Rikicin ya koma sokoto, shirin tsige sarkin musulmu, rushe katangar gidan sarki a kano.

  Рет қаралды 20,551

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

5 күн бұрын

Пікірлер: 61
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 4 күн бұрын
Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha. Wato ya'nsiyasannan matsiyata ne ya'niska tsinannu. Allah Ya karya demokaradiyyah.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 4 күн бұрын
amin malam, Tabbas yahudawa suke yiwa aiki, sun sani ko basu sani ba.
@zahraddeeniabubakar8416
@zahraddeeniabubakar8416 4 күн бұрын
Kai mai wanan tashar uban aisha sukeche ma ko kaima a maganganunka gabadaya na san rai ne
@Mahmoudmadayana
@Mahmoudmadayana 3 күн бұрын
Maganar malam hakane allah yasa agane
@BaralabaCikaji
@BaralabaCikaji 3 күн бұрын
Don Allah Kano kuyi koyi da kasar Zazzau mana Dr Shehu Idris ya rasu yana da yaya gidan Sarkin Zazzau Amimu akwai iya gidan jafaru dan Isiyaku akwai manni jafaru da sauran gidajen Sarautar Zazzau amma El rufa'i ya dauko gidan Mallawa rabonsu da sarauta shekara 100 amma sukayi biyayya suka zauna lafiya babu wani tashin hankali da ya biyo baya Amma Kano siyasa tasako ku agaba anata wulaqanta masarautar sabida son zuciya 😢
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz 3 күн бұрын
KAI TSOHON GWAMNAN KANO YAYI BARNA. KUMA INSHA'ALLAH ZAI GIRBI SHARRIN DA YA SHUKA TUN DA YAYI SIYASA DA MUTUNCIN ANNABI S A W
@user-dn9kg2pu3s
@user-dn9kg2pu3s 4 күн бұрын
Da gandujiyya da kwan kwasiyya Allah ya yi mana maganin ku, wallahi kune matsalar Kano.
@zainabmaliyu203
@zainabmaliyu203 3 күн бұрын
Allah ya kawo mama sauki. Gwamnoni ku kiyayi Allah
@user-dm2sd8py6b
@user-dm2sd8py6b 3 күн бұрын
Wlh wanan mai manyan kunuwa akwai hasada
@yahanasubayero312
@yahanasubayero312 3 күн бұрын
Allah yabamu zaman lfy
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 9 сағат бұрын
Yansiyasa 😢😢😢Ganduje da Abba da Kwankwaso Ba su da Hankali, Abinda sukeyi ba Alkhairi bane ga Al ummar kano, Mutanen kano na bukatar Ayukan cigaban jaha 🎉🎉amman Ba RUSAU ba da neman Fitina ta Siyasa kayan Banza
@saboidris161
@saboidris161 3 күн бұрын
Kaide idan alkairin abba gida gida za afada to shiru zakayi amma idan sharin abba gida gida ne za ajika makiyin abba
@OBO.002
@OBO.002 3 күн бұрын
A gaskiya matsalan Arewa daga leaders dinmu ne Idan suna so sugyara masarautan kano to wai sugyara da kudin aljihunsu mana amma ba da kudin al’umma ba wai dan Allah wani irin zalinci ne wannan gasu basu da godiyan Allah abin da Allah yabasu bama sa gani ba godiyan Allah Allah ya isa Allah ya shirya su wllhy kunci amanar da Allah yabaku wllhy kuji tsoran Allah Allah saiya tambayeku akan amanar daya baku kuna kashe wa masu zuwa nan gaba futures ahakan ne zamuyi koyi daku Allah ya kyauta tirrrrr kunji kunya wllhy mutane suna cikin wani hali amma takan ku kawai kuke da yaya yanku wllhy very heartbreaking 💔💔💔
@bn_isahtv
@bn_isahtv 3 күн бұрын
Hmmm Gaskiya Shugabannin Arewa akwai aiki a gabanku wallahi.
@AuwalMusaHaruna
@AuwalMusaHaruna 3 күн бұрын
Wai kai bakasan bambancin billion da million bane? Kai dai kacika kasurgumin dan adawa wallahi.
@Usman4life88
@Usman4life88 2 күн бұрын
Son zuciya ne kawai yayiwa bawan Allahn nan yawa, na dade ina bibiyarsa tun alokacin shariar Abba da Gawuna, yafito ya nuna karara shi makiyin Abba ne, yafito ya nuna kamar ma ba jama'ar kano ne suka zabi abba ba. Bai taba fadin Alkhairin abba ba sai dai sharrin sa. Gabadaya yagama sallamawa a wancan lokacin supreme court ma zata kwace mulkin abba abewa gawuna. Dayaga haqqonsu bai tadda ruwaba dole yasa ya haqura sbd tsabar hassada. Hakama a wannan shariar ta Sunusi da Aminu, shi harma ya dora akan title dinshi cewa Federal high Court ta mayarwa da Aminu mulkin shi, sai wannan abin ya bani mamaki nace to dai ko mutumin nan baiji turanci bane? Kodai tsantar son zuciyar ne Hakan. Daganan na kara bibiyar vidiyoyinsa na baya kan shariar masarautar kano, daga nan na kara fahimtar cewa mutumin nan bai san komai game da sharia ba, bai ma san bambamcin Federal high Court da state high court ba. Shi gabadaya baima san cewa federal high Court bata da jurisdiction akan abinda yashafi state matter mussamman emirates council.
@Istandwithreality
@Istandwithreality 4 күн бұрын
Ba adaba yiwa Kano gomna so biyu ba amma malan shekarau yayi. Wannan mai maganar bai san tarihiba sannan baya son zaman lafiya.
@muawiyyahabibu2602
@muawiyyahabibu2602 3 күн бұрын
In Sha Allahu bazasuyi nasara ba
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 10 сағат бұрын
Rushe Gidan Nasarawa Ci baya ne ga Al umar kano saboda Son Rai, kara Rushe Al adune
@user-ed1in6cz8i
@user-ed1in6cz8i 4 күн бұрын
Karyace kuji tsoron Allah
@adamuibrahim2768
@adamuibrahim2768 4 күн бұрын
Allah kasa mudacha
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 4 күн бұрын
Wlh wadan nan yan siyasar namu na Arewa ba alkhairi bane agaremu domin neman rushe arewa sukeyi Bama ta yunwar datake damun talakawan su sukeba da kashe kashen da ake yi ayankinmu
@user-dn9kg2pu3s
@user-dn9kg2pu3s 4 күн бұрын
Sarkin musulmi kuma, wallahi yan siyasa sun raina mutane.
@hussainiumar8146
@hussainiumar8146 3 күн бұрын
jazakumullahu khair
@ahlynass4565
@ahlynass4565 4 күн бұрын
Lawan kai wawane kuma kai jahiline ya kamata ka nemi sana,a
@user-cx2qi7bd3o
@user-cx2qi7bd3o 4 күн бұрын
Salam Abu-Aisha Kuna mantawa da abun da tsohon Governor Ganduje yayi shekarun baya. Shine Wanda ya fara TARWATSA masarautar Kano gabadaya. Don haka adunga yin Adalci.
@abdulalameen6851
@abdulalameen6851 4 күн бұрын
Amman fa wannan SUNNAR GANDUJE NE. YA SUNNANTA TA DAN HK KU YI MAGANA AKAN SA BA MASU KWAI KWAYO BA SANAN CANZA SARKI DAY BA CANZA ADDINI BANE
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 4 күн бұрын
Mubamason sunusi lamido din Dan gado mukeso
@user-bz7jq8tn8s
@user-bz7jq8tn8s 4 күн бұрын
Allah yastiniwa uwardantaada danfudiyu
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 4 күн бұрын
Kaga matsiyaci arne kafiri. Allah Ya wargaza aniyar ka dakai da ireiren ku arna makiya musulunci da arewa. Da sannu za mu gano ku kuma za mu dauki mataki akan duk wani arne bamaguje mai neman hada fadar kabilanci a arewa.
@user-op8ms2fy9n
@user-op8ms2fy9n 4 күн бұрын
Nan wurin akwai kamshin munafirci tsakanin sarkin muslmi da kashim shatima saboda kashim shatima bayason muslmi shikuma sarkin muslmi baya aikin shi yada yadace
@yahanasubayero312
@yahanasubayero312 3 күн бұрын
Abu aisha sannu da kokari 🙏
@user-tj7bc1rc7q
@user-tj7bc1rc7q 4 күн бұрын
Kano ta kwonkwosone Mai hassada
@MuhammadHarisuUsaini
@MuhammadHarisuUsaini 3 күн бұрын
Wai menene takamaiman anfanin Sarakuna nan a Musulumci tun da sun tsarin Dan Fodiyo
@Sir_Zainbiggy
@Sir_Zainbiggy 4 күн бұрын
Dan Allah karinga summary din videon ka
@BasiruBello-yr3tf
@BasiruBello-yr3tf 2 күн бұрын
Masha
@dalhaibrahim5198
@dalhaibrahim5198 4 күн бұрын
Ai illar demokradiyya kenan, to ayi dai mu gani. Ba ruwanmu.
@sadiqnura6717
@sadiqnura6717 4 күн бұрын
Kana shigar da son rai a tasharka Kuma ba da haka ake tashar yada labarai ba ka Dena cusa son zuciyar ka ka dinga saka adalci a zantutukan ka do min ba duk mabiyanka ne Yan gandujiyya ba
@iliyasuhassanmealewa9144
@iliyasuhassanmealewa9144 3 күн бұрын
Jimana mu duk bashi yadamemuba. Kayan masarufi yayi tsada akasa. Shiyadame mu. Federal goverment tasan talaka nacikin wani hali akasannam.
@user-pn3uw4rq7b
@user-pn3uw4rq7b 3 күн бұрын
Jawabin mai muhimmanci game da rushe katangan gidan sarki.
@user-qt3pl1cj7q
@user-qt3pl1cj7q 4 күн бұрын
Wato gwamnonin nan basama harkar nan adalci
@saboidris161
@saboidris161 3 күн бұрын
Kai waya kaika rashin yada alkairi makar yaci
@malamgumel3547
@malamgumel3547 4 күн бұрын
Mu daina sauraren jita jita Ban yi tsammani shi Gwamnan Sokoto zai yi tunanin wannan shirme ko rashin hankali Sarkin Musulmi Sarki ne na Musulmi Arewa baki daya Allah ya kare wannan fitina da yan siyasa suke neman kawowa alumma
@abubakarahmadranganda7273
@abubakarahmadranganda7273 4 күн бұрын
Inajin bakasan abin da yake faruwa. Wannan gaskiyane, kaje ka bincinka
@user-oh7xr2tm4l
@user-oh7xr2tm4l 3 күн бұрын
Kai daka san Adabin kuma Allah bai baka ba sbd haka hakuri dole😂😂😂
@user-dm2sd8py6b
@user-dm2sd8py6b 3 күн бұрын
Wanan mai labarin sai ka mutu da haushin yan kwan kwasiya
@mohammedshettima6096
@mohammedshettima6096 4 күн бұрын
Milyan 99 Ba Biliyan 99 ba
@MuhammadSulaiman-cg3xw
@MuhammadSulaiman-cg3xw 3 күн бұрын
Lawwali tramol, cikakken munafuki ne Kai
@sanisaidu1242
@sanisaidu1242 3 күн бұрын
Hmmmm
@hauwamahamma
@hauwamahamma 4 күн бұрын
Gara may acere su acanja sunyi tsufa dayawa duk sune matsalar aluma
@aminaibrahimel-yakub8078
@aminaibrahimel-yakub8078 4 күн бұрын
Ganduje ya fitar da500million da system painti da share rubutan Kwankwasiyya,a 2015
@zainabmaliyu203
@zainabmaliyu203 3 күн бұрын
Amma nuna gwamna da bayi SATA ba. Abar kaza cikin gashinta
@user-op8ms2fy9n
@user-op8ms2fy9n 4 күн бұрын
Mallan ko ku akaba sarkin muslmi se kunhi wanga sarkin aiki
@user-dt9fw4qk2q
@user-dt9fw4qk2q 4 күн бұрын
To Kai inbanda baka da adalci yaza ai kace aminu beyi komai ba shi sunisu lefin mai yayi mai yasa ku saikace Dabba haka kuke kawai sabu da shi badan izala bane durin uwar izalar
@MsKachako
@MsKachako 4 күн бұрын
in banda son rai dakai Abu Aisha yaron Ganduje ne kai, shi sunusi mai yayiwa maigidanka Ganduje yacireshi? kuna alakanta kanku da addini amma bakwa adalci, saunawa kayi irin wannan shirin akan rigimar masarautar kano lokacin da ganduje yayi abinda yagadama akanon harma yace kano babu dattijai sai na wukari...ba lokacin gandujen akayi dokar gwamna shike da ikon cire sarki da nadashiba? shin ko baku yarda Abba gwamnan kano bane har yanzu?
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 3 күн бұрын
Kadinga adalci Abu Aisha kadena sa son rai,nasan kanason ganduje over amma shima ganduje bashida adalci
@user-oh7xr2tm4l
@user-oh7xr2tm4l 3 күн бұрын
Ko gidan babansane ba kakansa ba ai ba shi kadai bane dan Adon bakuma shine dan farinsa ba meyasa ba a baiwa dan Ado na fariba? Mtswwwwwww
@ahlynass4565
@ahlynass4565 4 күн бұрын
insha'Allah Allah ne zai karya Aminu a kano
@SHAMSUIDRIS-kd5ot
@SHAMSUIDRIS-kd5ot 3 күн бұрын
People fisbe offon you
LABARINA SEASON 9 EPISODE 9
1:15:36
Saira Movies
Рет қаралды 115 М.
World’s Deadliest Obstacle Course!
28:25
MrBeast
Рет қаралды 135 МЛН
ИРИНА КАЙРАТОВНА - АЙДАХАР (БЕКА) [MV]
02:51
ГОСТ ENTERTAINMENT
Рет қаралды 5 МЛН
I CAN’T BELIEVE I LOST 😱
00:46
Topper Guild
Рет қаралды 53 МЛН
God Is Not A Christian _ Shocking Revelation From Plo Lumumba
47:46
AFRICA OBSERVERS
Рет қаралды 413 М.
BAYAN TA MUTU EPISODE 12
39:23
Zinariya Hausa TV
Рет қаралды 7 М.
Menene Abinda  ya faru da wannan matar A bauchi? yaudara ko hauka?
11:27
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 16 М.
World’s Deadliest Obstacle Course!
28:25
MrBeast
Рет қаралды 135 МЛН