mamman Raba gardama Hira Akan Jafaru Da Dan Digiri November 4, 2020

  Рет қаралды 28,268

Musbahu Kano

Musbahu Kano

3 жыл бұрын

Пікірлер: 13
@ahmadkasimmusa5048
@ahmadkasimmusa5048 Жыл бұрын
Allah sarki rayuwa,duniya labari, Allah ya jikan mazan jiya Allah ya kyauta makwanci Allah yasa mu cika da imani
@TahirAbubakarBalangada
@TahirAbubakarBalangada 10 ай бұрын
Kisan nawa mamman dansanyina yayiwa garba takalafiya
@fatihusani3015
@fatihusani3015 2 жыл бұрын
Allah ya jikan musulmi
@fatihusani3015
@fatihusani3015 2 жыл бұрын
Allahu Akbar dauki badadin su da Damina kenan.Allah sarki
@yusufnuhu624
@yusufnuhu624 3 жыл бұрын
A gaban idona Ɗandigiri ya kashe shi a filin Queen's Cinema. Kuma gaskiya dambe aka taka sosai. Ya yi ta bin Digiri shi kma yana gudu, amma dai a cikin fili ya buge Mamman. A ƙarshe sai Mamman ya tayar da rigima, ya tarwatsa gidan damben.
@murtalamuhammadsulaiman2145
@murtalamuhammadsulaiman2145 3 жыл бұрын
Gaskiyane shugaban yan dambaen Nigeria Mamman rabagar dama
@yayaabas9816
@yayaabas9816 2 жыл бұрын
Horo
@enasmohamed3953
@enasmohamed3953 2 жыл бұрын
Masha allah ❤️ 💋 🌹
@habibuahmad7043
@habibuahmad7043 3 жыл бұрын
Inamaku fatan alkairi Wai miyafaru da autan maman
@ahmadadoibrahim7011
@ahmadadoibrahim7011 3 жыл бұрын
Gaskia fira tayi dd sai dai fai fadi gaskia ba domin wlh jfr sai da ya hanashi danbe bashi kadai ba harda bala yaro idan jfr yana fili basa tubewa kuma dan digiri ya bugeshi yafadi gaskia kawai meye inde zaka buge ai zaa bugeka.banbancin kudawa da duk wani dan danbe inde gsk kake nema katambayi kudawa tunda kura ta rasu dole kuyi ta fadar karya mn da yananan da ansha mamaki wlh da kaji yanda maza suka zuba kamar ruwan. sama allah yajikan jfr kura da musulmin duniya baki dy ameen
@abubakarlawal20
@abubakarlawal20 3 жыл бұрын
Hhhhh mati ma bai jura ba waye jfr ko dan digiri
@ahmadadoibrahim7011
@ahmadadoibrahim7011 3 жыл бұрын
@@abubakarlawal20 hhhh mati bai jureba amma jfr da dan digiri duk sun jura safiyanu ya jura danliti shandam ma ya jura waye dan san inna kuma ana magana kura mai lokaci allah ne me lokaci idan yabaka dole kowa yabi idan suna danbe da jfr wlh gudu yakeyi wanda bai tsayaba to dadhi zaayi gumurzun yn gudu kai ku kiyayi kanku wlh up jfr kura
@murtalamuhammadsulaiman2145
@murtalamuhammadsulaiman2145 3 жыл бұрын
Wannan sunan da yasamu daka Allah ne shugaban yan danben Nigeria babuwani shine 1
Hirar ummaru gundumi Akan shehun lumu Da sule sakwaya Da dan chana
9:44
Sabuwar hirar mamman Raba Gardama Akan musa kallah
11:15
Musbahu Kano
Рет қаралды 14 М.
FOOTBALL WITH PLAY BUTTONS ▶️ #roadto100m
00:29
Celine Dept
Рет қаралды 74 МЛН
Indian sharing by Secret Vlog #shorts
00:13
Secret Vlog
Рет қаралды 53 МЛН
1❤️
00:20
すしらーめん《りく》
Рет қаралды 32 МЛН
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /02/06/2024
25:09
Hausa news 24
Рет қаралды 4,3 М.
Mamman Raba Gardama ya tonawa Gundumi da Ali zuma Asiri a wata Hirarmu
35:03
Hoppy Hopscotch x Pennywise - Poppy Playtime Chapter 3
0:24
DuckyOMG
Рет қаралды 7 МЛН
गर्मी 🤣🤣 | Reacts | Aayush #funny #comedy viral #garmi
0:35
Aayush & Abhay Reacts
Рет қаралды 6 МЛН
#anime #nvidia #fortnite #rtx #chapter3 #юмор #собака #школа #nekoglai #snow
0:13
ло ло ло шка андройт
Рет қаралды 1,5 МЛН