ZAMAN AURE SERIES S3 EP 36 LATEST HAUSA FILM 2020

  Рет қаралды 87,865

Bifa Studios

Bifa Studios

3 жыл бұрын

Пікірлер: 208
@mansurmuaz329
@mansurmuaz329 2 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya wannan yanada basira
@user-wm2cr7vy8r
@user-wm2cr7vy8r 3 жыл бұрын
Masha Allah yayi kyau allah yakara basira wannan kawar taki sarah achan xata
@zoubeidaroumaribba960
@zoubeidaroumaribba960 Жыл бұрын
Dan allah ni bagane bah ina umera
@maburukamuhmad6546
@maburukamuhmad6546 3 жыл бұрын
oyo oyo 💃 my lailah kin dawo muna murna bifa muna godiya an dawomana da lailah
@tthh6981
@tthh6981 Жыл бұрын
Masha Allah 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰
@user-vo2qs8dd5f
@user-vo2qs8dd5f 2 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك
@yusufabdullahtv4710
@yusufabdullahtv4710 3 жыл бұрын
Gaskiyane munasan adawomana dalai lah
@nafiusani8966
@nafiusani8966 Жыл бұрын
Allah yataimaka ya qara basira
@aminukeanuwess3093
@aminukeanuwess3093 3 жыл бұрын
Laaaa😀 ga lailaa ga laila mu dama lailace jarumar mu🕺🤸‍♂️
@mujahidamuhammad9146
@mujahidamuhammad9146 3 жыл бұрын
Oyoyo antuy laila nayimurnar ganinki Allah yasa adawodake
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 2 жыл бұрын
Oyoyo Laila 😍
@samiraoumar5778
@samiraoumar5778 3 жыл бұрын
Slm gaskiya maganar kawar saratu samira tayi gaskiya
@JamilaJamila-gg6sm
@JamilaJamila-gg6sm 3 жыл бұрын
Gsky yau kaburgeni danaga laila allah yasa adawo da ita amma allah ya kiyaye mutun baxe riqa anfani da yinaninshiba se maganar qawaye
@callmyussyboy9576
@callmyussyboy9576 3 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya nai murnan ganin laila
@salmasalmana2187
@salmasalmana2187 3 жыл бұрын
Kawan canku yayi daidai
@zainabrabiu4811
@zainabrabiu4811 3 жыл бұрын
Mashaa Allah, lailah ta dawo
@usmanahmad7224
@usmanahmad7224 3 жыл бұрын
Oga Muna fa jiran Babban Gida amma munji shiru
@sanoussiharouna2718
@sanoussiharouna2718 3 жыл бұрын
Hhhhh walahi yau naji dadin wanan film din sosai
@waseelaharunaabubakar8295
@waseelaharunaabubakar8295 3 жыл бұрын
Oyyo laila barka da zuwa kamaidata gidan
@user-nk9hm7ro2e
@user-nk9hm7ro2e 3 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya sosai Allah yaqara basiri dan shugaban halita
@gvdh5505
@gvdh5505 3 жыл бұрын
Masha Allah very Nice Allah ya qarah basirah
@aaaa4719
@aaaa4719 3 жыл бұрын
Macha allah
@ILIMINTAURARIASTROLOGY
@ILIMINTAURARIASTROLOGY 3 жыл бұрын
Dakau Allah yakara basira Inamata saikukara kula kadakuhau kekan Bera!!!
@zaharadeen798
@zaharadeen798 3 жыл бұрын
Barkada zuwa laila inayin ke sosai Allah yakara basira🙏🙏🙏💯💯💯💯❤❤❤❤bifa
@yunusasadamu8489
@yunusasadamu8489 3 жыл бұрын
gaskiya muna godiya da wannan dan ba fim muka daukeshiba fadakarwa ce mai cike da ilimi ga kowa barema mu dabamu da auran gara mu san kalubalen cikin sa tun kamin mushika kaga munsami wani cos wanda dashi zamu rubuta proget din gidajan auran mu allah ya qara basira dan andade baayi wasan kwAikwayo na ilimi irin wannan ba .
@bifastudios
@bifastudios 3 жыл бұрын
Muna Godiya Sosai
@soyayyarannabicetsiras.a.w1763
@soyayyarannabicetsiras.a.w1763 3 жыл бұрын
Wow najidadi dalailatadawo
@fatimaosman4019
@fatimaosman4019 3 жыл бұрын
Masha Allah I love you Leila
@mustapharabidkagara5400
@mustapharabidkagara5400 3 жыл бұрын
Gaskiya bifa kana kokari sosai wallahi ammafa saratu tana bada citta wallahi 😘😘
@khadijakarama50
@khadijakarama50 3 жыл бұрын
Masha allah 👍👍👍👍👍👍
@maryamusmaniovemaryamusman4784
@maryamusmaniovemaryamusman4784 3 жыл бұрын
Masha Allah tubar Kala Allah Wow yayi Thank you 👍☺️
@dannigeria8974
@dannigeria8974 3 жыл бұрын
Gaskiya akwai kuskure wajen furta kalmar har yanzu Inna tana raye meye laifin ayi amfani da har yanzu Inna bata dai na wan Nan abin da takeyi ba kaga kun nuna kamar ma so akeyi ta mutu a matsayinta Na uwa dabo da ta aikata wadan su kura kurai karshe dai ina muku fatan cigaba da kawo mana wan Nan shiri mai dadi kuma naji dadin dawo da jarumata a wan Nan shirin wato laila shike nan sai a rama mata abin da saratu taso tayi mata a baya kuma gashi ta dawo a lokacin da kake da bukatar kara aure gaskiya naji dadi sosai 🙏🙏🙏🙏🙏🔥🔥🔥🔥🥀🥀🥀🥀🌹🌹🌹🌷🌷🌷
@mustaphasulaiman4028
@mustaphasulaiman4028 3 жыл бұрын
Kay wlh niko danini da najima da korata gida wlh ta rena mutane
@user-vo2qs8dd5f
@user-vo2qs8dd5f 2 жыл бұрын
نيجيريا مقيم في المملكة العربية السعودية 2022
@fatimaaliyusalisu1718
@fatimaaliyusalisu1718 3 жыл бұрын
Masha Allah
@bassirounass5626
@bassirounass5626 3 жыл бұрын
Allah sarki laila ta dawo ❣️❣️❣️❣️❣️
@user-lw4iv1cz5q
@user-lw4iv1cz5q 3 жыл бұрын
اي والله
@mustaphalawali4052
@mustaphalawali4052 3 жыл бұрын
Masha allah Alla yabiyaku
@Hausavlogs
@Hausavlogs 3 жыл бұрын
Yey laila Ta dawo
@manoubrekon2496
@manoubrekon2496 3 жыл бұрын
masha allahu allah yakara bashira 🤣🤣🤣🤣🤣
@ahmadsaniahmad7269
@ahmadsaniahmad7269 3 жыл бұрын
Hhhhhh yau dai Saratu ta Zama dumbaru 🤣🤣🤣😂😂
@user-zj5vz6df5v
@user-zj5vz6df5v 2 жыл бұрын
Wow😁😁😁😁😁😁😁🇸🇦🇸🇦
@rabiabukar7285
@rabiabukar7285 3 жыл бұрын
Oyoyo laila weelcome back😍😍
@hfhd8451
@hfhd8451 3 жыл бұрын
سبحان الله وبحمده عدد خلقه ورضا نفسه وزنت عرشه ومداد كلماته 🌹🌹
@issiyakuadamu4341
@issiyakuadamu4341 3 жыл бұрын
Macha allah gaskiya ne allah karabasira
@danhausa1998
@danhausa1998 3 жыл бұрын
ياسلام رجعت laila 😍🤩💝
@rabioulibya405
@rabioulibya405 3 жыл бұрын
Musha Allah😍😍👌💯🙌💕
@sadhaksa5360
@sadhaksa5360 3 жыл бұрын
Tanki yu godiya mai yawa
@aishashantyaishusman2954
@aishashantyaishusman2954 3 жыл бұрын
gsky yaya sulaiman najidadi dakadawo da aunty laila amma gsky amaida ita dakinta dama duk kafisanta fiye da matan dakake aure dan allah kamaida aunty laila narokeka yayana
@rabiabukar7285
@rabiabukar7285 3 жыл бұрын
Kai sara wlh kina bani dariya sosai keda malam sule😂😂😂
@maallahbbcv8500
@maallahbbcv8500 3 жыл бұрын
Oyoyo lela
@hamisuhamza1169
@hamisuhamza1169 3 жыл бұрын
Dan Allah akaramasa muntikka ko da 35 ne wallahi munagodiya
@aboubacarilli9584
@aboubacarilli9584 3 жыл бұрын
Macha allha yayi kewe
@mohamedzaki1302
@mohamedzaki1302 3 жыл бұрын
Yayi
@altisanusi
@altisanusi 3 жыл бұрын
Wannan shirin yayi kyau da ma'ana mai amfani, dan Adam ajizi ne, shirya wasan kwaikwayo mai dogon zango abune mai wahala, da fatan mu yan kallo zamu rika yima masu shirya wa uzuri wajen da mukaga kuskure.
@abunusaibamarnona8566
@abunusaibamarnona8566 3 жыл бұрын
Masha Allah 🤣🤣🤣🤣🤣gsky inajin dadin wannan Shiri Allah yayi jagora
@abubakarusman2661
@abubakarusman2661 3 жыл бұрын
Allah ya qara basira, aci gaba har zuwa haihuwar sulaiman
@sumayyaismaeel9194
@sumayyaismaeel9194 3 жыл бұрын
Masha Allah gaskia yayi kyau sosae Allah ya kara basira
@kabiroumoutari1017
@kabiroumoutari1017 3 жыл бұрын
Oyoyo Laila barka🙋
@ambatomaaiki6795
@ambatomaaiki6795 3 жыл бұрын
Masha allah tabaraka allah
@abbatv1abba616
@abbatv1abba616 3 жыл бұрын
Musha Allah ya Allah yakara basira
@aliabala1
@aliabala1 3 жыл бұрын
Allah ya kara basira
@user-rh8bf9fe5z
@user-rh8bf9fe5z 3 жыл бұрын
Masha allah😘
@ummikhalifa5298
@ummikhalifa5298 3 жыл бұрын
Oyoyo Laila
@fatimaabdullahi4456
@fatimaabdullahi4456 3 жыл бұрын
Gaskiyane Allah yakara basira kunayi munajindadi fatima Abdullahi inamuku fatan alkairi
@khaleapherabdullahi7078
@khaleapherabdullahi7078 3 жыл бұрын
Allah ya kara basira da daukaka
@habibamuhammad4110
@habibamuhammad4110 3 жыл бұрын
Masha Allah laila ykk
@ashantiahamad7290
@ashantiahamad7290 3 жыл бұрын
Mata ke nan Allah ya shiryemu
@nijarnarwana4685
@nijarnarwana4685 3 жыл бұрын
👍🙏
@user-gi8ss1id7z
@user-gi8ss1id7z 3 жыл бұрын
Wlh ina kallon film dinan kamar labarina ne a zahiri 😭
@khadijahsadah4839
@khadijahsadah4839 3 жыл бұрын
Dama hakane Allah yasa mudace
@fatimanuhumuhamn8444
@fatimanuhumuhamn8444 3 жыл бұрын
Dan alah kukyara amaida Laila🙏🙏👏
@abubakarbello7191
@abubakarbello7191 3 жыл бұрын
Gsky A bifa akwai ilimi cikin wannan shiri Allah ya taimaka
@user-us6ep8us4i
@user-us6ep8us4i 3 жыл бұрын
ماشاء الله ،👍👍⁦🇸🇦⁩
@shafiualiyu1101
@shafiualiyu1101 Жыл бұрын
Wannan guy din ya'iya active
@sulaimanahmad6177
@sulaimanahmad6177 3 жыл бұрын
My dear Laila💕
@aichaaichaamadou8441
@aichaaichaamadou8441 3 жыл бұрын
Macha allah ❤️
@maryamibrahim3401
@maryamibrahim3401 3 жыл бұрын
Gaskiyane amai da itah🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣❤️❤️❤️❤️❤️❤️💋💋💋💋💞
@fatimafa1465
@fatimafa1465 3 жыл бұрын
muna gdy sosai Allah yakara basirah da daukaka ameen
@salbiyyanafiumuhammad9416
@salbiyyanafiumuhammad9416 3 жыл бұрын
Masha.allah
@sanoussiharouna2718
@sanoussiharouna2718 3 жыл бұрын
Hmm allah ya rabamu damuyagun Qawaye
@samiraoumar5778
@samiraoumar5778 3 жыл бұрын
Wallahi yaya sulaiman ka iya sa saratu bakin ciki
@diduhhdhddbdbdbdbdhdhhddh2157
@diduhhdhddbdbdbdbdhdhhddh2157 3 жыл бұрын
O yo yo anti laila
@hhfhdgd4539
@hhfhdgd4539 3 жыл бұрын
MA cha Allah yayi kunayi muna Jin dadi
@charifacharifa6358
@charifacharifa6358 3 жыл бұрын
Masha Allah yayi kyau Allah ya kara basira chakwakiya Kenan 😂😂🤣🤣❤️
@zahradentijjani3288
@zahradentijjani3288 3 жыл бұрын
Ma sha Allah
@safarauyahyamohd1478
@safarauyahyamohd1478 3 жыл бұрын
💃💃💃💃💃oyoyo Laila gaskiya Ka maida ita Sulaiman 👍👍👍
@nasreenmohamed1242
@nasreenmohamed1242 3 жыл бұрын
Wow
@hdhdhshd6269
@hdhdhshd6269 3 жыл бұрын
Macha allha yayi
@nanakhadeejah7456
@nanakhadeejah7456 3 жыл бұрын
masha Allah
@aishaisha4826
@aishaisha4826 2 жыл бұрын
💕💕💖💖💓✅✅
@meenalsabeer9315
@meenalsabeer9315 3 жыл бұрын
Dan annabi yaya sule ka auri rumy rumy😀😀😀😀😀
@babangidatv5264
@babangidatv5264 3 жыл бұрын
Kai kawar saratu wallahi kinyi magana mai amfani ashe ba muquwar kawabace🙏🙏🙏30minutes da akasa yayi🙏
@suleimanmusah9945
@suleimanmusah9945 3 жыл бұрын
MASHA ALLAH ya kara basira
@najatuhassan4840
@najatuhassan4840 3 жыл бұрын
MashaAllah
@fateemamustapha2020
@fateemamustapha2020 3 жыл бұрын
saratu batada wayo in batayi hankali ba za'a kwace mata mijin
@fatimaasslmumar2775
@fatimaasslmumar2775 3 жыл бұрын
Masha Allah godiya maiyawa 👍👍👍
@magagibachir8733
@magagibachir8733 3 жыл бұрын
Anayi daku👍👍👍👍👈👌🤔
@firdossadam7684
@firdossadam7684 3 жыл бұрын
Mâsha Allah 😍😍🤲🤲❣️♥️
@user-ns2ft7lb6v
@user-ns2ft7lb6v 3 жыл бұрын
Hhhhhhh to mata mikiyayifa😂😂😂😂🤣🤣
@bitmiss5472
@bitmiss5472 3 жыл бұрын
Shiri yayi kyau
@slm1629
@slm1629 3 жыл бұрын
Gaskiya ni yayi sosai
@santicazola3656
@santicazola3656 Жыл бұрын
don't let this habit of divorcing your wife's in the movie yo follow you in real life please take note am your top fan from Dubai
ZAMAN AURE SERIES S3 EP 37 LATEST HAUSA FILM 2020
28:27
Bifa Studios
Рет қаралды 57 М.
Hadin Aure episode 1 latest Hausa film 2023
51:14
Ali Daddy Tv
Рет қаралды 134 М.
IS THIS REAL FOOD OR NOT?🤔 PIKACHU AND SONIC CONFUSE THE CAT! 😺🍫
00:41
Countries Treat the Heart of Palestine #countryballs
00:13
CountryZ
Рет қаралды 19 МЛН
ZAMAN AURE Eps4
3:45
Karaminsu Babbansu
Рет қаралды 72 М.
NI DA MATATA FULL SEASON 1
56:51
Mimis Hausa Tv
Рет қаралды 60 М.
ZAMAN AURE SERIES S3 EP 40 LATEST HAUSA FILM 2020
26:52
Bifa Studios
Рет қаралды 73 М.
ZAMAN AURE EPISODE 70 ORG
30:09
Bifa Studios
Рет қаралды 52 М.
ZAMAN AURE SERIES S4 EP 48 LATEST HAUSA SERIES 2020
30:07
Bifa Studios
Рет қаралды 75 М.
Tarkon So_Kashi Na Biyu_Albarkatv
15:17
AlbarkaTv
Рет қаралды 142 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 1 LATEST HAUSA SERIES
25:01
ZAMAN AURE TV
Рет қаралды 260 М.
ZAMAN AURE EPISODE 73 ORG
29:56
Bifa Studios
Рет қаралды 52 М.
ZAMAN AURE SERIES S4 EP 43 LATEST HAUSA FILM 2020
28:42
Bifa Studios
Рет қаралды 61 М.
GWAMNA Season 1 Episode 1 Full Hausa Series Film Movies 2024
1:18:55
Hausa Zone Tv
Рет қаралды 139 М.
Tom and Jerry 😂 #shorts
0:36
riyan official mk
Рет қаралды 20 МЛН
#Волк и его «старый» противник… ???
1:01