Zazzafan Sakon Barr. Ishaq Adam ga Matasa Masu cewa a jefo Malami daga Minbari

  Рет қаралды 7,525

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 35
@abujaafaralgamidiy
@abujaafaralgamidiy Ай бұрын
Allaah ya shirye su da mu ma baki d'aya. Allaah ya kawo mana mafita a komai namu gaba d'aya. Allaah ya shige mana gaba a komai namu duka.
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu Ай бұрын
Ya shekh ayita hukuri damu,Allah shi karawa rayuwa albarka.
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 Ай бұрын
Allah,ya saka muku da alkhairi,mudai masu biyayya ne ga malaman mu, Allah,ya baku hakuri da jarra bawar da Allah,ya jarab ceku
@ismailabdallah8604
@ismailabdallah8604 Ай бұрын
Allah ya qarawa malam daraja kuma nii wallahi duk Wanda ya zagi malami Bana tare dashi Amma wallahi malamai da yawa sun tallata en takara nikai hujjan malamai ne yasa nayi tinubu,
@UsmanMusa-kn2zc
@UsmanMusa-kn2zc Ай бұрын
Bana tare da masu cewa a jeho malamai daga mimbari ko kadan toh amma ya kamata malamai su fadawa gwamnati gaskiya. Malam muna godiya
@user-sk5cw5km8f
@user-sk5cw5km8f Ай бұрын
ويمكرون ويمكر الله والله خيرُ الماكرين
@user-mh1bn7ki9o
@user-mh1bn7ki9o Ай бұрын
Sakallahu kairan
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Wlh wlh talakawan Nigeria basa bin malamansu kawaidai suna zalintar malamansune
@aminumuhd3581yau-bv7om
@aminumuhd3581yau-bv7om Ай бұрын
Allah ya kara muku haquri
@user-bl7ws5st1j
@user-bl7ws5st1j Ай бұрын
Allah yasa da alkhari
@abubakarmalam3499
@abubakarmalam3499 Ай бұрын
Malam cikin girmamawa mudai wlh xabin malamanmu mukabi
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Bana tinanin gaskiya kafada wlh, Idankuwa gaskiyane kasan dai bakuda yawa wanda sukabi zabin malaman addini Kudaina chutarda masu karantarda musulunchi wlh
@bellomaikudi8765
@bellomaikudi8765 Ай бұрын
Gsky ne Mallam Allah yaqara Basira kuma bamae hadu da msu fada mana qalallahu qala Rasuluh
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Ya Allah duk maichin mutunchi n malaman sunnah ya Allah kawulakantashi
@auwaluibrahim9653
@auwaluibrahim9653 Ай бұрын
Malam ai dukmai hankali yasan sherin yansiyasa indasunba malamaikudi aisuzasufadi
@edrissousseni9968
@edrissousseni9968 Ай бұрын
You are right Sheik
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Duk wanda yache ature malamai wlh yayi rashin tarbiyya kuma gara yatuba don wlh sabon allah ne
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Yaron dayache ayarda ubansa bashida tarbiyya gaskiya
@mohammedbatuta6152
@mohammedbatuta6152 Ай бұрын
Shege, za a jehoku
@user-ft8iq6hp9p
@user-ft8iq6hp9p Ай бұрын
Wallahi kaidai asalin mushene...Marar tarbiyya.
@MaryamUmar-pg7mi
@MaryamUmar-pg7mi Ай бұрын
Mlm kamanta mlmn muslim muslim ticket
@uthmanabdullahi3063
@uthmanabdullahi3063 Ай бұрын
Tom Allah yakara shiryar damu bakiɗaya
@abbakarusmankunya4323
@abbakarusmankunya4323 Ай бұрын
Na Tsani wannan baristan wlh domin baya tsoron Allah
@ismailabdallah8604
@ismailabdallah8604 Ай бұрын
Kaima mun Tsaneka domin jahiline Kai shege
@hashimusani3755
@hashimusani3755 Ай бұрын
To kakasheshi mana dabba kawai jaki wawa,zaka mutu wulakance
@aminumuhd3581yau-bv7om
@aminumuhd3581yau-bv7om Ай бұрын
Baba habu bai kamata kace haka ba
@user-mh1bn7ki9o
@user-mh1bn7ki9o Ай бұрын
Dakiki
@SanusiAbubakar-yp2wi
@SanusiAbubakar-yp2wi Ай бұрын
Dan Allah malan karka kawo mana rabe raben addini.ko malami ko pastor a church a Nigeria yayi kokarin dakatar damu sai mun jefo shi! Kun dade kuna fada baiyi magani ba,muma zamu dauki irin matakin mu,wanda muke ganin shi zai bamu mafita..
@mudassirumuhammed4088
@mudassirumuhammed4088 Ай бұрын
Kaji tsoron Allah malam
@ismailabdallah8604
@ismailabdallah8604 Ай бұрын
Gatan uwarka idan ka fasa turo malami daga minbarin wawa qazami Jahili kawai
@SanusiAbubakar-yp2wi
@SanusiAbubakar-yp2wi Ай бұрын
@@ismailabdallah8604 duk wannan ba abin da zaisa ko ya hana thank you..
Ziyarar Sabon Shugaban NAHCON, Ofishin Sheikh Abdullahi Balalau Shugaban Ƙungiyar Izala
31:37
Ziyarar Sheikh Adam Muhammad, da Sheikh Ishaq Adam Ishaq wajan Sheikh Sambo Rigacikun
46:41
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 2 М.
Look at two different videos 😁 @karina-kola
00:11
Andrey Grechka
Рет қаралды 15 МЛН
Magic? 😨
00:14
Andrey Grechka
Рет қаралды 18 МЛН
UNO!
00:18
БРУНО
Рет қаралды 5 МЛН
If Barbie came to life! 💝
00:37
Meow-some! Reacts
Рет қаралды 74 МЛН
Ta'aziyar Fulanin Nigeria bisa rasuwar Sarkin Gobir daga bakin Alh. Baba Usman
18:17
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 7 М.
Gwamnati ki dauki mataki akan ƴan Bindigà, Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna cikin huɗuba........
46:52
Tare da Sheikh Muhammad Adam Da Sheikh Adam Ishaq Adam
39:20
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 450
Bello turji ya tona Asirin masu daure musu gindi, murtala asada  yayi tsokaci.
33:45
Harin jirage kan Babban birnin Isra'ila, videon kwanton bauna kan sojoji  a gaza.
19:04
Darasi a yakin Gaza da sudan ga shugabannin Nigeria da talakawansu.
28:45
Al-FurQan wal huda TV
Рет қаралды 11 М.
UMARNI SEASON 1 EPISODE 11
44:39
Dan Hajiya Films Production
Рет қаралды 52 М.
小天使怎么跑到电视里面了?#short #angel #clown
0:37
Super Beauty team
Рет қаралды 6 МЛН
Опасные Вмятины На Коже! 😱
0:26
ШОК
Рет қаралды 2,1 МЛН
В ШКОЛУ БОЛЬШЕ НЕ ХОЖУ
0:17
МАКАРОН
Рет қаралды 1,3 МЛН