Good job Al Amin. Ai hadda makada Su A Bawa Rijau sun biyawa kaman irinsu Alhaji Na Rayau da dai sauran su.
@BABANGIDAHADEJIALAWANАй бұрын
Allah ya taimaki Bagobiri. Ya kamata a bashi babbar kyauta ta kasa saboda fadin gaskiya.
@alameensokototv496Ай бұрын
Kwarai
@abdullahiisah96Ай бұрын
Al ameen lallai ka iya aiki da yam mazan jiya. Munajin dadin yadda kake tambayoyin ka. Kuma zanso in kana Abuja inzo mu hadu dakai in babu damuwa.
@user-np8vd6jy9iАй бұрын
Abdullahi Maikano Rijau, Ina jin Dadi yadda ake ambaton Manyan mu na Rijau, Alhaji Bawa Rijau, Alhaji Shamaki Dan Malle, Alhaji Musa Gako, Alhaji Jibo. Da sauran su, Allah ya jikan su, duk sun Riga mu gidan Gaskiya.