No video

Chanji Leka Gidan Kowa Tare da Dr. Usman Bugaje, inda ya bayyana dalilin rabuwar sa da Buhari.

  Рет қаралды 19,285

Farinwata TV

Farinwata TV

Күн бұрын

Пікірлер: 17
@musamuhammad5652
@musamuhammad5652 Жыл бұрын
Gaskiya Aji tsoron Allah
@sulaimanahmad6177
@sulaimanahmad6177 4 жыл бұрын
Yaa Allaah ka taimake mu yaa Hayyu yaa Qayyum🌹
@kabirumaulana3454
@kabirumaulana3454 3 жыл бұрын
Allah ya canza mana masu tausayi
@MLumar
@MLumar 4 жыл бұрын
To matasa, da fatan duk munji kalubalen dake gaban mu. Mu hadu kuma mu had a kai wajen neman hanyoyin gyara lamuran da suka yiwa kasar mu turke ta kasa cigaba, ya hana ingancin rayuwa. Allah ya bamu shuwagabanni na gari ya taimake mu. Amin
@kamaluabubakarbabangida8484
@kamaluabubakarbabangida8484 3 жыл бұрын
Gaskiya ne muna godiya sosai
@user-cj8ut9jg3p
@user-cj8ut9jg3p 4 жыл бұрын
Wallahi zanceka gaskiyane, Allah yabiyaka dagida aljinna fardawsi ameen, Allah yakawo mana mafita Ameeeeeen
@usamaaminu5001
@usamaaminu5001 4 жыл бұрын
Allah yayimana maganin azalumai An shigo arewa anraba kanmu An Debi jahilli mashaya jini anbasu mulkinmu ana amfani dasu ana kashemu ana kwashe dukiyarmu Kullum mu yan arewa mu ake kashewa, Amma munyi shiru mungazayin komai!!! Dayawa hausawa basusan insaniya ba, basusan maye rai ba !! , saboda haka turawa suka tsara, su mai damu jahilai bamusan komaiba Sai tukunyar gidanmu, da ajihinmu, domin susamu damar yin satar dukiyarmu yada suke so. Gamu da rashin masu kishin kasa. Da anga kana da ilimi ko kishin kasa Sai a dankwafar dakai Don Kada Kai tasiri. Allah shi kyauta
@abusarag3149
@abusarag3149 Жыл бұрын
😭😭😭
@FarinwataTV
@FarinwataTV Жыл бұрын
don Allah kuyi subscribing zuwa sabuwar channel dinmu domin ci gaba da samun damar kallon shirye-shiryen mu: kzfaq.info/love/0oCrfmW4fMFC87XCABxU1A
@muhammadlabbo1496
@muhammadlabbo1496 3 жыл бұрын
wlh gaskiya kake fadi
@WNPplus
@WNPplus 4 жыл бұрын
President Obama ya canja general nashi dake yaki a Afghanistan, zancene wani yace baa cangi acikin yaki. Baisan meyakeyiba kokuma yasamu tabin kwakwanwa. Wanne irin shugabane zai zauna ana kashe mutanensa a duk stahon lokacin mulkinsa. Allah ya iyamana
@usamaaminu5001
@usamaaminu5001 4 жыл бұрын
Hukuma Indai bata Allah bane, to Baza a taba ganin daidai ba. Nigeria bata da Nan gaba. Don ba a ginata Akan hakaba
@Grizzlyx9
@Grizzlyx9 4 жыл бұрын
shege buhari
@damjiadamuabare1832
@damjiadamuabare1832 4 жыл бұрын
Dr bugaje dashi akayi zaben buhari 2015 amma yana cewa ba zabe akayi ba, abunda ke damunsa don baa bashi abunda yakeso ba.
@alhajiyahaya8562
@alhajiyahaya8562 4 жыл бұрын
Shiyasa naga bugaje hadda kwalta da wuta da ruwa duk kun gyarata
@mudasirualiyu9166
@mudasirualiyu9166 3 жыл бұрын
Ya Allah ka ceto kasata Nigeria Albarkar annabi muhammad
@nurahawa8413
@nurahawa8413 3 жыл бұрын
An bashi ambassador Amma yayi rejected kayi bin chike kafin kayi magana
CHINNAKA 24 AUG 2024
53:49
Farinwata TV
Рет қаралды 2,5 М.
Elder Statesman Usman Bugaje Reviews Tinubu’s One Year In Office
42:17
Channels Television
Рет қаралды 98 М.
UNO!
00:18
БРУНО
Рет қаралды 5 МЛН
Parenting hacks and gadgets against mosquitoes 🦟👶
00:21
Let's GLOW!
Рет қаралды 13 МЛН
Underwater Challenge 😱
00:37
Topper Guild
Рет қаралды 20 МЛН
Matching Picture Challenge with Alfredo Larin's family! 👍
00:37
BigSchool
Рет қаралды 25 МЛН
IDON MIKIYA 22 AUG 2024
41:27
Farinwata TV
Рет қаралды 2,4 М.
Chanji leka Gidan Kowa  25 Sept. 2023
52:04
Farinwata TV
Рет қаралды 4,8 М.
CANJI LEKA GIDAN KOWA  Hajiya SEN Naja’atu Mohammed
56:03
Farinwata TV
Рет қаралды 23 М.
LABARINA SEASON 10 EPISODE 4
1:08:54
Saira Movies
Рет қаралды 702 М.
ABATTOIR SEASON 5 || EPISODE ELEVEN
1:05:32
Damilola Mike-Bamiloye
Рет қаралды 286 М.
The Destruction of Madinah and The Greater Israel | Ustadh Wahaj Tarin
51:59
OnePath Network
Рет қаралды 1,2 МЛН
MADAFUN IKO 23 AUG 2024
59:44
Farinwata TV
Рет қаралды 2,4 М.
Chanji Leka Gidan Kowa  Hajiya Naja’atu Muhammad 21 12 2021
49:19
Farinwata TV
Рет қаралды 87 М.
Why UK 🇬🇧 is going Bankrupt? : Detailed Economic Case Study
20:37
Think School
Рет қаралды 1,5 МЛН
UNO!
00:18
БРУНО
Рет қаралды 5 МЛН