Рет қаралды 29,408
Dambe Unlimited
Damben da Garba Taka Lafiya ya buge Aminu Tambuwal da karawa tsakanin Garba Taka Lafiya da Mati da wasa tsakanin Altine Raha da Aminu Tambuwal da suka yi a 1994.