No video

LABARUN MAKO: Waiwayen Manyan Batutuwa Da Suka Mamaye Kafafen Yada Labarai

  Рет қаралды 392

VOA Hausa

VOA Hausa

Күн бұрын

Wannan shirin da Victor Mathias ke gabatarwa daga birnin Washington DC na duba manyan batutuwa da suka mamaye kafafen yada labarai a makon da muke bankwana da shi.
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZfaq. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Пікірлер
Libya - The comeback of Saif Al Islam Al Gaddafi | DW Documentary
51:56
The Joker saves Harley Quinn from drowning!#joker  #shorts
00:34
Untitled Joker
Рет қаралды 72 МЛН
王子原来是假正经#艾莎
00:39
在逃的公主
Рет қаралды 8 МЛН
wow so cute 🥰
00:20
dednahype
Рет қаралды 29 МЛН
Ong Bak | Fight Club Scene
15:05
Cinewatch
Рет қаралды 71 МЛН
Bayanin Kwankwaso kan ziyarar da Ganduje ya kai masa
6:07
BBC News Hausa
Рет қаралды 89 М.
LABARINA SEASON 10 EPISODE 4
1:08:54
Saira Movies
Рет қаралды 738 М.
Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana - Turji
15:22
Aminiya Trust
Рет қаралды 1,7 МЛН
The Joker saves Harley Quinn from drowning!#joker  #shorts
00:34
Untitled Joker
Рет қаралды 72 МЛН