Isra'ila tace Hamas sun kashe sojojin ta 28, videon harbo sojojin dake neman shiga gidan kasa.

  Рет қаралды 19,953

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Ай бұрын

Пікірлер: 53
@MalikHamidou-tk6wj
@MalikHamidou-tk6wj Ай бұрын
allhamdu lilla Allah mun gode ma 🤲🤲
@bellobzbello5Bellobzbello5
@bellobzbello5Bellobzbello5 Ай бұрын
Masha Allah Allah ya Kara taimakon Mujahidan hamas
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Ай бұрын
amin
@muzagayatv943
@muzagayatv943 Ай бұрын
Masha Allah
@MuhammadIserh
@MuhammadIserh Ай бұрын
Allah yabamu SAA Hamas ❤❤❤
@SaadouHarouna-ju9zl
@SaadouHarouna-ju9zl Ай бұрын
INa lillahi wanihlehi😢😢😢
@ilahabakar8899
@ilahabakar8899 Ай бұрын
Masha Allah 🙏🙏
@zakariaabdullahi
@zakariaabdullahi Ай бұрын
Masha Allah 28 da sukace hakikanin gaskiya sunfi Allah ya karawa hamas kwarin gwewa ameen
@inoussaassoumane5505
@inoussaassoumane5505 Ай бұрын
Amen summa amen
@wwee9847
@wwee9847 Ай бұрын
Mungode
@AsheerIsa
@AsheerIsa 17 күн бұрын
SAW)))
@Mardiyaabubakar1-zs6vp
@Mardiyaabubakar1-zs6vp Ай бұрын
Allah Sarki Wani Abin Say Gobi Ga Allah Ta Allah Ba Tasoba Da Ekon Allah Zamuga Kariy Wanso Insha Allah Ameeen Yahayyu Yaqayyumu 🤲🤲🙏🙏🇯🇴🇯🇴🇯🇴💞💞💞
@ZelanimuhammadTela-ss6hy
@ZelanimuhammadTela-ss6hy Ай бұрын
Allah ya Kara taimakon musulmi Ameen
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Ай бұрын
Wa'alaikum salam
@AssoumanaSalifou-vz7ho
@AssoumanaSalifou-vz7ho Ай бұрын
Macha'allah mon dieu merci
@ShamsiyaIsaSambo-vg6ik
@ShamsiyaIsaSambo-vg6ik Ай бұрын
Amen ya Allah
@yaumshamsudeen2686
@yaumshamsudeen2686 Ай бұрын
Sakarai kawai insha Allahu Allah sai yaga bayanshi.
@user-jz7uq7mm2n
@user-jz7uq7mm2n Ай бұрын
Allah ka zaunar da kasarmu da mutanen gazza lafiya Amin suma Amin
@Sayudiibrahim
@Sayudiibrahim Ай бұрын
Alhmdlh Masha Allah nagode da kayi bayanin akan dalilin masar na rufe rafah domin nadade Ina zarginsu da cutama musulmin rafah gaskiya naji dadi
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Ай бұрын
Gaskiya ne mutane na munanta musu zato amma a hakika taimakon hamas sukayi idan suka bude sai. anfi cimmusu kuma tuni zaman falasdinawa a gaza zai zama tarihi.
@user-rf8pc6uu4m
@user-rf8pc6uu4m Ай бұрын
ماشاءالله
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge Ай бұрын
الحمد لله والصلاه والسلام على رسول الله ،جزاكم الله خيرا
@456mohamme
@456mohamme Ай бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum mugode mallam
@mustaphamuhammed5434
@mustaphamuhammed5434 Ай бұрын
Masha Allah Allah yakarama taimakonsu
@user-df2px7qd6h
@user-df2px7qd6h Ай бұрын
Allah kasa karshen makiya addinin Allah ne yazokarshe sbd fiyyayyen halittah
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Ай бұрын
Sallallahu alaihi wasallama
@fatimaibrahim8881
@fatimaibrahim8881 Ай бұрын
Sunyimin dai dai. Allah qara nasara.
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Ай бұрын
Subahanahu wa ta'ala
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 Ай бұрын
Allah yakawo lokacin da manyan kasashenmu na musulmai zasu gane gaskiya da mahimmanchin hadin kai
@baharidanhajiya6234
@baharidanhajiya6234 Ай бұрын
Slm malam halbin farko mutun biyune akahalbe idan kulura daharbin allah yasakamuku da alkairi
@FernandezAmity
@FernandezAmity Ай бұрын
Slim Malam Duk wanna lefi gabadaya yarataya Akan hukomomi saudiyane don sune ayau insukaba ma Al Umar musulmai naduya izini zasu dauka take zasu Kare falasdinu
@IbrahimUsman-dz6sp
@IbrahimUsman-dz6sp Ай бұрын
Malam dan Allah miye akenufi da yan nazi thanks
@makkahlives4603
@makkahlives4603 Ай бұрын
Sojojij da suka kasha yahudawa
@user-sl8zn6th1m
@user-sl8zn6th1m Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger Ай бұрын
ما شاء الله 💞💘💞🇵🇸
@NasserIssa-dv8no
@NasserIssa-dv8no Ай бұрын
❤❤❤
@user-yu4bh8ok8e
@user-yu4bh8ok8e Ай бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤
@user-lr7jv5rz2z
@user-lr7jv5rz2z Ай бұрын
🇵🇸☝️
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Ай бұрын
Ina yaba ma akan labaran Gaza
@KabiruSurajo-qk2rh
@KabiruSurajo-qk2rh 26 күн бұрын
Slm don allah mlm kayi hakuri kasakani a guruf dinn
@IbrahimRabiu-sy1mj
@IbrahimRabiu-sy1mj Ай бұрын
Alhamdulilah Masha Allah Allah ya daukaka musilinci akan kafirci ya Kuma daukaka musilimai akan kafirai
@AlassanOusmane
@AlassanOusmane Ай бұрын
Aslm ykk
@user-xb5xd9gh1b
@user-xb5xd9gh1b Ай бұрын
@HarunaUmar-jl2yp
@HarunaUmar-jl2yp Ай бұрын
Salam don girman Allah wai daga fara yaqinnan izuwa yanzu total din sojojin yahudawa guda nawa aka kashe pls
@NassirAli-dc1st
@NassirAli-dc1st Ай бұрын
Allah ya tsinewa Israel 🇮🇱🇮🇱❌❌
@user-mh7xv4td7n
@user-mh7xv4td7n Ай бұрын
Ni aganina inkoundouba harbi gouda ne yakache moutoun biyou n'a farin goudan ba bouya yayi ba harbi ne yaboula n'a farin yakai ga na biyou daga baya kouma Aka harbe gouda n'a oukou
@Isaikayakub
@Isaikayakub Ай бұрын
Gaskiya ko yanzu aka da ka tar da ya kin nan Israel sun yi winning because su mutane ne suke kashe wa su Kuma hamas soja ne suke kashe wa mutane dubu nawa suka kashe suma hamas Idan suna kashe yahudu wa nan da sun ce a dakatar da yakin nan da sauri mu fada wa Kan mu gaskiya hamas baza su iya da Israel ba Israel sunfi karfin mutanen nan Gaskiyar Kenan
@user-rf5qk5cz7n
@user-rf5qk5cz7n Ай бұрын
Toh ai dakatar Yakin bashi zai Hana kashe mutanan Gaza ba idan bakasan Abu ba Bari ynke hukunci akan shi sbd mayakan sunfi mu son su zauna lpy wannan Yakin da kake gani shi kadai mafita ga daniya da zaluncinda akayi musu kuma Hamas ba da Israël kadai take Yaki ba tana Yaki da kasashe ne masu yawa allah ne kadai yasan kasashan da ke Bada makamai domin kashe mutanan Gaza kayi musu adu'a KO kayi shuru da bakinka yafi alheri
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Ай бұрын
Ai dama. ba maganar karfi ake yi ba, a yakin badar quraishawa sunfi karfin musulmai Amma Akkah ya baiwa musulmai nasara. Magana ake yi waye mai gaskiya? sannan wace nasara isra: ila suke samu bayan kullum ana kashe sojojinsu su kuma suna kashe faraten hula shin wannan yaki ne ko ta'addanci?
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv Ай бұрын
sannan ka snai isra'ila. ba iya musulmai. suke kashewa ba, harda kiristoci yangaza kaje ka. duba har cocina sun kona sunkai musu hari sun kashe fastoci, na fadi wannan ne naga alama. watakila. kai. din. mabiyn addinin. kiritanci ne.
@user-gk3xq3nd7z
@user-gk3xq3nd7z Ай бұрын
❤❤❤
I CAN’T BELIEVE I LOST 😱
00:46
Topper Guild
Рет қаралды 37 МЛН
Каха ограбил банк
01:00
К-Media
Рет қаралды 9 МЛН
Why You Should Always Help Others ❤️
00:40
Alan Chikin Chow
Рет қаралды 134 МЛН
Makircin yahudawa shigo da caca da kudin damfara da  sunan mining  na coin.
32:48
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 7
1:08:24
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 678 М.
Nasihar da za ta saka abba da sunusi kuka kan rikicin nadin sarautar kano.
13:54
I CAN’T BELIEVE I LOST 😱
00:46
Topper Guild
Рет қаралды 37 МЛН