No video

Boko Haram: Kashi na Uku: Gurbata Addinin Musulunci

  Рет қаралды 396,243

VOA Hausa

VOA Hausa

Күн бұрын

A cikin kashi na uku na rahoton bidiyo a kan kungiyar Boko Haram, an ga alamun baraka a tsakaninsu bayan da wani manzo na Abubakar Shekau ya bayyana a Kumshe yana bayyana wasu malaman kungiyar a zaman munafukai, yayin da wasu sanannun malamai suka ce babu fahimtar addini a akida irin ta Boko Haram.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa KZfaq: bit.ly/3Gcp7en
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
#bokoharam #najeriya #nigeria #abuumma #abumama #chibok #chibokgirls #abubakarshekau #shekau #ísis #islamicstate #sambisa #sambisaforest #kumshe #buhari #muhammadubuhari #cameroun #cameroon #kamaru #maiduguri
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZfaq, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Пікірлер: 33
@naimaabba1024
@naimaabba1024 4 ай бұрын
Allah yamana maganinsu
@sanussas2653
@sanussas2653 4 жыл бұрын
Ya Allah kayimana maganin wanna masifa
@salaibrahimsalaibrahim613
@salaibrahimsalaibrahim613 5 жыл бұрын
Yayi daidai chekau allh yabada kuyi karya sekunbar haka chekau allh y tsare
@maryammaryam-ub5wg
@maryammaryam-ub5wg 4 жыл бұрын
Allah yashirku
@haseenadauda6085
@haseenadauda6085 5 жыл бұрын
Allah yayi mana maganin wannan masifa
@banaayy6547
@banaayy6547 5 жыл бұрын
Allah ya mana maganinku from saudiyya
@salaibrahimsalaibrahim613
@salaibrahimsalaibrahim613 5 жыл бұрын
Allh yatsinema gwamnati albarka
@HIKAYA24TV
@HIKAYA24TV 3 жыл бұрын
Dan Boko Haram Subhanallah 😭
@talentsuperstars
@talentsuperstars 3 жыл бұрын
Allah ya kasheku AMEEN 🤲
@marwanatuishaaq306
@marwanatuishaaq306 5 жыл бұрын
Allah yatarwatsa su
@balasanusi6279
@balasanusi6279 5 жыл бұрын
Marwanatu ishaaq ya Allah kayimana magani duk wata ma tsalah
@ramstio9596
@ramstio9596 4 жыл бұрын
@@balasanusi6279 ,,,,,,
@jiddamuhammadabbas4394
@jiddamuhammadabbas4394 7 жыл бұрын
yayi
@balasanusi6279
@balasanusi6279 5 жыл бұрын
Jidda Muhammad Abbas amin ya allah
@peterbitrus5972
@peterbitrus5972 5 жыл бұрын
A Play ya kayo mama karshen ta amin
@falmataluxurystore8631
@falmataluxurystore8631 6 жыл бұрын
Kun cucemu a Borno, da kuka zama kanuri
@uwayahya6956
@uwayahya6956 5 жыл бұрын
Www.xxxvidio.com
@ibrahamaaouwalou7015
@ibrahamaaouwalou7015 5 жыл бұрын
Bko
@bilalkawish7030
@bilalkawish7030 5 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭
@ramstio9596
@ramstio9596 4 жыл бұрын
🙋
@rudihartono8954
@rudihartono8954 5 ай бұрын
Boko bongko😂😂😂😂😂😂😂😂
@salaibrahimsalaibrahim613
@salaibrahimsalaibrahim613 5 жыл бұрын
Kune yan boko haram basuba kowa yassani basunnansu bane haka wawaye
@stormssss109
@stormssss109 Жыл бұрын
Kuna kuskure wai Bokoharam ta Samo assali daga muhamamad Yusuf shi a Ina ya Samo akidar daga malluman sa su Jafar daga Ina suka debo ta daga saudiya, karantawar dai ta fito daga ibn taimiya da muhamamad Abdul wahab alnajadi a nan suka samo wanan addini nasu kenan dan Wanan ba karantarwa manzon Allah bace kirkira wayanan mutun biyun che ake juya ta zuwa Sunnah
@mohammedyussif1565
@mohammedyussif1565 5 жыл бұрын
Shame to the killers
@saidounmohameed7552
@saidounmohameed7552 5 жыл бұрын
Kafiraine.kaway.laananu
@al-bazztv997
@al-bazztv997 7 жыл бұрын
Shegu matsoratan banza in kun isa Ku fito fili mana burutai yaci kutumar ubanka
@allahyadaukakasunna347
@allahyadaukakasunna347 7 жыл бұрын
Tsinnannu mutsiyata inkun isa kufito mana ayi fito na fito
@allahyadaukakasunna347
@allahyadaukakasunna347 7 жыл бұрын
Kafirai makiya manzon allah
@zakeriyesaida3180
@zakeriyesaida3180 7 жыл бұрын
Boko haram is not muslim
@adamouabdoul3497
@adamouabdoul3497 7 жыл бұрын
bokoharam
@ramstio9596
@ramstio9596 4 жыл бұрын
,,,
@samirmusash6535
@samirmusash6535 3 жыл бұрын
Not true..they are
Waiwaye kan munanan hare-haren da Shekau ya jagoranta a shekara 12
11:53
Boko Haram: Kashi Na Biyu - Yadda Suke Shiryawa Da Kai
5:59
VOA Hausa
Рет қаралды 318 М.
Cute kitty gadgets 💛
00:24
TheSoul Music Family
Рет қаралды 11 МЛН
Magic? 😨
00:14
Andrey Grechka
Рет қаралды 19 МЛН
Unveiling my winning secret to defeating Maxim!😎| Free Fire Official
00:14
Garena Free Fire Global
Рет қаралды 9 МЛН
Najeriya: Matsalar fashin daji - Labaran Talabijin na 25/07/22
10:01
BBC News Hausa
Рет қаралды 759 М.
FULL VIDEO: Zulum’s Convoy Under Attack, Borno Governor Blames Military
12:20
Channels Television
Рет қаралды 4,9 МЛН
Boko Haram: Abu Umma Da Mai Sayar Da Nama | VOA Hausa
2:11
VOA Hausa
Рет қаралды 2,1 МЛН
Cute kitty gadgets 💛
00:24
TheSoul Music Family
Рет қаралды 11 МЛН