No video

Ku kiya yi abin da zai biyo baya Mal. Lawan Triumph ya aika sakon ga Matasa masu shirin Zanga-zanga

  Рет қаралды 6,178

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 18
@user-mh1bn7ki9o
@user-mh1bn7ki9o Ай бұрын
Masha allah
@V-Voiceless
@V-Voiceless Ай бұрын
Wlh ya malam ko baayi zanga zanga a kasan nan ba , kasar tana kan turban wargajewa ko gobe ko jibi. Don yanzu en taadda sunfi karfin Gwamnati, wanda en taadda su kazo har cikin gidajen su suka dau yayan su mata da matan su na aure suka tafi dasu suna fasikanci dasu sai bayan watanni su dawo maka dasu da ciki, wannan mutum ma zaa gaya musu. Ay in kowa zai mutu su yanzu bazai dame su ba. Ni nasan kasashen da sukayi zanga zanga basuyi nasara su sukafi kadan kan kasashen da sukayi nasara. Ni malam kai malamina ne, amman harga Allah wannan kasan ba zata jaru da addua ba bazata jaru waazi ba, don duka wanda ake yiwa basu damu da duka abunda malamai ko alumma suke cewa ba. Gaskiya gonma malamai suyi waazi yanda zaayi zanga zanga cikin lumana. Dole en kasa tashi abun yayi yawa. Takura na musrikai shi yasa Annabin mu yayi hijara daka makka daga suka ciga tsangoman shi da tozar tashi da wulakanta musulmai, akarshe dai bason Annabin rahama bane amman dole sanda yadau makami don kari kansa da alumman sa da addinin Allah, dudda yasan akwai yiwuwan rasa wassu daga cikin sahabban sa watakila shima rayuwansu ko jin rauni amman dudda haka dole tasa yafita yake yake. Don haka mutane na mutuwa a kasannan, yau kaya mai kyau ka chaja a Nigeria sai kayi da kyar kasha daga sharrin kidnappers. En Nigeria su tashi , Allah ya shige mana gaba
@lawalhassan9630
@lawalhassan9630 Ай бұрын
Masha Allah malm muna gdy
@mustaphausman1945
@mustaphausman1945 Ай бұрын
Allah yasaka Malam
@shamsudeenusman-qw6nr
@shamsudeenusman-qw6nr Ай бұрын
Allah saka da alkhairi malam
@sdiallof2606
@sdiallof2606 Ай бұрын
❤❤
@MaryamUmar-pg7mi
@MaryamUmar-pg7mi Ай бұрын
Kakarbo tsarin ne
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh Ай бұрын
To malamin APC wlhi muganeku insha Allah Duk Wanda ya bayarda gummuwa wajan cin amanar Al Ummar annabi Muhammadu sallahu alehi wassalam insha Allah Sai yayi mutuwar Zana
@abdulazeezibrahim1801
@abdulazeezibrahim1801 Ай бұрын
Dolo kawai! Ko hausar baka iya rubutawa ba,
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh Ай бұрын
@@abdulazeezibrahim1801 ngd Allah yabiyaka Amma fa karka manta bayafema bah wlhi Allah ya isar min wlhi Kuma Na fada ba ta6a yin jamiyya mafi sharri kamar APC bah a rayuwa tah Da farko ance musulim musulim aka aka cire Ko wane irin tallafi Duk muka hakura Kuma su wnnn Malaman sun bayarda gummuwa wajan kawo wnn gwmmantin tininbu kai kurukas yanzu akawo mana auren jinsi Kuma suyi shiru kamar Basu suka tallata wnn Jamiyyar bah umm Allah yasa mudace
@MustaphaIsa-fm4rg
@MustaphaIsa-fm4rg Ай бұрын
Mlm bama tare da kai.
@yusufmustapham7684
@yusufmustapham7684 Ай бұрын
Toshine mehh stupid
@ABBASADAUKI2
@ABBASADAUKI2 Ай бұрын
Dubai Irina Kuma Muna tare dashi
@musaahmed1787
@musaahmed1787 Ай бұрын
Constitution ta daure talaka, amma ta bashi dama yayi ihu Idan aka takura. Ku kuma malamai kuka hana ba aya ba hadisi. Maimakon ku ja hankalin gwamnaki kan irin kunchin da talaka ke ciki
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh Ай бұрын
Kuma MLM zanga zanga Sai muyi HK Kuka kar6o musulmi musulim Amma ana chutarda Al Ummar annabi Amma kuja baki kuyi shiru Allah ya isar mana wlhi bazamu yafebah
@ABBASADAUKI2
@ABBASADAUKI2 Ай бұрын
Kaji banza Wawa jaki, malami yana magana kana cewa saikayi. Saikaje kayi Kai kadai. Insha Allah baza a yi ba. Kuma zamu cigaba da hakuri. Allah ya bamu wucewa lapiya
@fact4420
@fact4420 Ай бұрын
To malam a dawo da shugabancin musulunci. domin Ita ma Zanga zangar Constutions ne ya daure mu.
Ziyarar Sheikh Adam Muhammad, da Sheikh Ishaq Adam Ishaq wajan Sheikh Sambo Rigacikun
46:41
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 1,9 М.
Ta'aziyar Fulanin Nigeria bisa rasuwar Sarkin Gobir daga bakin Alh. Baba Usman
18:17
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 4,1 М.
My Cheetos🍕PIZZA #cooking #shorts
00:43
BANKII
Рет қаралды 27 МЛН
Gli occhiali da sole non mi hanno coperto! 😎
00:13
Senza Limiti
Рет қаралды 19 МЛН
Fortunately, Ultraman protects me  #shorts #ultraman #ultramantiga #liveaction
00:10
123 GO! Houseによる偽の舌ドッキリ 😂👅
00:20
123 GO! HOUSE Japanese
Рет қаралды 6 МЛН
Ga Wata Qissa Mai Dadi Ta Wani mutum Mai Son sanin Alamomin tashin ALQIYAH
30:49
Taskar Malaman Sunnah Tv
Рет қаралды 299 М.
Da Ƴan Nijar basuyi hkr ba da yanzu sun zama kamar Lïbya da Sudàn | Shiekh Mukhtar Zinder
29:48
Tare da Sheikh Muhammad Adam Da Sheikh Adam Ishaq Adam
39:20
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 433
Abubuwa  (6) Da Suke Kai Mutum Aljannah | Mal. Aminu Ibrahim Daurawa
31:37
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 92 М.
My Cheetos🍕PIZZA #cooking #shorts
00:43
BANKII
Рет қаралды 27 МЛН