P.654: JARUMI DAUSHE YA GAYAWA ADAM A ZANGO MATAKIN DA YA KAMATA YA SAUKA

  Рет қаралды 42,078

FAHAD MAI TATA NEWS UPDATE

FAHAD MAI TATA NEWS UPDATE

Ай бұрын

Пікірлер: 61
@maryamalikukhtar7388
@maryamalikukhtar7388 Ай бұрын
Kai Allah yasaka Maka Oga Daushe kayi maganar gaskiya Kai dattijo wallahi Masha Allah
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 Ай бұрын
Maganan Zango fa zaifito.. Rashin hadinkai da hassada a masana'antar taku Allah yakeuta,Ubangijin Allah Yajikan Daddy ibro yasa yahuta Amiin
@EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy
@EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy Ай бұрын
Muda Y'an Taraya Sunchuchemu Allah ya'isa
@ousmaneoumaryoussouf5230
@ousmaneoumaryoussouf5230 Ай бұрын
Gaskiya malam Daushe naji dadin kalaman ka, cikin natsuw1
@user-hl2iq2lp1t
@user-hl2iq2lp1t Ай бұрын
Moude Allah ya issa da mulkin bazum
@HarounaYarima
@HarounaYarima 17 күн бұрын
Datijon kirki nagode mlan daushe ❤❤❤
@sambatv9742
@sambatv9742 Ай бұрын
Gaskiyane malam daushe
@SuleimanmSuleiman
@SuleimanmSuleiman Ай бұрын
Hmmm
@sabituyahya
@sabituyahya Ай бұрын
Allahu Akbar ,shek daushe
@BACHIRAWA_GLOBAL_MEDIA
@BACHIRAWA_GLOBAL_MEDIA Ай бұрын
Allah yakara basira
@user-eb5jf5bd5d
@user-eb5jf5bd5d Ай бұрын
Daushe kaji tsoran Allah
@SaaduMassaudu
@SaaduMassaudu Ай бұрын
Is good Rabiu dauche
@jamilaadamuy9975
@jamilaadamuy9975 Ай бұрын
Haqqun Daushe...hakuri fa shine kawai
@AbdoAlrhman-fv6mx
@AbdoAlrhman-fv6mx Ай бұрын
❤❤❤❤🎉🎉💯🤝👍👍💪
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 Ай бұрын
SURFE ZAMUYI DAN ALLAH SURFE ZAMUTI DA TAƁARYA
@DanBoulke
@DanBoulke 24 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@sulemanmusa3447
@sulemanmusa3447 Ай бұрын
Wawa sakarai
@issaabubakarmuhammed6073
@issaabubakarmuhammed6073 Ай бұрын
Hmmmm Daushe acikin Zantattukanka akwai Zare da Warwara , kace bakatunanin anbawa Rara naira million goma, Amma a lissafin kasafin kudi dakai wanne Rara yakashe akalla yakai million goma koma fiye dahaka, duba yawanku da Dauwainiya kamar, Kama Hotel bakwai, transportation, feedings da sauransu. Kudin Ciyarda mutum sama da dari da hamsin kwana akalla uku ko hudu, koba komai dik rana mutum daya zaici kashe dubu biyar, Sannan ga kudin biyan dakuna shima abarshi dakuna 40 ko 50 dik daki 10k abar maganar kudin mai da akai Zirga Zirga. Wannan kenan ba azo maganar kudin Sallama ba na mutum dari da hamsin wai dik acikin Milion goma Kai Daushe, wannan Roll din Bosho ne tin 1777 inji Bosho🤣🤣🤣🤣🤣
@AmadouMuhammadou
@AmadouMuhammadou Ай бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@AbdousalamIdi
@AbdousalamIdi Ай бұрын
Sakare kawai
@bagnakone223
@bagnakone223 Ай бұрын
Merci
@ABASAKEBBIZARMBOYTV
@ABASAKEBBIZARMBOYTV Ай бұрын
❤❤❤
@user-pg4kb1ne1f
@user-pg4kb1ne1f Ай бұрын
OK merci beaucoup
@hidouissa8767
@hidouissa8767 Ай бұрын
👍👍👍
@Theordinarypresidentson
@Theordinarypresidentson Ай бұрын
Wannan Gaskiya Ne Daushe 😢😢
@AbdoAbood-ms8gs
@AbdoAbood-ms8gs Ай бұрын
Gaskiya
@zaiyyanuoboy
@zaiyyanuoboy Ай бұрын
Ok
@sambatv9742
@sambatv9742 Ай бұрын
Allahya kara lafiya
@user-tv3zo1ur2p
@user-tv3zo1ur2p Ай бұрын
Daushe bamu sanka da karya ba
@JinjinaHukuma-tt6zp
@JinjinaHukuma-tt6zp Ай бұрын
hi good 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 Ай бұрын
Abatun Kudinnan dukkanku bakunku yarabu towai wayene mai gsky
@user-bt9ej9qh1s
@user-bt9ej9qh1s Ай бұрын
A zango yayi gsky
@mustaphazakariya5463
@mustaphazakariya5463 Ай бұрын
Kayi amai ka lashe kace wani mutum yabaku ta karda Kuna shan mai kyauta yanzu kuma kace sayan mai kukeyi
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 Ай бұрын
Daganan Za'agane karyane
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 Ай бұрын
Daushe ashe dai kai munafiki shegue mai hanci kamar maraba da baƙi Kuma dolé sudawo gida , tunda sunga tafiyar babu ƙaruwa Shegue mai ƙaton bakin mu sai Zango
@assoumanealtoibrahim1101
@assoumanealtoibrahim1101 Ай бұрын
Tsohon shugaban bazum '''
@Usman4life88
@Usman4life88 Ай бұрын
Maganar nan 9:30 da kuma nan wajen 17:02 kayi baki biyu anan. A hankali dai gaskiyar zata fito
@sambatv9742
@sambatv9742 Ай бұрын
Achigaba da hakuri da mahassada
@Jamilumd2
@Jamilumd2 Ай бұрын
Ok❤😂😂😂😂
@Salisuwassayi
@Salisuwassayi Ай бұрын
Maganar a zango zai tabbata
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 Ай бұрын
Sosaima Kuwa
@mushafcetv1760
@mushafcetv1760 28 күн бұрын
Dola zango yayai magana kuna da bakinciki alkuran banga laifinsaba dan yafada haba daushe kunjuyamai bayane kawai
@Salissou790
@Salissou790 Ай бұрын
As salam alaykoum Daushe Alhamdoulilah baya ni da kayi yayi kyau koma kace bakasan nawa aka bada ba amma kasan yanda aka baka.toh maganar Adam zango tana zama gaskiya.
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 Ай бұрын
Zango yayi gaskiya ma
@Salissou790
@Salissou790 Ай бұрын
@@hamzagarbamoctar1977 nima ina goyan bayan zango
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 Ай бұрын
Gaya musu gaskiya rigar kayace Wasu Basa Iya sata gashi Sai bayanin shirme sukeyi Malam daushe Mun code Yan rusau
@JuniorNoura-mo4qk
@JuniorNoura-mo4qk Ай бұрын
Daushe gindin uwarka dan shegiya wawa wayace bazoum shigaban kasane
@fatimabrayam8329
@fatimabrayam8329 Ай бұрын
Ku bakwa girmama babba
@belloumarmilgoma3224
@belloumarmilgoma3224 Ай бұрын
Babu tarbiya 🤔 yakamata ka koma makaranta
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 Ай бұрын
To kakira zango ne Dan uwarka shegue bakasan waye zango ba Irunsu falalun uwarka Tahir i uwarka
@MuwaddatiAhmad-tf1mv
@MuwaddatiAhmad-tf1mv Ай бұрын
Arika lissafi kafi afito Media ake barin xance
@zakariyaouIlliassou-fp1my
@zakariyaouIlliassou-fp1my Ай бұрын
karya kake kalamanka Duka na son zutuyane Wawa jahili
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 Ай бұрын
Har Yau Wasu basugane a zango ba ciwon Dake damunsa hassada CE Kawai a Masana antarku waye baiyi taimako ba son riya kawai
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 Ай бұрын
Ciwon uwarki ne bana hasada ba Zango kitapa jin ko su sunfaɗa yanada hasada Da ke da ubanki daushé ubanki yaci uwar sa Allah Sarki Ibro Allah yajikan sa
@DanBoulke
@DanBoulke 24 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@fatimabrayam8329
@fatimabrayam8329 Ай бұрын
Kaji maganar hankali gaskiya daushe Allah yakarama basira 🤲
Sharif aminu ahlan_ Ya magantu akan matsalar Adam A. Zango da Rarara
11:19
Adam A. Zango Official
Рет қаралды 25 М.
Did you find it?! 🤔✨✍️ #funnyart
00:11
Artistomg
Рет қаралды 122 МЛН
Normal vs Smokers !! 😱😱😱
00:12
Tibo InShape
Рет қаралды 119 МЛН
КАК СПРЯТАТЬ КОНФЕТЫ
00:59
123 GO! Shorts Russian
Рет қаралды 2,9 МЛН
Mahangar Zamani tare da jarumi a Kannywood Abba El-Mustapha
28:12
BBC News Hausa
Рет қаралды 33 М.
Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale - Official Audio
4:41
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 699 М.
Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale (Official Music Video)
6:38
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 717 М.
HADIZA GABON: KB International, Sabon labarin Kannywood.
23:47
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 60 М.
MAYAFIN SO EPISODE 1 WITH ENGLISH SUBTITLES
1:03:22
Amaryawa Movies
Рет қаралды 51 М.
Dauda Kahutu Rarara (Fatima Me Zogale) official Vedio
6:38
Aisha Humairah TV
Рет қаралды 185 М.
Yanzu-yanzu: Rarara ya ragargaje su Adam A. Zango
1:17:31
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 14 М.