Aisha Humaira Tayiwa Adam A Zango Martani Akan Abinda Yafito Yafada Akan Maigidanta Rarara Wanka

  Рет қаралды 94,590

ASUNMO

ASUNMO

Ай бұрын

Пікірлер: 146
@mmnalameen232
@mmnalameen232 Ай бұрын
Gaskiya kuji tsoron Allah kamata yayi tunda kundaukeshe tare ake tafiyar sai kuzauna da shi kui lissafi domin gudun zargi sai kukai gaban kanku
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 Ай бұрын
fadamusu dei tanawani binbayan maigidanta
@AbassNakowa
@AbassNakowa Ай бұрын
Allah sarki waiy baaba talaka ba abinci ba ya koshi Har adora bawasu kudin kasa suna lalatawa Allah ya Isa bazoum mufa yan kasa bamuyafe ba Allah ya Isa wallah
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 Ай бұрын
Wlhy..seidei Allah yakeuta
@user-xr8ih5tx3k
@user-xr8ih5tx3k Ай бұрын
Alha yassn gaskiya
@ramatoulahmohamedsani8536
@ramatoulahmohamedsani8536 Ай бұрын
Salam!! Gaskiya yar uwa ban yarda da wannan maganar ba! Lokacin campagne din bazoum ko maragaicin mawaki yafi karkin million goma ballantana baban mawaki rara, a dai kara duba zancen nan
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 Ай бұрын
Ko a Maradi rarara yayi wasa kuɗin da ya samu basu da kaɗan
@zaratalba1162
@zaratalba1162 Ай бұрын
Gaskiya ko maigidana yace kariya sukeyi yafi miliyon goma suna iya samun miliyon dari ukuma ba abun mamakibane
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 Ай бұрын
Wlh fa Allah yaisanwa rarara Dama bakisan shíba shiyasa da ba a faraba rara sha Kurumin ka in kana da Kd da daukaka zakaga Yan Jin haushi da Keshi Kasaba wanna hakurin Cigaba dahakuri insha Allah in sha Allah gaba gabane Har aBada ❤
@AbassNakowa
@AbassNakowa Ай бұрын
Allah sarki waiy baaba talaka ba abinci ba ya koshi Har adora bawasu kudin kasa suna lalatawa Allah ya Isa bazoum mufa yan kasa bamuyafe ba Allah ya Isa
@user-fn6vs6ug6j
@user-fn6vs6ug6j Ай бұрын
Wallahi Kakai babar karuwa rara diyar jako
@user-ne5nl7kx5f
@user-ne5nl7kx5f Ай бұрын
pls me An fani zagi naka haba don Allah wanan kauyen shi ne.
@zaratalba1162
@zaratalba1162 Ай бұрын
Allah shi yasan gaskiya wannan abun mu bamusaniba zai iya yuwa maganannan naki gaskiya ko kariya
@IssaSani-jt5rg
@IssaSani-jt5rg Ай бұрын
Allah ya tsinewa menkarya indan kin isa kice Amin
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 Ай бұрын
Ameen
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 Ай бұрын
Amiin wlhy
@HambaliSanda-yo8lh
@HambaliSanda-yo8lh Ай бұрын
Aiha.houmera.hiraki.babou.gaskiya.karyace.karouwa.banza.@@@@@
@user-dd7rv5nd1l
@user-dd7rv5nd1l Ай бұрын
Humm mazina ciya ka wai zan go yafiku gaskiya
@AbuamirIsah
@AbuamirIsah Ай бұрын
Kudena irin wannan magarfa kazafinefa ko ka tabbatar wlh kayi kuskure
@AUWALUADAMU-hz7cb
@AUWALUADAMU-hz7cb Ай бұрын
Kada Allah kirufemawamutanebaki shegiya yarwahala makaryachi mesonkanta kinzokina yanyanye wawuyakawai
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 Ай бұрын
Fadamata kam
@MabaroukaKanta-gx5eu
@MabaroukaKanta-gx5eu Ай бұрын
Zango yafiku gaskiya. Kuji storon Allah
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 Ай бұрын
wlhy fadamusu gsky
@abubakarahmad5661
@abubakarahmad5661 Ай бұрын
Wannan yarinyar kinfiya zakewa wai akanki akafarayin jaruma jarumai nawa akayi wanda suka shude kiyi aure shine mafita wlh karki kuskura kibari kimutu ahaka allah sa mudace
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 Ай бұрын
Yakamata Aicha Humaira kurinka kiyaye wa Akan Abinda bakai Aciki
@YaqubUgg
@YaqubUgg 21 күн бұрын
❤❤❤
@mdztv2304
@mdztv2304 Ай бұрын
😂😂😂😂😂 wannan labarine mai dogon zango? Kuma yaushe za a Sakin sa
@KabeerAmeenu
@KabeerAmeenu Ай бұрын
Hmmmmmm wlh lahira akwai hizabi kudin bayan Allah zakuyi bayani wlh😢
@Hamid.mHamid.m-un6ju
@Hamid.mHamid.m-un6ju Ай бұрын
Sakariya wawuya kazama da kace zagi tarbiyatace dana kutu tunamiki shi
@sulemanmusa3447
@sulemanmusa3447 Ай бұрын
Karya kikeyi matsiyaciya
@user-fn6vs6ug6j
@user-fn6vs6ug6j Ай бұрын
Suda mahamadou issifou
@MabaroukaKanta-gx5eu
@MabaroukaKanta-gx5eu Ай бұрын
Karyane Neman kude kukeyi sak
@bilkisusani7035
@bilkisusani7035 Ай бұрын
Allah ya isa
@tanimouabdoulkader5884
@tanimouabdoulkader5884 27 күн бұрын
Aslm alkm wanen gida mai albarka amin 🙏🇳🇪 wlh ke Fatima ke zahila ce dole ne ke sai an fadamiki ko a godamiki a binda à ka bada 🤭
@am-yk2eg
@am-yk2eg Ай бұрын
Shegiya a. h.
@MahamaduAbuzaidi
@MahamaduAbuzaidi Ай бұрын
Assalamu alaikum to yazamugane cewa wannan video iyasune kudinda akka bada yanayin bidiyo babu kowa ke kadai ce a cikin wannan video
@user-uq9kk6gt4z
@user-uq9kk6gt4z Ай бұрын
Abokina maganar taka gaskiya ne chiru haka ❤❤❤❤❤❤
@Saif176.
@Saif176. Ай бұрын
Maganar karya ce wannan
@hassanmuhammad1659
@hassanmuhammad1659 Ай бұрын
Karki sa kanki abinda zaizama abin tonon asiri
@Shamsuyusuf1
@Shamsuyusuf1 Ай бұрын
😂😂😂😂 karyar banza kawai
@Ibrahimaat
@Ibrahimaat Ай бұрын
Accommodation da Abinci ahankalce Dole Zaizama Gomnatice Tadau nauyi Musamman duba gacewa Inviting dinku akayi🤔
@user-ml4kz6cf1p
@user-ml4kz6cf1p 28 күн бұрын
GASKIYA NE
@Real_Alaramma
@Real_Alaramma Ай бұрын
See you,wai "mun kwana biyar haka" xaki iya fadawa ALLAH haka? Cewa kinbi qato har nijar kun kwana 5? ALLAH ya yafe mana baki daya.
@GarbaGarba-jd5nz
@GarbaGarba-jd5nz Ай бұрын
Karyyakike
@BashireMahaman
@BashireMahaman Ай бұрын
Yayi daidai da aka tunbukeshi azalimi
@dawimohamed7512
@dawimohamed7512 Ай бұрын
Aïcha kadaki rainamuna wayo a zango gaskiya yafada
@ahmedrufai4775
@ahmedrufai4775 Ай бұрын
Me yakai kisa baki a magan su.
@user-ur1pt7yd1o
@user-ur1pt7yd1o Ай бұрын
Giyran baya ga wallèe nee yafi 200.000.000 abar zantchi deey
@DAGAYANADAIDAITATV
@DAGAYANADAIDAITATV Ай бұрын
Yes
@khalilabdullahi3545
@khalilabdullahi3545 Ай бұрын
Makarya ciya
@UsainiAmadirunka
@UsainiAmadirunka Ай бұрын
Yara Zina yar asara haihuwar rariya auren ne ya Dace dake.kuma kudin ubanki ne
@DanissaissaDanissaissa
@DanissaissaDanissaissa Ай бұрын
Karyaki wlh doukako azalomai na to Wana ayaki kiyi da akabako Kodi
@muctarmuhammad4879
@muctarmuhammad4879 Ай бұрын
Ki gayi gaskiya ba dan kahutu rara ya na mai gidan Ki ba
@Khadijasarakitv
@Khadijasarakitv Ай бұрын
Gaskiyane haka akeso
@RabiuJadi-mc7wl
@RabiuJadi-mc7wl Ай бұрын
Barkaki dawarahaka dafatann kinwoini
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 Ай бұрын
Wonan sabuwar vidéo ce kika dauka makaryaciya mahaudaraciya Azaluma kije kiyi Armé tunkafin lokacin kin yakure
@tangoSaddam
@tangoSaddam Ай бұрын
Kije kiyi aouré
@HambaliSanda-yo8lh
@HambaliSanda-yo8lh Ай бұрын
Aiha.humera.karouwa.banza
@ousmanabarke941
@ousmanabarke941 Ай бұрын
Hum zalumci karara
@abdusanusiumar6635
@abdusanusiumar6635 Ай бұрын
❤❤❤❤❤
@user-vu6qg7yu5n
@user-vu6qg7yu5n Ай бұрын
Allah dai baya barci
@gwkhsksk4558
@gwkhsksk4558 Ай бұрын
Que dieu te protège et dieu te protège ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@user-py1hh1wo3p
@user-py1hh1wo3p Ай бұрын
Karya sukeyi kudin mu akabaku Allah ya,isa kusinmu
@NafeesaMB-fh3yp
@NafeesaMB-fh3yp Ай бұрын
Gashinan alhaki ya kamasu,,ace neman zabe se an hada da irin wadannan mutanan ai beyi ba ba ,,da Niger basa haka kwaykwayon nigeria sukayi, amma Allah ai ya dubeku ya cire muku duk wannan ashararancin naga yanzu kome zakuyi Allah kukesawa ,sawkar qur'ani muke gani ana tayi ba wake waken banza ba ,,BARKAN KU ❤
@tukurbaguduambursa2545
@tukurbaguduambursa2545 Ай бұрын
Aishar Raran waka yaushe ne zanzo inkarbi tawa motar?
@MahamadouAbdoulKadri-tm3hy
@MahamadouAbdoulKadri-tm3hy Ай бұрын
KAROUWAN BANZA
@user-jm5pe4pv1x
@user-jm5pe4pv1x Ай бұрын
احبك ي عائشة
@MatiMahaman-cz5gs
@MatiMahaman-cz5gs Ай бұрын
Allah ne masani
@saintoboyofficiel8169
@saintoboyofficiel8169 Ай бұрын
Ahakama kudin mune kudin kasane 😢 daku da bazoum kin duka Allah ya isa
@ikramanaliyujega8845
@ikramanaliyujega8845 Ай бұрын
Kai wlh rara mugune mu sheda ne😮
@nikkybberry5604
@nikkybberry5604 Ай бұрын
baza kawa
@user-im4zn3mq5v
@user-im4zn3mq5v Ай бұрын
Allah ne yassan indagas kiyatake Aisha
@AboubacarSidik-xm8sd
@AboubacarSidik-xm8sd Ай бұрын
Allah ya Issa kuda bazoum Duk zalunmaine kudi kasa ne ba nashi bane ya baku
@user-cl1fo5yg4h
@user-cl1fo5yg4h Ай бұрын
Zango yafi karfiki da rarara parayi banza
@user-ye6gq9um2b
@user-ye6gq9um2b Ай бұрын
سلام عليكم ورحمة الله
@user-cl1fo5yg4h
@user-cl1fo5yg4h Ай бұрын
Makaryaci ya banza bazamu taba yarda
@aymentertainmentmubi452
@aymentertainmentmubi452 Ай бұрын
Gaskiya ke kyakyawace Amma ba Kya burgyeni
@AbdullahiSaidu-td4sl
@AbdullahiSaidu-td4sl Ай бұрын
Karyar banxa
@abdulmuminibrahim6801
@abdulmuminibrahim6801 Ай бұрын
da kenan amma yanzu ai kunyar ta kare Hajia
@AbdousalamIdi
@AbdousalamIdi Ай бұрын
Karyace wannan maganar
@mdztv2304
@mdztv2304 Ай бұрын
Madallah qoqi a Gai da gizo
@user-bk6fc7sg9l
@user-bk6fc7sg9l 29 күн бұрын
Muna yumiki alkounutun kanki
@user-fn6vs6ug6j
@user-fn6vs6ug6j Ай бұрын
Da malika
@hassandangani7287
@hassandangani7287 Ай бұрын
Kidama bazakifada gaskiyaba yarkuri kidage ki auri kafinguriyakurimaki
@Khadijasarakitv
@Khadijasarakitv Ай бұрын
Wayyo kaji kudi fa 😢😢😢😢😢
@ibrahimnigeribrahimniger5680
@ibrahimnigeribrahimniger5680 Ай бұрын
❤❤❤❤❤👍👍👍👍🇱🇾🇱🇾🇱🇾
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Ай бұрын
Fasikai kawai....
@younoussoumar8465
@younoussoumar8465 Ай бұрын
❤❤
@AishaLawal-ss5fj
@AishaLawal-ss5fj 15 күн бұрын
Takwara kinyi ba hassada
@user-nm6os6wt5g
@user-nm6os6wt5g Ай бұрын
da katon hancinki mara kunya wato anbata kwartonki
@user-ii9mq6kf2s
@user-ii9mq6kf2s Ай бұрын
Kariya kikeyi kina kare rarane wanan zuwanku kukadai
@user-fn6vs6ug6j
@user-fn6vs6ug6j Ай бұрын
Bazum ayanke dan banza
@BilkisuMusa-jd9ep
@BilkisuMusa-jd9ep Ай бұрын
Karya kikeyi gaskiya ya zaku Kashe 7mllion kuma abaku 10m wannan maganar babu yarda aciki
@yunusaaminu9767
@yunusaaminu9767 Ай бұрын
Wannan shi ne dattaku da kuma adalci ko a kankin kanka ne. Kin cancanci yabo. Allah ya yi albarka.
@user-nd5kx6is8r
@user-nd5kx6is8r Ай бұрын
❤❤❤❤❤ ok
@buharibinabubakarabubakar6527
@buharibinabubakarabubakar6527 Ай бұрын
Maganar ki karyane
@ousmanabarke941
@ousmanabarke941 Ай бұрын
Wlh wlh kiji tsoron Allah
@tangoSaddam
@tangoSaddam Ай бұрын
Je kiti aoure
@hassanhassio1290
@hassanhassio1290 Ай бұрын
Gaskiya ni akaran kaina na gamsu da duk bayananki Allahu A'alamu
@hassandangani7287
@hassandangani7287 Ай бұрын
Karyakikiyi
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 Ай бұрын
Aisha kin Fadi gaskiya Dama akace rigar kaya
@cheezotv5502
@cheezotv5502 Ай бұрын
Maqaryaciyan banza
@laoualimoussa6308
@laoualimoussa6308 Ай бұрын
Kariua kike aicha humaira kokudin da akawasa muku yafi Haka Allah ya sakamuna duka wada yacucemu kowaye bamu yafe muchiba
@isahaliyu8729
@isahaliyu8729 Ай бұрын
Kin iya magana
@cheezotv5502
@cheezotv5502 Ай бұрын
Ruwan daya dake ka ai shine ruwa, tunda Rarara ya miki kyautar mota dole ki kareshi
@auwalhaliyu9884
@auwalhaliyu9884 Ай бұрын
wllh kuwa muna fika yar wahala
@AbdousamadouAdam-zq7pv
@AbdousamadouAdam-zq7pv Ай бұрын
Dan Allah kibar hiral karya mo bayanane
@IssakaDaouda-fj3uk
@IssakaDaouda-fj3uk Ай бұрын
Harakar mazathé wannan
@mudassirabdullahi8943
@mudassirabdullahi8943 28 күн бұрын
pls kina wani surutun banxa mikikasani akan hausa film da mawakansu tunkamun kifara saka wando adam a zango yake a cikin hausa film tun kamun rarara ya san wani abu kanywood Adam a zango yake bauta mata yasan matsalolin mutanann cikinta and saboda shi ubane awajanki a industry pls Dan Allah idan yana bayani akan yaro rarara Dan Allah Pls ur own is watching Kuma Adam a xango Kisani saida ya taka rawa tsawon shekaru a industry anajin labarin adamu usha kuma shine kadai jarumin da yataka rawar da tayiwa kowane dan Film wahala takawa idan kuma kana jada baiwar Da Allah yabawa adamu usha saimugani shikadaine jaruminda kowane rawa kabashi xai iyamaka bakin yanda xai nisha dantas misali kida rawa waka daukar nauyi film director NE yakan bada labari da tsarawa shine jaruminda ya ja zaranshi tundaga dusashewar so baba chiroki Da hauwa Alli dodo(r.i.p) xuwan su oga Ali nuhu, musbahu Ahmed, sani mai iska daga lokacin da ahmed s nuhu(r.i.p) yafara lokacin yake taka rawa da adamu a xango bayan mutuwar s nuhu a duk industry babu sabon jarumi wanda yakai adamu farinjini akeson aganshi yafito a jarumi komi adamu yayi excellent pls mufadi gaskiya kuma har gobe adamu jarumine kuma director NE and shikadaine ke takarawar Da a kafff industry babu jaruminda ke iya takata Allah yabashi kowane abu aksoyayi fine kida rawa koyar da yan wasan produced wlh bama hasada taimako kuma adamu ogane idan yara bakusaniba a tambayi irinsu sinana damusa west dorayi tahir I tahir dijangala indomie khadijan saima nura m sharif nagudu hiyana nafisa washa eyc
@IssakaDaouda-fj3uk
@IssakaDaouda-fj3uk Ай бұрын
Ce fau vous tous plus de 40 personnes ces 10 millions bazoum va vous donner 😂😂
@zaratalba1162
@zaratalba1162 Ай бұрын
To inhakane me su Kadai basujeba suje suci kasuwa da fuskanshi kuma su zalunceshi are kaneewood dinsu kaf ba ayi kamar zangoba kuma baza atabayin kamar zangoba angama akanshi babu agaba babu abaya sai shi kadai
@Abdullah-bq6ix
@Abdullah-bq6ix Ай бұрын
Wlh bantaba sanin ke wawuyace ana zancen kappe ke kina zancen ziyara
@aishamuhammadbala5190
@aishamuhammadbala5190 Ай бұрын
Kanku akeji 🙄
@OuseyniSoumana-vs8bz
@OuseyniSoumana-vs8bz Ай бұрын
Tu es fou je t'aime toi beaucoup mais cette vidéo que tu as fait ça fait très mal pour et encore tu parles quelque-chose de plus 10 000 000fcfa il faut toujours réfléchir vraiment c qu'on n'a vu dans t'a surface c pas ca dans ton qu'air ❤
@KadadeKadade-ed8gd
@KadadeKadade-ed8gd Ай бұрын
Kinshigamma rarara ne kaway banza
@GumsuMohammed
@GumsuMohammed Ай бұрын
Ubangiji Allah Yakareki Ayshatul Humaira Yata Ameen
@hadjaratouamadou1060
@hadjaratouamadou1060 Ай бұрын
Allah ya issa
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 8
1:11:06
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 149 М.
Black Magic 🪄 by Petkit Pura Max #cat #cats
00:38
Sonyakisa8 TT
Рет қаралды 15 МЛН
Заметили?
00:11
Double Bubble
Рет қаралды 1,3 МЛН
ELE QUEBROU A TAÇA DE FUTEBOL
00:45
Matheus Kriwat
Рет қаралды 20 МЛН
it takes two to tango 💃🏻🕺🏻
00:18
Zach King
Рет қаралды 29 МЛН
P.654: JARUMI DAUSHE YA GAYAWA ADAM A ZANGO MATAKIN DA YA KAMATA YA SAUKA
29:59
FAHAD MAI TATA NEWS UPDATE
Рет қаралды 42 М.
Martanin Ali Jita kan Maganar Adam Zango  na cewa ya taimake su
2:46
Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale (Official Music Video)
6:38
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 716 М.
Momee Gombe Tare da Murja Yar TikTok On set😂🤣😂
2:17
MARTANIN ADAM A. ZANGO ZUWA GA TIJJANI ASASE
14:46
Adam A. Zango Official
Рет қаралды 106 М.
Allah Dai Yaja Da Ran Wannan Sarki 👍
6:08
Sarkin Waka
Рет қаралды 73 М.
Shawarata ga Adam A Zango - Rarara
5:04
DCL Hausa
Рет қаралды 107 М.
Funny kid and Dad #shorts #funny #viral #comedy #youtubeshorts
0:15
mountainlion5
Рет қаралды 29 МЛН
Before vs After: Choo Choo?
0:17
Horror Skunx 2
Рет қаралды 15 МЛН
Сделали ам ам
0:11
ROFL
Рет қаралды 6 МЛН
Самый Лучший Старший Брат 😍
0:38
ДоброShorts
Рет қаралды 9 МЛН
Азат - ол менің бизснесім  І АСАУ І 6 серия
28:42