
@Chiarmor3pi6z 4 ай бұрын
Allah sa mudace. Allah taimaka
@user-ri4js6en9y
@user-ri4js6en9y 4 ай бұрын
Masha allha allha ya karama malan lafiya
@ibsnomaa
@ibsnomaa 4 ай бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi Malam
@user-xk6mm4sm6z
@user-xk6mm4sm6z 4 ай бұрын
Allah Ya Saka
@garbamohammed9948
@garbamohammed9948 4 ай бұрын
Allah yasakawa mallam
@TajjaniYakubu
@TajjaniYakubu 4 ай бұрын
Gaskiya nada mallam bello
@user-ls3kz2zy4i
@user-ls3kz2zy4i 4 ай бұрын
Allah asaka da alkhairi mlm
@namalamfaruk2837
@namalamfaruk2837 4 ай бұрын
Allah ya saka da alheri.
@YusufYunusagobeer
@YusufYunusagobeer 4 ай бұрын
Byby❤
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 4 ай бұрын
😂😂😂😂wai amadun legas😂😂
@NafeesaMB-fh3yp
@NafeesaMB-fh3yp 4 ай бұрын
😂😂😂
@SaniSoja1-vy7io
@SaniSoja1-vy7io 4 ай бұрын
Aslm
@laminulams8723
@laminulams8723 4 ай бұрын
Durun uwar Buhari.
@user-xt1kp1le4e
@user-xt1kp1le4e 4 ай бұрын
Babouta
@sadiqsuleiman1408
@sadiqsuleiman1408 4 ай бұрын
Yayan sheguba yadda suka barmu haka suka bar iyalansu karyane kawai Raina mana wayo suke
@sadiqsuleiman1408
@sadiqsuleiman1408 4 ай бұрын
Bayan Kai malan maga wani marakunyar malamin da zansake chewa muzabi wane machuchin tunda bazasu fito fili sugaya musu gaskiyaba
@nasirumainasuleiman3146
@nasirumainasuleiman3146 4 ай бұрын
Aishe Bello Yabo karyan tauhidi yake. Suna anfani da malanta idan bukatantsu bata biya ba sai suyita tunzura mutane wanda basu san me suke ba da sunan addini. Yanzu cin zarafi da koyarda rashin kunya shine addini. Wannan shine tsantsan son zuciya.
@ibrahimtukur238
@ibrahimtukur238 4 ай бұрын
Malam itafa gaskiya gaskiya ce!
@ibrahimtukur238
@ibrahimtukur238 4 ай бұрын
Toh rashin sanin ciwon kai fa?!
@ibsnomaa
@ibsnomaa 4 ай бұрын
Mutane irinka nada wahala su gama lafiya saboda mugun nufi da kake sanya cikin lamarin ka. Duk yadda mutun zai fadi gaskiyar matukar kunsha banban dashi a akida ko wani ra'ayi to sai kun kawo cikas. Allah ya shirya ka
@HappyGondola-wp3tg
@HappyGondola-wp3tg 4 ай бұрын
Kaji sakarai abinda malaminka bazai iyaba kenan
@yusufnurudeen5530
@yusufnurudeen5530 4 ай бұрын
Malam Bello Yabo Kamata yayi ireirenku su dinga fitowa takara Amma wannan surutan na Baya fage Babu inda zasu kaimu.amma maganar kace wai cire subsidy Laifin Buhari ne wannan ra'ayinka ne,shin an cire a Mulkin Buharin?ya Kamata mudinga Adalci ko da kuwa akan kawunanmu
@user-xt1kp1le4e
@user-xt1kp1le4e 4 ай бұрын
Babouta
Дибала против вратаря Легенды
00:33
Mr. Oleynik
Рет қаралды 4,8 МЛН
The day of the sea 🌊 🤣❤️ #demariki
00:22
Demariki
Рет қаралды 104 МЛН
1 or 2?🐄
00:12
Kan Andrey
Рет қаралды 43 МЛН
Сын вернулся с войны и сделал сюрприз 🤯
0:17
Фильмы I Сериалы
Рет қаралды 1,6 МЛН
I Almost Crushed The Poor Cockroach😵🥲🥺
0:20
Giggle Jiggle
Рет қаралды 12 МЛН
DESAFIO IMPOSSÍVEL! #trending
0:13
O Mundo da Ágata
Рет қаралды 20 МЛН
i respect girl #respectshorts #respect
0:32
Movie Copy
Рет қаралды 20 МЛН