Tsokacin dr idris kan Abinda da shugabannin izala suka aikata a saudiyya.

  Рет қаралды 18,777

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

9 күн бұрын

Пікірлер: 132
@MaryamZubairAbdullahi
@MaryamZubairAbdullahi 7 күн бұрын
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD SAW❤
@soufianhamza6153
@soufianhamza6153 7 күн бұрын
Allah sa mucika da imani
@user-sb1ib4zi1c
@user-sb1ib4zi1c 7 күн бұрын
Allahu Akbar Wannan Gaskiya ne Sheikh Dr idris adbulaziz inasoka Dan Allah ❤❤❤
@suleimanisah918
@suleimanisah918 4 күн бұрын
MASHA ALLAH
@user-rp1fn3ih4x
@user-rp1fn3ih4x Күн бұрын
kashe gaskiya ne to amma maiyasa yabari akedaukarsa video yakuna kawai
@abudaanish9208
@abudaanish9208 7 күн бұрын
Allah ya bar mana Dr. Idris, Dr. Tawheed. Jazaakumullahu Khairan Shaykhaana.
@Muhammadbala014
@Muhammadbala014 7 күн бұрын
Allah ya yafe mamu kurakuremmu
@abubakarwando2642
@abubakarwando2642 7 күн бұрын
Masha Allah. Dr ❤❤❤❤❤❤❤❤
@ibrahimkaridio6669
@ibrahimkaridio6669 7 күн бұрын
Wata gaskiya say dr Idriss
@salafi5018
@salafi5018 7 күн бұрын
Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar Allah Saka da Alkhairi Ducturu Wallahi Yanzu muna tataunawa akan irin wannan Maudu'i shine Ahlus sunan masu zuwa Fatihar taron suna
@muhammedkilishi7291
@muhammedkilishi7291 7 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@salamihnasser9995
@salamihnasser9995 5 күн бұрын
Macha Allahou Dr❤❤
@user-op8ms2fy9n
@user-op8ms2fy9n 7 күн бұрын
Allah saka da Alkairi
@user-hh1ou1rj6z
@user-hh1ou1rj6z 7 күн бұрын
Dr tauhidi Allah ya Saka da alkhairi
@user-cl1fo5yg4h
@user-cl1fo5yg4h 7 күн бұрын
Macha Allah Idriss muna godiya sosay Allah yasaka ma da alkeri
@issaabubakarmuhammed6073
@issaabubakarmuhammed6073 6 күн бұрын
Dr Salaf Allah yakara arxiki da lfy yaakarama hazaka wajen kare hakkin Allah dana Manzon Allah S A W ❤️
@IbrahimAdamu-dr5lo
@IbrahimAdamu-dr5lo 5 күн бұрын
Allah ya saka dr idriss
@AliyuAbubakar-z1x
@AliyuAbubakar-z1x 6 күн бұрын
Allah yasakadaalkhairi
@user-nh7dk8lj1f
@user-nh7dk8lj1f 7 күн бұрын
Masha Allah
@user-db8ne5hn5p
@user-db8ne5hn5p 7 күн бұрын
Msaha Allah Dr❤❤❤❤❤❤
@SaniHassan-uo2qi
@SaniHassan-uo2qi 6 күн бұрын
Masha Allah Dr Idiris kayi wallahi ina san ka sosai wallahi ❤❤❤
@IBRAHIMSULAIMANALHASSAN
@IBRAHIMSULAIMANALHASSAN 4 күн бұрын
Allah ya qara fly Dr Idris.
@nashbash5573
@nashbash5573 5 күн бұрын
Dr Idris dutsen ilimi.Allah yabia ❤❤❤❤❤
@Kwame966
@Kwame966 7 күн бұрын
Dr tauheed Idris Abdul Aziz dutsan tanshi mujaddadi
@SaadouSuleyman-ul3yl
@SaadouSuleyman-ul3yl 6 күн бұрын
Duk abunda ka aikata aduniya shizaka gani sharin kokairin allah karabu dasan xuciya
@FatimaMohammed-wl3kb
@FatimaMohammed-wl3kb 6 күн бұрын
Allah yasaka da alheri Dr❤❤❤
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 5 күн бұрын
Dr ni wallah Babu inda kagama burgeni bantaba Jin sunan abul fusadi daga bakinkaba domin ka daukeshi kare yanayyi iyyakar bakin qoqarinsa Dan kasaurareshi amma kaqi Dan Allah malan kar kataba magana akan wannan daqiqin
@alhassansalisu4811
@alhassansalisu4811 Күн бұрын
Insha ALLAH bazai kulashi ba
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 7 күн бұрын
Allah yasaka da alkhairi imam Idris abdulaziz bauchi
@WebWene
@WebWene 7 күн бұрын
Allah yasaka da alheri.dr
@salisudfulanikanwa6468
@salisudfulanikanwa6468 6 күн бұрын
❤ jazakallahu khairan Dr
@blessinganthony5340
@blessinganthony5340 7 күн бұрын
Masha Allah, Dr.
@user-hh9ih4pq9s
@user-hh9ih4pq9s 7 күн бұрын
Allah yabiya malan
@almuhajeruntv9119
@almuhajeruntv9119 6 күн бұрын
Allah ya Kara ma lafiya Allah ya saka da alkhairi🎉🎉
@user-gl1ex5ou7w
@user-gl1ex5ou7w 6 күн бұрын
A Nigeria ne kawai in malami yayi magana jahilai zasu dinga saka Baki bakusan komi a addini.
@rabiurabs2294
@rabiurabs2294 5 күн бұрын
Inada yaqinin Dr idris don allah yakeyi wallahi baya tsoron zagin me zagi akan komai
@user-fd3xx5if3t
@user-fd3xx5if3t 6 күн бұрын
Ma Sha allah
@soufianhamza6153
@soufianhamza6153 7 күн бұрын
Thanks
@salisudfulanikanwa6468
@salisudfulanikanwa6468 6 күн бұрын
❤❤❤❤🎉
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 4 күн бұрын
Wallahi munasonka saboda Allah saboda fadin gaskiya wannan shine akida tagaskiya
@user-oh7xr2tm4l
@user-oh7xr2tm4l 7 күн бұрын
Bakwayiwa juna adalci wallahi .ku sani fa Allah zai tambayeku.Sannan bakuda usulubin gyara kuskuren junanku malamai.
@alhassansalisu4811
@alhassansalisu4811 Күн бұрын
Dr gidan Hujja
@abdu3402
@abdu3402 7 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@mansuryahaya6271
@mansuryahaya6271 3 күн бұрын
Allah ya kara lafiya malam Allah ya karemuna kai
@suleimanisah918
@suleimanisah918 4 күн бұрын
Dr Idriss abdulaziz ikon ALLAH mujaddid yan bidiah mujaddid
@user-qm4lk9wb7h
@user-qm4lk9wb7h 7 күн бұрын
Ok😂😂😂😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@babangidagarbamazadu1578
@babangidagarbamazadu1578 4 күн бұрын
Tambaya ta a nan..shi kuma wannan video da ake yima malam Yana karatu..baya daga cikin layin photo ne..??
@ubaidullahiibrahim3312
@ubaidullahiibrahim3312 Күн бұрын
Kuma Ahlussunnah basu kama suna da cin mutumcin yan uwan su Ahlussunnah... Amma Dr. babu wani malami mai mutunci a idon sa daya raga mawa
@JdjdHs-kn3re
@JdjdHs-kn3re 5 күн бұрын
Owowo yanzu kadawu izala ni makiri
@ibrahimusman8093
@ibrahimusman8093 7 күн бұрын
Wlh wlh Idris dutsin tanshi shaidanine, duk abinda zai yi sai soki wani
@IbrahimYoussouf-eq8cr
@IbrahimYoussouf-eq8cr 7 күн бұрын
Irin Wannan shi yakekawo rashin Zaman lfy
@aminusagir_0343
@aminusagir_0343 7 күн бұрын
Kamar ya duk zaman lafiyar da za a samu idan ba akan gaskiya bane wlh karya che
@user-us3hk9gp5g
@user-us3hk9gp5g 7 күн бұрын
Him
@IbrahimYoussouf-eq8cr
@IbrahimYoussouf-eq8cr 7 күн бұрын
Mene lafin shek kabiru gimbe don ya yabi dan tijjaniya gaskiya sunanta gaskiya amma sai tada jijiyoyin wuya mene ne laifin shi wanda akayaba
@aminusagir_0343
@aminusagir_0343 7 күн бұрын
Karya kake ina gaskiyar ta ke
@adamumusa7813
@adamumusa7813 7 күн бұрын
Kabiru Gwambe ya cika kankmba da salo.Yanzu gashi ya wulakanta kansa wurin kokarin burge yanbidiah.
@aboubacarhaaboubacarhassan2688
@aboubacarhaaboubacarhassan2688 7 күн бұрын
Allah rabamu da irin wanan koyarwar taku kagayamin inda addini musulinci yace malimai suware koungiya dan kawai surinka kiyaya da junah banda raba kan Al 'umma kagayamin wani cigaba da akasamu akan wanan koungiyanci
@ubaidullahiibrahim3312
@ubaidullahiibrahim3312 Күн бұрын
wallhi bakada kunya sakarai
@MohamedKebeer
@MohamedKebeer 7 күн бұрын
Gaskiyane malam
@DjamilouSale
@DjamilouSale 5 күн бұрын
Dan sonrai
@aboumaharadjimammaneabouma5249
@aboumaharadjimammaneabouma5249 7 күн бұрын
Malam Abdul Aziz kuma yace kada kiyayya ta hana ku yima wasu adalci
@JdjdHs-kn3re
@JdjdHs-kn3re 5 күн бұрын
Dr jaki kaima kana futu
@djjbril4645
@djjbril4645 7 күн бұрын
Mhhh mussulmin nageria rabuwar kanunku da ita yansiyasa suke amfani amman kuchigaba
@user-zd4hi6qt1z
@user-zd4hi6qt1z 7 күн бұрын
Zaku mutu da bakin ciki shi mlm kabiru Gombe yafahinci mu musulmai ne ba kafiraiba duk zafin wani malamin izala a Nigeria babu wanda yakai shi Amman yanzu yafahinci mene addini shiyasa
@umaralimustapha6216
@umaralimustapha6216 4 күн бұрын
Wannan wani irin son Kaine Mude bamuji Asunna kafadawa wani abu wanda zai batawa mutum raiba ba ka son hadinkai
@AbA-ju7sv
@AbA-ju7sv 7 күн бұрын
Bidi'a bataiba bidi'a zalunci ne
@AliyuBellogwabare207
@AliyuBellogwabare207 5 күн бұрын
Kai wannan malami bayason azauna lfy kuwa Dan bidiane saikaine kaway Dan sunna
@AbbasMohammed-pp4dt
@AbbasMohammed-pp4dt 7 күн бұрын
Agaskiya na dade inga abinda ya sosa zuciyata kamar wannan
@shafiuabdullahi5446
@shafiuabdullahi5446 3 күн бұрын
Dr jaki yanzu shiru kakeji kamar bashi wlh 😂😂
@AbA-ju7sv
@AbA-ju7sv 7 күн бұрын
Ɗan bidi'a ba a yabansu
@user-pd9mg3kk1z
@user-pd9mg3kk1z 6 күн бұрын
Kaima Kana nouna banbanci
@AbdourahamaniAli-kj4bk
@AbdourahamaniAli-kj4bk 7 күн бұрын
Mounafiki allah wlh wlh wlh kay dr jaki bakasoro allah wlh
@issaabubakarmuhammed6073
@issaabubakarmuhammed6073 6 күн бұрын
Meyefada wanna gsky bane inaga kaine munafiki ananunama haryan gsky kaikuma kayi zurfu a aikata barna Allah yaganardakai gsky
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 4 күн бұрын
Aito bajaki irin ubanka da uwarka jaka dan shegiya dan jahila Allah yatsinewa uwar da tahaifeka
@issaibrahimomorou2122
@issaibrahimomorou2122 Күн бұрын
Karya kakeyi azzalumi
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j Күн бұрын
Amma kaima ahaka kamar dattijo amma Babba da jakane darajar girmankane yasa bazan zagekaba
@AbbaniMuhammad-to4ml
@AbbaniMuhammad-to4ml 7 күн бұрын
Dr idris kaceyin photo haramonne amma gashi kana video kai yakamata kafadi na video kuma
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 7 күн бұрын
Idan kai dalibin ilimi ne baza kayi wannan maganan ba, Malamai sunyi bayani kuma sun banbance tsakanin pictures da videos.
@mustaphayusuf5339
@mustaphayusuf5339 6 күн бұрын
Yaushe suka yi magana ai video ma yafi hoto . Hoto da video na dauka shine malamai suka yi bayani amma babu sabani wajen zane
@YahuzaAly
@YahuzaAly 6 күн бұрын
Masha Allah wannan gaskiya ne dan uwa​@@mustaphayusuf5339
@user-gl1ex5ou7w
@user-gl1ex5ou7w 6 күн бұрын
Kaje jami'atul islamiya na madina kayi karatu zaa banbance maka
@mustaphayusuf5339
@mustaphayusuf5339 6 күн бұрын
@user-gl1ex5ou7w kai can kayi karatu ne ai mu abokan mu da kannan mu da ɗaliban mu da yawa sun dade da gama jami'atul madina. Koni kaina naje Nayi muqabala a jami'atul madina 2013 amma na samu matsala wajen cike form yayin da na dawo Nigeria saboda na wuce two weeks wajen cike form din sakamakon wata tafiya da na kara yi
@jamiluadamumagaji7315
@jamiluadamumagaji7315 6 күн бұрын
Ni gurina kabiru dansiyasane siyasarkuma ta addini, addinin kuma na saudiya, dayawanku bazaku gane abibda nake fadaba amma zanyi dalladalla , itadai kasar saudiya matsalarta da malaman Nigeria daya che kokuma inche malaman izala, gayadda abinyake itadai saudiya tanason kan kungiyoyin musulmi yahadu a Nigeria masanma izala da darika saboda idan suka hadakai to zasuyimasu wani aiki na kwangila kuma izala takarbi kwangilar amma takasayin nasara itakuma saudiya tagano matsalar wato matsalar rashin hadewar izala da darikane atakaichedai maganar yaki da yan shi ane sudai izala sunazargin darika da warware kiyaiyar shi a dasuke kullwa achikin zukatan ja ma a shiyasa saudiya takeso tahada kansu shikuma kabiru sai yafara da yabon yandarika daga yanzu zakuga abinda zaifaru nangaba Allah yakiyaye ameen
@djamilasalifou1055
@djamilasalifou1055 6 күн бұрын
Mi ze faru?
@JdjdHs-kn3re
@JdjdHs-kn3re 5 күн бұрын
Dr jaki basalafi mai janja tafiyan muslunce
@JdjdHs-kn3re
@JdjdHs-kn3re 5 күн бұрын
Dr jaki ba ilimi said ha ince
@NrsKDDano
@NrsKDDano 5 күн бұрын
Kasan Jaki na daya shine uban daya kasa bawa dan sa Tarbiyya da ilimi, ya bar shi yna zagin manyan malamai... Allah ya sakawa Dr Idris da alkhairi, Rana mai rabawa kowa aiki..
@AjhdJde
@AjhdJde 7 күн бұрын
haba Dr jaki danjaka wawajaki kaidashegene dashegiya wawajahili kaidakolarabci bakaiyaba😂😂😂😂
@SaadouSuleyman-ul3yl
@SaadouSuleyman-ul3yl 6 күн бұрын
Izalah san xuciya
@JdjdHs-kn3re
@JdjdHs-kn3re 5 күн бұрын
Dr jaki jugub
@AbdourahamaniAli-kj4bk
@AbdourahamaniAli-kj4bk 7 күн бұрын
Wlh kay souron allah dk jaki
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 4 күн бұрын
Ubanka shine jaki uwarka Kuma jaka dan jahila
@abubakarsuleman6016
@abubakarsuleman6016 7 күн бұрын
Wanda da hoton video 📹 duniyar ta sanka kuma baka taɓa cewa a dena ɗaukar ba kuma da hoton video ka dogara wajen yaɗa da'awarka amma yanzu kake zagin masuyi wai wannan wace irin fatawa ce??? Kodai kawai mugun baƙin zalunci da son zuciya ne???
@YahuzaAly
@YahuzaAly 6 күн бұрын
Wallahi wannan ba malamin gaskiya bane burge jahilai da Yan son zuciya ne kawai yake yi. Gaskiya Dr Idriss be gama fahimtar addini ba.
@user-gl1ex5ou7w
@user-gl1ex5ou7w 6 күн бұрын
Wannan manzon Allah ne ya fada ba shi ba
@YahuzaAly
@YahuzaAly 6 күн бұрын
@@user-gl1ex5ou7w amma kuma shi an yafe mishi yayi video hoto ne ba zai yiba koh?
@ubaidullahiibrahim3312
@ubaidullahiibrahim3312 Күн бұрын
har cewa yake a dauka a tura a yada
@user-gl1ex5ou7w
@user-gl1ex5ou7w Күн бұрын
@@YahuzaAly da video aka bautawa malamai guda 4 ba zamanin annabi nuhu ne Da photo aka farawa Allah shirka a duniya
@user-ur4wr3pp3y
@user-ur4wr3pp3y 7 күн бұрын
Kanku akeji kawarijawan banza
@user-dm2sd8py6b
@user-dm2sd8py6b 4 күн бұрын
Duk wata qungiya dama shirme ne ko izala business center dariqa Gidan cashewa shia Gidan iskanci
@BashirMuhammad-fi8rn
@BashirMuhammad-fi8rn 7 күн бұрын
Dj jaki wawwa
@yahayasamira3865
@yahayasamira3865 6 күн бұрын
Kaina wawan
@issaabubakarmuhammed6073
@issaabubakarmuhammed6073 6 күн бұрын
Kaine jakinkifa Amma kaduba kagani
@muhammadkabir1146
@muhammadkabir1146 7 күн бұрын
Mtswwwwww
@alhaliyumuhammadinuwa7766
@alhaliyumuhammadinuwa7766 5 күн бұрын
Shege idi makaryaci arnenzamani
@issaibrahimomorou2122
@issaibrahimomorou2122 Күн бұрын
Kaji tanttirin arne
@mustaphazakariya5463
@mustaphazakariya5463 6 күн бұрын
Idan ba jahilci da son zuciya irin na dr,jaki bameyasa zaka fassara qahru da tozartarwa??????
@JdjdHs-kn3re
@JdjdHs-kn3re 5 күн бұрын
Dr jaki maqaryace ni
@issaibrahimomorou2122
@issaibrahimomorou2122 Күн бұрын
Zaka qarar a gaban ALLAH
@user-qf7sl7ym5k
@user-qf7sl7ym5k 7 күн бұрын
Izzala guba saidai hauche Takutakare kucekanku
@muhammadbukarmuhammad178
@muhammadbukarmuhammad178 7 күн бұрын
Dr jaki Mai Tau hidi kariya Mai Saka hijabi ya gudu
@yahayasamira3865
@yahayasamira3865 6 күн бұрын
Sai kayi bayani agan allah
@user-gl1ex5ou7w
@user-gl1ex5ou7w 6 күн бұрын
​@@yahayasamira3865 Wannan gaskiya ne
@MohammadIbrahim-dr9gw
@MohammadIbrahim-dr9gw 7 күн бұрын
Dr.Jaki😂😂😂karya kakiyi munafiki Dan jaki
@Alhajigana-fm4ho
@Alhajigana-fm4ho 7 күн бұрын
Rasujarima baban jakuna😂😂
@AbA-ju7sv
@AbA-ju7sv 7 күн бұрын
Baban kane da mamanka
@AbdourahamaniAli-kj4bk
@AbdourahamaniAli-kj4bk 7 күн бұрын
Wlh mounafiki ne dr jaki
@user-qf7sl7ym5k
@user-qf7sl7ym5k 7 күн бұрын
Dkt jaki karya Kake munafiki
@manirouabdoulaziz8431
@manirouabdoulaziz8431 7 күн бұрын
Om haka jakkay sukakoyama
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 7 күн бұрын
Son zuciyar banza da wofi kawai. Shi Malam Idris wato ya halatta ya yi abu amma sauran Malamai bai halatta su yi ba. Sau miliyan gwara da Ɗan Ɗariƙa a kan Ɗan Shia, amma a haka mu ka gani ya gayyato Ɗan Shia har mimbarinsa kuma saboda tsabagen mutane ba sa tsoron Allah wai shi ne ya ke magana a kan Malam Gombe ya gayyaci Ɗan Ɗariƙa jawabi.
@AbA-ju7sv
@AbA-ju7sv 7 күн бұрын
Allah ya shirye ku ɗan bidi'a
@JdjdHs-kn3re
@JdjdHs-kn3re 5 күн бұрын
Dr jaki ba ya dakunya
@NrsKDDano
@NrsKDDano 5 күн бұрын
Kasan Jaki na daya shine uban daya kasa bawa dan sa Tarbiyya da ilimi, ya bar shi yna zagin manyan malamai... Allah ya sakawa Dr Idris da alkhairi, Rana mai rabawa kowa aiki..
@alhajimusa5504
@alhajimusa5504 5 күн бұрын
ai dama daga kin gaskiya sai bata kai mai zagin dr kaji tsoron allah
@munirmusadtv928
@munirmusadtv928 5 күн бұрын
Do you know if you disrespect someone else father is just like you disrespect your father
@suleimanisah918
@suleimanisah918 4 күн бұрын
Dr ubanka ma baya dakunya
@oumarouSani-pi3tx
@oumarouSani-pi3tx 2 күн бұрын
Duk wanda ya zagi dr idriss akan wannan sigar tabbass har duniya ta kare bazai taba karban gaskiyaba
@user-wh9ld5zc7y
@user-wh9ld5zc7y 6 күн бұрын
Masha Allah
Khóa ly biệt
01:00
Đào Nguyễn Ánh - Hữu Hưng
Рет қаралды 20 МЛН
1❤️#thankyou #shorts
00:21
あみか部
Рет қаралды 88 МЛН
Garin Da'if Tare da Manyan Malamai
37:17
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 19 М.
RADDI ZUWA GA SHUGABAN IZALA SHEIK BALA LAU
38:24
HARAMAIN NIGERIA
Рет қаралды 5 М.
An kure wani Dan Izala har bango akan Ibn Taimiyya.
23:24
Mu'assasatul Anwãr Africa
Рет қаралды 75 М.