No video

Zanga_Zanga | Bayan Kiraye Kirayen Malamai Sheikh Baffa Yanzu Yanzu Sheikh Baffa Yayi Jan Hankali

  Рет қаралды 24,437

Abdullahin Gwanduu TV

Abdullahin Gwanduu TV

Күн бұрын

#trending #allahuakbar #duet #hausa #mukabala #new #awa24top #islamicgreeting #muqabala #raddiya

Пікірлер: 58
@makharajausman2196
@makharajausman2196 Ай бұрын
Bama tare da Yan sharholiya Yan zanga zanga wlh muna tare da malamman mu matukar baisabawa koyarwa Annabin rahama Annabi Muhammad s a w ba
@YusufDatti-z4m
@YusufDatti-z4m Ай бұрын
Me yasa bakwa gayamusu abitsarin allah sai dai tsarin yahudawa kaf mlmn najeriya malami daya kawai yakekira abitsarin allah
@makharajausman2196
@makharajausman2196 Ай бұрын
Wane malamine fadamana sunanan sa
@alhaliyumuhammadinuwa7766
@alhaliyumuhammadinuwa7766 Ай бұрын
Arne yanamagana baffa hotoro makiyin iyayen manzon Allah s.a.w
@PrinceSanusiblack
@PrinceSanusiblack Ай бұрын
Mgn zanga zanga ba mussulumai kadai yadafa aman mayasa duk musulumi ne suke ta tayar da muriyoyinsu akai dan Allah 🙏 mukayawa kaimu gaskiya anagereya fa akwai manya pastoci aman sunyi suru aman gaci yakai mussulumai so suke suci amana junansu Allah ya sa mudache
@LegendSmoke
@LegendSmoke Ай бұрын
Ya Allah ya kawu mana sauki wannan lamari Allah kaikadai kasan komai 😢
@SaaduAbubakar-zy1ox
@SaaduAbubakar-zy1ox Ай бұрын
Sakallahhu.khaira
@ALHIDRISSALEHKATSINABRANCH
@ALHIDRISSALEHKATSINABRANCH Ай бұрын
Zanga zanga fa ba rigimaa bace, Nuna bacinrai akeyi GA gwamanatiiii
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Idan wasu zasu yi a nutse ai wasu 6ata garin baza suyi bi abin a hankali ba, ga abin namu ba tsari, wata qasar idan za ai zanga zanga ana sa Yan'sanda a wajen ba me yin fada amma Nigeria ba wannan tsarin Mu tuba kawai mu koma ga Allah a dena sa6onsa da zalincin kashe kashen mutane da shirka, gsky Allah yn haquri damu amma ana abinda aka ga dama a duniya, sai de Allah ya ganar damu ya shiryemu
@MuhammadUmar-sl1os
@MuhammadUmar-sl1os Ай бұрын
Dan Allah mubi maganar maluman Mu s'une Toshin alumma.mudai n'a zagin su s'une magada annabawa.muyi karatun ta nitsu
@BasiruUmarAhmad-bw3rx
@BasiruUmarAhmad-bw3rx 25 күн бұрын
Malam kaima kasha Kudikenan Kudeji tsoron Allah
@abubakaryabo6256
@abubakaryabo6256 Ай бұрын
Masha Allah ur absolutely right malam
@ibsnomaa
@ibsnomaa Ай бұрын
Nidai ban tsaya na saurari wannan malamin ba, saboda tun farko na fahimci bamu tare da haka rashin adalci ne nayi wata magana game dashi. Abu daya ne kawai sai munyi Zanga Zanga insha Allah. Shima ya karbi kason sa
@abubakarismail8975
@abubakarismail8975 Ай бұрын
Allah ya Kara ma malam Lafiya Amin
@ABDULSALAMAHMED-ze4ue
@ABDULSALAMAHMED-ze4ue Ай бұрын
Kaifa makiyin manzon Allah ne sakarai wawa ibilis
@ismailaadamushitu8970
@ismailaadamushitu8970 Ай бұрын
Ikon Allah
@bashirumuhammad8339
@bashirumuhammad8339 Ай бұрын
Alhamdilillah alakullihalin gaskiya ne Mln kayi magana mln Allahu ya Kara lpy mln
@aminuumarbala541
@aminuumarbala541 Ай бұрын
Wallahi zanga zanga bazata gyara kasar nan bah, abu daya nrh zai gyara kasar nan shine mu gyara kawunanmu mu komawa Allah kowa yasan ta'asar da yake aikatawa
@ALHIDRISSALEHKATSINABRANCH
@ALHIDRISSALEHKATSINABRANCH Ай бұрын
@@aminuumarbala541 Tayayaa?
@bellodanogatv8223
@bellodanogatv8223 Ай бұрын
​@@ALHIDRISSALEHKATSINABRANCH Manta dashi, yaje yabibiyi karatun margayi sheikh jafar Narantse da Allah malamannan suke Kara daurewa manyan gwamnati gindi, Abunda akeyi a arewa wallahi ba ayinshi akudu mumunzama koma baya akodayaushe
@MurtalaBala-zj9rx
@MurtalaBala-zj9rx Ай бұрын
@@aminuumarbala541 Ppp Pp P P
@hamisutukur4430
@hamisutukur4430 Ай бұрын
Masha Allah Allah yasaka wa mlm da mafificin alkairi ❤❤❤
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz Ай бұрын
anyi zanga zanga a Kenya anyi nasara ko baayi bh sunyi nasara
@MusaShehu-n1i
@MusaShehu-n1i Ай бұрын
Malam duk mun san da waddannan a yoyi da hadissai a bin da muke so ku tunkari Gwamnati ta kawo muna sauki ta hanyar rage kudin mai.
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz Ай бұрын
Hotoro kenya sunyi nasara ko basuyi nasara bh wallahi ana nasara a zanga zanga wasu lokutan wasu kuma baayi amma zalincin Nigeria yayi yawa mutune mufitu kenya sunyi kuma sunyi nasara America suna zanga zanga ko basuyi
@yunusasalisu6891
@yunusasalisu6891 Ай бұрын
Mallam hakuri zakayi.sai anyishi.
@YahuzaMohammed-j2p
@YahuzaMohammed-j2p Ай бұрын
Dole ne mufito zanga zanga
@user-ep8sw5kr4c
@user-ep8sw5kr4c Ай бұрын
Asl masu commmets don Allah kudaina Rashin Kunya d Rashin imana GA malamai baidacebawlh GA Duk musulmi
@AdamAAudiusoumn
@AdamAAudiusoumn Ай бұрын
Zanga zanga Allah Tai maki matasan nageria 👉🇳🇬💪
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq Ай бұрын
Kasani taida akahau tagun akegangara wani abunfa dolesai anyizanga zangannafa sumasu mulkinmu mekagayamusu Don suyi adalcimamutane innawa azindakayimusu mashuwagabani
@binonigarba3596
@binonigarba3596 Ай бұрын
Ga bahari ga tunubu duk sunfi fir auna zalinci
@suleimanmuyigaskiya3156
@suleimanmuyigaskiya3156 Ай бұрын
Kasan da haka kake zagen mallaman arewan kagama surutunka mungane ka kananiman wurin shega awajin gwamnati bazamuji maganankaba zanga zanga bafashe
@MuazuAhmad-rb9rl
@MuazuAhmad-rb9rl Ай бұрын
Allah madaukakin sarki ya bamu Zama lafiya, kwanciyar hankali da wata. Allah madaukakin sarki ya kara hore mana abinda zamu ci halal malak. Bamu goyon bayan duk wata zanga zanga.
@abdourrahmanedoudou8629
@abdourrahmanedoudou8629 Ай бұрын
mma se kunema gafarar yan chiait saboda sun jima sunayi
@MahiShuaibu-ge7uv
@MahiShuaibu-ge7uv Ай бұрын
Sai anyi zanga zangar
@user-ep8sw5kr4c
@user-ep8sw5kr4c Ай бұрын
Ba alkhairi Ceba wlh abkn
@yusufsafwan
@yusufsafwan Ай бұрын
mu matasa ba mahaukata bane . kuma nayi farin ciki matuka kasancewar ku masu hawa mumbari kunrazana😄cewakawai mukayi zamujawoku amma kowa yazo gurin karatu sai yafada😃
@yahayaadamu-d7f
@yahayaadamu-d7f Ай бұрын
Hhhmm kuma wallahi sai mun fara jifan ku miyagu masu bin azzalumai
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Mallamai fa, wallahi kar ku fara kar ku bude hanya, idan wadanda ba musulmai su kayiwa Mallamai hk zaku ji dadi, sbd ko wani kaiwa haka Allah baze bariba bare masu isar da sakon Allah, ba dole ne ku dauki shawararsu ba, ga wadanda suka dace a jefa baku jefa baku yi ba sai Mallamai ko suma shugabbanni idan suka 6aci cewa akai ai musu addu'ar shiriya, kawai mu gyara halinmu mu dena sa6on Allah da kashe kashen mutane da shirka d/s sai Allah ya yafe mana ya bamu shugabbanni nagari
@aliyumidriss5223
@aliyumidriss5223 Ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi malam
@ismailaadamushitu8970
@ismailaadamushitu8970 Ай бұрын
Maganar tayi kyau
@bashirsaidu3056
@bashirsaidu3056 Ай бұрын
Baffa yanzu kai balamibane dan iskane kawai
@YusufDatti-z4m
@YusufDatti-z4m Ай бұрын
Mlm zzakzaki yayi gas kiya dayake kira abistarin allah abar conception
@AbdulMuhyideen
@AbdulMuhyideen Ай бұрын
Zanga zanga
@Sirnajjashi
@Sirnajjashi Ай бұрын
Hakika ni a irin tawa fahimtar, ba makawa Sai malamai masu hankali sun kula da koyamana tuba zuwa ga Allah dare da rana, hakika jahilci yayi yawa a wannan kasar tamu, Kuma ba Abinda ya jawo kamar MAYAR da aqida addini, Abinda nake nufi kowa aqidarsa itace aljannarsa.
@bellodanogatv8223
@bellodanogatv8223 Ай бұрын
Gaskiya malam cikin girmamawa kuyi koyi da sheikh jafar😢 2005 sheikh jafar yayi waazi akan mutanen arewa da akakashe mazauna Lagos sama da mutun dubu akayi asarar rayukansu, Shikadai yake hawan manbari yake kalubalantar gwamnati ubasanjo Kuma yayikira ga gomnonin arewa da sarakunan arewa, Idan gwamnatin tarayya batadau matakiba to manyan arewa sudauki mataki, Inkuma manyan arewa suma suna jintsoro yacce wallahi SE yajjagoranci matasa anje kudu domin ramuwa, Amma Rai yayi halinshi, Segashi Bayan ranshi kisan kiyashin da akeyiwa arewa tanunka sau dari, Amma Babu malamin da yakeyin Kira kamar na sheikh jafar, Koda rayuwar matasa zatayi sanyi Tomu wallahi SE munfita, agarimmu bakaisa kaje gonaba😢
@abbaqjkxkrimandi3160
@abbaqjkxkrimandi3160 Ай бұрын
Allah yasinemusu malan demokradiyya lalacaccan
@user-by4uy1sz1z
@user-by4uy1sz1z Ай бұрын
Kaji maganar hankali Allah ya tssare mana malaman sunnah
@MohammedAbdo-w2u
@MohammedAbdo-w2u Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@kabirmuazu9510
@kabirmuazu9510 Ай бұрын
Shedan ya tsomo baki
@ibrahimburgaabdullahi3872
@ibrahimburgaabdullahi3872 Ай бұрын
Al umma suna bukatar tarbiyya zanga zanga ba dai dai bane
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz
@UsmanMohammedAdamu-ur6rz Ай бұрын
rayuwa da kukeyi na kafirta musulmi koh
@AbubakarilyasuJido
@AbubakarilyasuJido Ай бұрын
Masu Muslim Muslim wahabiyawa Allah yasa tsakaninmu daku y'ayan tsiya.
@AbubakarilyasuJido
@AbubakarilyasuJido Ай бұрын
Dan gindin uwarku Sai Anyi shigu y'ayan wahabiyawa.
@abdourrahmanedoudou8629
@abdourrahmanedoudou8629 Ай бұрын
malamai ko kun man tane Democaradiyane Ake Nigeria to zanga zanga itace mataki nafarko asarin mulki Iran an tu tar dakai naneman gera idan ba a zanga zanga amulkin d m c tozaayi dan niyane
@user-fe4wf6pm4l
@user-fe4wf6pm4l Ай бұрын
To malam hotoro dan iya
@abdourrahmanedoudou8629
@abdourrahmanedoudou8629 Ай бұрын
dama dasukecewa ko suka haramta Zanga zanga saboda kar hasan halin salue ciki kutalakkawa sukuma bakinsu achape da maski
@YusufDatti-z4m
@YusufDatti-z4m Ай бұрын
Me yasa bakwa gayamusu abitsarin allah sai dai tsarin yahudawa kaf mlmn najeriya malami daya kawai yakekira abitsarin allah
Kashe Sarkin Gobir | Yanzu Yanzu Saurari Barden Sunnah Sheikh Albanin Gombe
30:30
Lehanga 🤣 #comedy #funny
00:31
Micky Makeover
Рет қаралды 30 МЛН
managed to catch #tiktok
00:16
Анастасия Тарасова
Рет қаралды 43 МЛН
Baffa Hotoro ya sake c!n mutuncin Sheikh Dahiru
8:02
Madubi TV
Рет қаралды 14 М.
Auran jinsi- sakon barden sunnah zuwa shugaban kasa bola ahmad tinubu
27:27
Mk tech & crypto knowledge
Рет қаралды 1,2 М.
Kashe Sarkin Gobir😭😭 | Kalli Sakon Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu
54:00
Abdullahin Gwanduu TV
Рет қаралды 1,3 М.
Garin Da'if Tare da Manyan Malamai
37:17
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 54 М.
Lehanga 🤣 #comedy #funny
00:31
Micky Makeover
Рет қаралды 30 МЛН