Harbe harbe a fadar sarkin kano inji legit, cin karo tsakanin kotun jiha da ta tarayya kan sarki

  Рет қаралды 28,056

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Ай бұрын

Пікірлер: 47
@thissfaybo
@thissfaybo 28 күн бұрын
yanzu dai an hada wannan wasan dan hankalin talaka ya kauce daka kan abunda ke faruwa a doron kasa Allah ya sakawa talaka
@ericbilly5456
@ericbilly5456 28 күн бұрын
allah kar yabasu sa a ga aminu ado bayaro allah yadagashi sama gamakiyansa amin summah amin ❤❤❤❤
@Ab-zw7iq
@Ab-zw7iq 28 күн бұрын
Sun ki yin zanga-zanga akan tsadar rayuwa, amma suna ɓatawa kansu lokaci a abu mara mahimmanci
@omarsulaimanbello1378
@omarsulaimanbello1378 27 күн бұрын
Gayamusudai wahalallu
@abdulazeezibrahim1801
@abdulazeezibrahim1801 28 күн бұрын
Allah ya karamaka albarka ya biya ka da gidan aljannah, for always standing for truth and justice
@abooraihaan1049
@abooraihaan1049 28 күн бұрын
Tofa Mallam! Da alama kana tareda gejiya!!!! Da kadakata har lokajin zaka futa!! Kanata hamma cikin bada labarin!!! Allah yafidda gajiya.
@user-qt3pl1cj7q
@user-qt3pl1cj7q 28 күн бұрын
Wato Abba hikima din nan da alamun aikin allah yasa masa Al barka gasky kawai yake fada baya taking side
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 28 күн бұрын
sosai kuwa, ni. kaina shi yasa nake son yaron nan magana ta gaskiya yana fifita gaskiya akan komai.
@ABURAIHANGKURA
@ABURAIHANGKURA 28 күн бұрын
Allah ya saka mana Ana wasa da hankulan talakawa muma bamusan ÿancin kanmu ba
@user-os8rg8yt4s
@user-os8rg8yt4s 27 күн бұрын
Allah yataimaki sunusi lamido
@user-mt4le4wf8b
@user-mt4le4wf8b 28 күн бұрын
Wawaye jakuna jashilai Anatakashe yan uwanka A zamfar da kastina da sokoto sarakuna basacewa komi kuzokuna zangaza Akasu inaruwanku me suke stinanamuku. Jakuna kawawi
@abdulazizalhassan1725
@abdulazizalhassan1725 28 күн бұрын
Lallae ga duk wanda yake da tunane mae kyau da hangen nesa yakamata yayi duba ixuwa ga mahngar abba hikima fage domin maslahar al'umma
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 28 күн бұрын
Jazaka-Allah khairan Sheikh Abu-Aisha. Wato wannan abin baiyiba wallahi. Allah Ya kawo muna zaman lafiya a Kano.
@user-os8rg8yt4s
@user-os8rg8yt4s 27 күн бұрын
Dukkansu basudamu darayuwar talakan anata kashe mutane sarakuna sunyi shiru sai sonmulki.
@user-os8rg8yt4s
@user-os8rg8yt4s 27 күн бұрын
Wannan raayinka kenan
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 28 күн бұрын
Bamu da malamai ba mu da dottabai sai Yan siyasa don Allah ku duba matannan abinda sukafada yakamata ace malamai da dottabai suzasu fada malamai aminụ yazauna in aka bar sanusi tsige sarakuna zaidawo kowani gomna yatsige sarkinsa Amma in aka gera aminụ yazauna to abin bazai yaduba mata Sufi dottabai da malamaiSuma sun San haka shine dai dai Amma son zuciya bazaisu iya fadan hakaba Amma Allah ya isa tsakaninmu damalamam mụ hakkinmu nawuyanku wayyo Allah ina su Albani dasu Jafar madu shinfida gaskiya K'oman dacinta Allah kabasuị aljannah
@usmanAuta-zv6gd
@usmanAuta-zv6gd 28 күн бұрын
Banzaye Duk Wahalar Da Muke Sha Da Yunwa Da Man Akwai Ku Agari Kuduba Kuga Dan Allah Sarautar Akewa Wanan Zanga Zangar Mata Da Maza Baqiqqirin Dasu Gaskiya Nigeria Baza Mucigababa Har Sai Mutanen Wanan Qarnin Sun Mutu Sbd Basa Jin Abunda Ke Musu Jiwo.Sai Wanda Basuda Hasafi Aciki😮😮😮
@IbnMansour-wm7ke
@IbnMansour-wm7ke 28 күн бұрын
Assalamu alaikum barkamu da Yau dan Allah wai mi sarki ado yayi ake so a cire shi
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 28 күн бұрын
waklahi siyasa ce kawai, be aikata komai ba.
@IbnMansour-wm7ke
@IbnMansour-wm7ke 28 күн бұрын
@@abuaishaalfurqan to a gaskia zaluntar shi tin da yafi cancantar sarautar
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 28 күн бұрын
A​@@abuaishaalfurqanabu Aisha kadena taking side gabaki dayansu jini dayane kuma da kayi shiru yafima,Allah dai yakawomana zaman lfy
@SANIABUBAKAR-zn4zt
@SANIABUBAKAR-zn4zt 28 күн бұрын
Allah yataimaki Sarki ya qarawa Sarki lfy
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 28 күн бұрын
wlh nifa na fara gajiya da wasa da hankalin da ake damu gaskiya kowa ya koma ya cigaba da aikin sa mubar magana akan masarauta suje susa santa kansu mudai mun gaji
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 28 күн бұрын
Abu A'isha ka ji tsoron Allah. Yadda ka ke ta ƙoƙarin ka cusa raayinka a kan aikin da ka sa kanka na jarida zai shafi amanna da gaskiyar da mutane suka sanka da ita. Ba wata fadar Sarki sama da wadda Alhaji Aminu Ado Bayero ya fita kuma Muhammad Sanusi ya shiga. Tun da ya fita ya fita ke nan kamar yadda shi ma Sanusi a wancan karon da ya fita bai kafa wata fada da sunan Sarki ba. Ka ji tsoron Allah! Ka ji tsoron Allah!! Ka ji tsoron Allah!!!
@malan_abduabubakar-ibrahim7438
@malan_abduabubakar-ibrahim7438 28 күн бұрын
Ai abu aisha dan gandujiya shida kansa yafada a lokacin zabe shiyasa yake biyewa yan apc aini nadade da ganoshi tunda yadauki bangare daya
@Idreez2
@Idreez2 28 күн бұрын
​@@malan_abduabubakar-ibrahim7438 Dama aishi bayasan Abba, balle sunusi tayaya zaizo ace Dan tijjaniya ya zama sarkin Kano, Kuma wai aikin jarida yake qoqarin Yi, dama kawai fitowa yayi Fili yace shi Dan APC ne Kuma su yake karewa kaman kowane me page, Amma yayita boyewa bayan waishi Yana tsakayia
@user-wd8og3bq6k
@user-wd8og3bq6k 28 күн бұрын
Allah yakau zamanlafiya a masarautar kano
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 28 күн бұрын
amin
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz 28 күн бұрын
Allah ya kawomuku sawqi kanawa 😭😭🇳🇪👈
@saboidris161
@saboidris161 28 күн бұрын
Makaryaci karya kake
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 28 күн бұрын
Ya kamata malami su jan hankalin al-ummar musulmi, babu zanga-zanga a musulunchi. Tunda ance ana kotu, to kamata yayi da bari aji matsayar kotu. Kuma hakkin cire ko daura sarki hurumine na gwamnatin jaha.
@muhsinbala7009
@muhsinbala7009 28 күн бұрын
Allah Yai mana maganin makirai
@user-dt9fw4qk2q
@user-dt9fw4qk2q 28 күн бұрын
Su lauwali abin NEMA yasamu to ta Allah bata kaba Yan wahala
@ksaksa7153
@ksaksa7153 28 күн бұрын
Hi😮😮😮😮
@a.hanssah5545
@a.hanssah5545 28 күн бұрын
كم كنت احترم هذه الإمارة، الى ان علمت انها تحت نفوذ الوالى. حين تدر الأمير سنوسي، والأن أجد ان الأمير سنوسي لم تحترم نفسه بقبول إعادته بعد ترده. لو كنت مكانه ماقبلت العودة ابدا. ثم ان هذين الاميرين من هذات العايلة، فكيف يسمحان للولاة العبث بهما.
@belitv248
@belitv248 28 күн бұрын
Naku kenan suma masoyan sunusi insuka fito zaku sha mamaki
@NassirAli-dc1st
@NassirAli-dc1st 28 күн бұрын
Wai dan allah minene amfanin sarki ? Baza'a iya zama babu sarki bane ?
@ABURAIHANGKURA
@ABURAIHANGKURA 28 күн бұрын
​@NassirA banga Amfaninsu ba ba abunda suke tsinana ma Alumma li-dc1st
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz 28 күн бұрын
ABU A'ISHA. WANNAN RA'AYIN NA KA ZAI SHAFI HARKOKIN KA. KOWA YASAN WANENE BAKA SO
@garbaabdullahiidris6613
@garbaabdullahiidris6613 28 күн бұрын
Allah yasa dai kowacce ta samu kudin sallama sukai duba daya. 🤣🤣🤣🤣🤣
@almahdialmahdi5545
@almahdialmahdi5545 28 күн бұрын
انخراط العلماء والمشايخ والسلاطين في السياسة قد يؤدي إلى الفتن والمشاكل والحروب والقتال ما لايحمد عواقبه والله المستعان/نيامي عاصمة النيجر
@hbaouna
@hbaouna 28 күн бұрын
Even though I am not a lawyer I studied law base on the words of aba hikima the federal government doesn’t have any authority over traditional kings appointments and removal. If the federal court doesn’t have jurisdiction over this matter so why did they get involved.
@alimouhamadou9832
@alimouhamadou9832 28 күн бұрын
To bring back Zaman lafia,because the way you guys are doing is a pure injustice, and don't tell me is the same way ganduje do
@alimouhamadou9832
@alimouhamadou9832 28 күн бұрын
Your selfish sarki is too much kamkamba rawanka is me is me all the time
@abdurrahmanmuhammad4123
@abdurrahmanmuhammad4123 28 күн бұрын
Wannan raayinkane Kuma kuskurene badolene yazama daidai da raayin kowaba Kuma raayinka ze iya shafar aikinka.
Дибала против вратаря Легенды
00:33
Mr. Oleynik
Рет қаралды 2,7 МЛН
3 wheeler new bike fitting
00:19
Ruhul Shorts
Рет қаралды 48 МЛН
Haha😂 Power💪 #trending #funny #viral #shorts
00:18
Reaction Station TV
Рет қаралды 13 МЛН
Tarihin Sarautar Kano, Masarauta da Sarakuna | Reaction
31:41
Jama’ar jahar kano Sunyi mubaya’a ga Sarkin kano Muhammad sanusi ii
4:34