No video

Matasa ku saurari wannan saƙon / Nijar 🇳🇪 da Nigeria 🇳🇬 🫂

  Рет қаралды 23,713

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 67
@user-rt5qu1ei2u
@user-rt5qu1ei2u Ай бұрын
Masha Allah Malan Allah ya saka da alkairi
@Mahmoudmadayana
@Mahmoudmadayana Ай бұрын
Allah kasa mucika da iymani kasa mukuma ga allah muna masu iymani amin
@yunusasalisu6891
@yunusasalisu6891 Ай бұрын
Allah yasakawa malam da alkairi ameen
@rabedari799
@rabedari799 Ай бұрын
Macha Allah Aramma Allah Saka ma da alkairi
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz Ай бұрын
Wallahi tallahi wanan gaskiané Malan allah ya taimaki musulunci da musulmai
@henryusman-qe8ip
@henryusman-qe8ip Ай бұрын
Mun ga irin mulkin da musulunci keyi
@user-ys2sl2oj2q
@user-ys2sl2oj2q Ай бұрын
ALLAHU AKABAR MALLAM ALLAH YA KARBA ADU'A AMEEN ALLAH YA SAKA MAKA DA ALKHAIRI DUNIYA DA LAHIRA AMEEN ALLAH YA KARAMAKA ALBARKA DUNIYA DA LAHIRA AMEEN
@adamuibrahim2768
@adamuibrahim2768 Ай бұрын
Alhamdulillah malamm
@hassangummi489
@hassangummi489 Ай бұрын
Aamiin Aamiin Malam har damu Nigeria da sauran kasa she mu🤲🏽
@rabiusaniabdullahi1255
@rabiusaniabdullahi1255 Ай бұрын
Allah ya qara tsare Mana imanin mu
@hasahniger2570
@hasahniger2570 Ай бұрын
Ameen summa Ameen ya Allah 💕 ❤
@mahamadboube6470
@mahamadboube6470 Ай бұрын
Ma cha Allah
@user-eu9eh6ye9u
@user-eu9eh6ye9u Ай бұрын
Wanan gaskiyane amine suma amine
@user-dm2th4sp1i
@user-dm2th4sp1i Ай бұрын
الله حمدلله على السلامه آمين يارب العالمين وياك❤
@user-ft6lz4je4w
@user-ft6lz4je4w Ай бұрын
Macha allah allahamdulilah malan Allah y'a bbiya
@Abdoulayeagali-t7u
@Abdoulayeagali-t7u Ай бұрын
جزاك الله خيرا يا شيخ عبد الله غدا قيا
@ibrahimboubacar8417
@ibrahimboubacar8417 Ай бұрын
Wanan gaskiya malam Allah ya sa mudace
@FataousanamfataouFataous-xh3rd
@FataousanamfataouFataous-xh3rd Ай бұрын
Amin sauma Amin
@MohammedHosen-ky6wg
@MohammedHosen-ky6wg Ай бұрын
Ameen ya hayyu ya kayyum 🤲
@musarabia8962
@musarabia8962 Ай бұрын
Ameen ya Allah
@MaigaLalewa-mc3ip
@MaigaLalewa-mc3ip Ай бұрын
Macha Allh
@harounaali8677
@harounaali8677 Ай бұрын
Macha allah
@Dansarki-ch5yq
@Dansarki-ch5yq Ай бұрын
Mâcha allah merci pour votre adua malan
@vidio1036
@vidio1036 Ай бұрын
Malam babu wannan maganar wallahi malaman yanzune suka Maida kansu yan siyasa su kuma yan siyasa mayaudara ne shiyasa samari suka raina malaman da yan siyasar🥹💔 zaluntarmu yan siyasa suke kukuma sai goya masu baya kukeyi taya zamu ganku da mutunci 😭😭😭
@yunusasalisu6891
@yunusasalisu6891 Ай бұрын
Yakamata kuje kuna yiwa yan siyasa wa,azi..malamia nawa ke fadin gaskiya wa yansiyasa.
@vidio1036
@vidio1036 Ай бұрын
Malaman Allah kenan amma ba malamai irin na yanzuba 😭 kuji tsoron Allah kuyiwa matasa adalci bazai yiwu yan siyasa su dokemu subaku kudi ku hanamu kuka,idan munyi kukan kuma kuce bamuda kunya 😭😭😭
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 Ай бұрын
Masha Allah Muna godiya
@AshiruAdamu-lz1wl
@AshiruAdamu-lz1wl Ай бұрын
Gaskiyane malam Amma kuma ya kamata kugirmama kanku kudena biyewa yan siyasa kudena kaarba domin jakanne zai baku damar fadar gaskiya
@isiyamurtala6108
@isiyamurtala6108 Ай бұрын
gaskiya ne wannan mallam
@hafsamuhammad1700
@hafsamuhammad1700 Ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi🤲
@user-sw9eg6ik3f
@user-sw9eg6ik3f Ай бұрын
آمين يا حي يا قيوم
@user-ov6hl5dg2i
@user-ov6hl5dg2i Ай бұрын
Wannan gaskia ne wlh ❤❤❤
@AbassAssoumana
@AbassAssoumana Ай бұрын
Masha Allah
@YahouzaHabibouBassirou-c5r
@YahouzaHabibouBassirou-c5r Ай бұрын
Ma sha Allah
@hafsamuhammad1700
@hafsamuhammad1700 Ай бұрын
اللهم امين يا حي يا قيوم
@youssoufadam1624
@youssoufadam1624 Ай бұрын
Masha allah ❤❤❤
@user-gb9sk1xh6w
@user-gb9sk1xh6w Ай бұрын
Ameen❤
@Sanouchi-ky7gx
@Sanouchi-ky7gx Ай бұрын
Allah yasa mufi karfin zuciyar mu
@rabedari799
@rabedari799 Ай бұрын
Sakallahu kairan
@LaminouAbdoulmoumin
@LaminouAbdoulmoumin Ай бұрын
Allah yatai maki moussoulmai damoussoulci
@hafsamuhammad1700
@hafsamuhammad1700 Ай бұрын
الحمد لله
@laoualigarbamahamadoulmouf383
@laoualigarbamahamadoulmouf383 Ай бұрын
Gaskiya kafadi Malan amma kafara gayama su balalaou su aje harakar siyasa,sukomo suyi addini yanda yake irin nasu Dr idriss
@shamsuddeensaleh3935
@shamsuddeensaleh3935 Ай бұрын
Malamai kuji tsoron Allah Ku fada ma yan siyasa gaskiya Ku daina zuwa gidajen au suna baku kudi
@henryusman-qe8ip
@henryusman-qe8ip Ай бұрын
Mu kuma da kake kiran mu da arna ai mun bar ka da Allah ne
@yunusasalisu6891
@yunusasalisu6891 Ай бұрын
Mallam yinwa ta sakamu wannam yanayi.wallahi babu wanda ya isa yahanamu nemar inching kanmu.mallam jekaci kudinda yan siyasa suka baka.maganar nemar tsira ake, ba na sankai irin nakuba
@Alhamdoulillah922
@Alhamdoulillah922 Ай бұрын
Ba ga irin ta ba. Allah ya shiryar
@AmadouMahamanMahamanNoura
@AmadouMahamanMahamanNoura Ай бұрын
Ka amanta shugaban ba na najeria tarihin sa ba ingattace ne ba.
@AbdoulayeAbdou-tm7ez
@AbdoulayeAbdou-tm7ez Ай бұрын
Wannan dan daudu ne.. karya ne Allah ya la-ane ka.....ku kune yakama kuyi kira abi hanyar Allahou
@user-dw2ng7lq2o
@user-dw2ng7lq2o Ай бұрын
Jahili kaji haushi.Ba'a'iya komaiba saizagi.
@user-ft8iq6hp9p
@user-ft8iq6hp9p Ай бұрын
Yakamata kayi magana akan zaluncin shuwagabanninmu, dakuma yadda zaakawo gyara.
@abdullahisuleman7023
@abdullahisuleman7023 Ай бұрын
Malan ka rantse da Allah baka taba karbar kudi daga hannun Yan siyasa ba
@saniabdou1814
@saniabdou1814 Ай бұрын
Kai jahilin banza, Idan ma'aifin ka né, zaka mi shi wanna tambayar? Ka sanni Malan baban wa su né.
@sulaimanzubairu7390
@sulaimanzubairu7390 Ай бұрын
Kaga sanda aka bashi kenan?
@MuktarIsah-bs7kr
@MuktarIsah-bs7kr Ай бұрын
SUWAYEMALAMAN.ADINI..BAMASUZAGIN.TUDAKUKAZAGI.ANNBIN.RAHAMA.WALLAHI.DARAJA.BAZAKUTABA.YINTABA.BAMU.BAKU.HAR.ABADA.MUNANEMAN.TAI.MAKON.ANNBI.DAEEMAN
@ismailyunus579
@ismailyunus579 Ай бұрын
Babu Wanda aka kamo hannunsa aka saka a siyasa, malami ko basarake, Kun halasta ayi siyasa, kunce larura ce.kun caccaki obasanjo, yar'adua,Jonathan, ba'aji bakinku ba lokacin da ake yi masu zanga zanga. Lokacin zanga zanga Halal ce! Amma lokacin Buhari da Tinubu Haram ce. Kun yima Amana rashin kunya, dole se kun biya. Wataran ma ba haka za'ai ba.
@SHAAYAUAHMEDAHMED
@SHAAYAUAHMEDAHMED Ай бұрын
Kukuka janyo kwadayin kune
@HabuMuhammad-dw2ny
@HabuMuhammad-dw2ny Ай бұрын
Kukuka bada kofa
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu Ай бұрын
Allah shi karawa rayuwa albarka mlm
@abduramaneabduramane2761
@abduramaneabduramane2761 Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@user-rr1wx7om2t
@user-rr1wx7om2t Ай бұрын
mudai saimunyi zanga zanga ta ruwan sanyi
@user-ui3ti7zo7r
@user-ui3ti7zo7r Ай бұрын
Jagorancin 'yan ta'adda na nawa ?😂😂😂
@AbdullahiRabeeu
@AbdullahiRabeeu Ай бұрын
Shiyasa kuma malamai kukashiga siyasa kuna karban chin hanchi kuma kimarku saitazube saboda kukukace musilim musilim gwamnati tanabiyanku karyakukeyi bazamuyarda dakuba
@fatimaAisha959
@fatimaAisha959 Ай бұрын
Ameen ya allah
@OumarouZakariaZakaria
@OumarouZakariaZakaria Ай бұрын
Ameen ya Allah
Abinda Yasa Muka Kâshè Sarkin Gobir / Yanzu_Yanzu Wani Soja Yacire Tsoro Ya Bayyana Gaskiya
5:20
КАКУЮ ДВЕРЬ ВЫБРАТЬ? 😂 #Shorts
00:45
НУБАСТЕР
Рет қаралды 3,4 МЛН
Schoolboy Runaway в реальной жизни🤣@onLI_gAmeS
00:31
МишАня
Рет қаралды 3,7 МЛН
123 GO! Houseによる偽の舌ドッキリ 😂👅
00:20
123 GO! HOUSE Japanese
Рет қаралды 6 МЛН
Ta'aziyar Fulanin Nigeria bisa rasuwar Sarkin Gobir daga bakin Alh. Baba Usman
18:17
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 11 М.
Tarihin rayuwar Dan Bello, Kawu Mansur na TikTok
16:23
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 47 М.
Harin jirage kan Babban birnin Isra'ila, videon kwanton bauna kan sojoji  a gaza.
19:04
КАКУЮ ДВЕРЬ ВЫБРАТЬ? 😂 #Shorts
00:45
НУБАСТЕР
Рет қаралды 3,4 МЛН