Nasihar da za ta saka abba da sunusi kuka kan rikicin nadin sarautar kano.

  Рет қаралды 13,540

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

8 күн бұрын

Пікірлер: 38
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 6 күн бұрын
Daman ai malamai sun gargadi talakawa wajen zabar Abba to dayake yaran wan nan lokacin musamman mata basa yadda da maganar manyan malamai basa yarda da nasiha ai siyasar daukar fansa Abba yake yi amma saboda jahillai ne mutanen mu wadansu agurinsu hakan shine daidai dubi yadda suka hargitsa jaharmu ko shekara ɗaya basu yi ba yazo ya hargitsa Kano saboda Takamarsu sunada dukiya idan jahar tadawo kamar zamfara sesu kwashe iyalansu sukoma kasashen turawa subar talakawa a masifa Allah ka karya siyasar Nigeria shekara 20 da 5,babu wani cigaba se masifu munana dasuka haifar acikin kasar mu
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 6 күн бұрын
ihmm Yan nigeria sai hakuri
@ahmadabufllah9752
@ahmadabufllah9752 6 күн бұрын
Wllh Allah masifar da ganduje yasamuchi Allah yayiyawa da ita😢😢ban da sanrai Wllh Allah sai da muka kai sgekara 2 bawuta nefa sai yanxu gahana albashi inanbaki arage sai kiwata 2ba salary 😢
@alaramaabdoulazizioumartah6658
@alaramaabdoulazizioumartah6658 6 күн бұрын
Allah ya sakama da alhairi malam
@Sirnajjashi
@Sirnajjashi 6 күн бұрын
Ai ba zai saurara ba. Shi fa kwankwaso ne kawai zai iya hanashi koh ya sakashi., Allah ya kawo mana zaman lafiya a kano da Nigeria baki daya.
@alibaba9382
@alibaba9382 5 күн бұрын
Kwarai kuwa, sai kace kwankwaso ALLAAH zai tambaya yadda yayi mulki.
@malamgumel3547
@malamgumel3547 5 күн бұрын
Jazakallahu Khairan Malam ka fadi gaskiya kuma wannan shine Jihadin da ya fi ko wanne girma fada wa masu mulki gaskiya Ya kamata ma duk a cire su a sa wani Indifenda dan ba ruwanmu don kashe wannan fitina
@MaryamZubairAbdullahi
@MaryamZubairAbdullahi 6 күн бұрын
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD SAW❤
@nuraauta7268
@nuraauta7268 5 күн бұрын
S A W❤
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz 6 күн бұрын
Masha'allah Allah ya saka da alhairi
@mamanaliyu2273
@mamanaliyu2273 6 күн бұрын
Allah yakawo zaman lfy a kano Allahumma ameen
@YusifZakariyya
@YusifZakariyya 2 күн бұрын
Fatan alkahri malam Allah yasakamaka dagidan AL jannah
@user-ve4uu8gr7z
@user-ve4uu8gr7z 4 күн бұрын
Allah Saka maka da mafificin allhairinsa Amin. Allah kawo Muna dauki Ya sa a warware wanna matsala ba tare da zubar da jinin kowa ba amin
@AshiruAdamu-lz1wl
@AshiruAdamu-lz1wl 6 күн бұрын
Allah ya saka malam
@sheikhsaliso2785
@sheikhsaliso2785 6 күн бұрын
جزاك الله خيرا ياشيخ
@lamidoyola8876
@lamidoyola8876 6 күн бұрын
Mal Allah ya Saka DA Alkhair
@maajaenengineering
@maajaenengineering 4 күн бұрын
Gaskia mlm ina Jaen, babu wani hayan yan daba, kuma fadan jaen bashi da alaka da masarauta wallahi dan ni a tsakkiyar su nake.
@user-ie8hx7hn9t
@user-ie8hx7hn9t 6 күн бұрын
🎉😢👍👍👍👍
@muhammadmusa3137
@muhammadmusa3137 6 күн бұрын
Abba nan dama mugun wawane bai ma dace da governor ba😢
@user-lr7jv5rz2z
@user-lr7jv5rz2z 6 күн бұрын
Allahumma Amin 😢
@musrajbakoshuaibu5956
@musrajbakoshuaibu5956 6 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@sunusimohammed1063
@sunusimohammed1063 5 күн бұрын
Ina san bibiyarka, ina jin dadin fashin bakin ka. Amma kana sa son zuciya a duk abin da ya shafi Kwankwaso, Abba ko sarki Sanusi. Don Allah ka cire duk wani gilli a zuciyar ka, ka lizimci adalci. Idan ka duba matsalloin dake faruwa, ana amfani da wasu wawayen cikin mu don a durkusar damu yan arewa ne. Bawai don a muzgunawa sarki bane, ko kwankwaso, a a, they just want to create disputes and disunity, that is their motive, same is happening in zamfara, Sokoto and Katisina. As a governor you can't control your security personel but rather they'll be used against you. But there you are trying to buyout their hidden notice agenda. Ku da muke ganin ku a matsayin jgorori.... Don Allah a gyara. i was very pleased on your analysis on the northern ulama'a that were arguably being sponsored.......
@abubakarwando2642
@abubakarwando2642 5 күн бұрын
Masha Allah. Mallam
@user-tw6dw9br8v
@user-tw6dw9br8v 6 күн бұрын
Allah yasawake yafahimtarda mu gaskiya
@yakubumuhammad6460
@yakubumuhammad6460 6 күн бұрын
Allah ya sakawa Malam da wannan Naseeha..
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger 6 күн бұрын
امين
@user-ie8hx7hn9t
@user-ie8hx7hn9t 6 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉
@Amadounouhnou
@Amadounouhnou 6 күн бұрын
جزاكم الله خير الجزاء
@junaidmuhammad5323
@junaidmuhammad5323 6 күн бұрын
Su wadannan maiyasa alokacin da Ganduje Yana nashi tabargazar basuyi maganaba saiyanzu ya cireshi kawai bawata magana yacire waccam yasa nashi muma yanzu munsa namu
@jamiluabdullahiadamu9829
@jamiluabdullahiadamu9829 6 күн бұрын
Kafin ince komai ina neman amsarka dan son rai don kai ba malami bane in har malamine kai bai dace ace ka dau sashina,tam bayata anan itace waye tsohon sarki naji kana ambatan tsohon sarki? Kaga zargin da ake muku na karbar rashawa dan danne gaskiya ta tabbata,sabo lokacin gandujiya kotu ta hanashi tsige (mallam sanusi lamido)amma yai mir sisi da hukunci mai shari'a mai yasa alokacin bakoce komai ba sai wannan lokacin kuke da bakin magana saboda an baku rashawa ku ince kuna neman kujerar zama agwamnatin tarayya,ko kaima bayara benne?kasani aminu tsau rayine ya kawoshi wanda ya azashi bisa kujerar kano yasan cewa badan kano bane dan ko gine yasane don yai am fani dashi wajen cimma buri amma Rabbul'izzati,ya karyasu shine kuke neman raina mana hankali,kasani mu ba jahilai bane kuma ba gida dawa bane dan haka in kun shiraya mun shirya dan halak ka fasa barin amana tsoro. Kuma ka daina rara gife kafito kayi siyasarka sak kadaina zagin kwankwaso ko Abba, Kima duk wanda yace mana kule to mu tuni mun shirya.ma yaw daran banza ma yau daran wufi.kuma ku sani karya fure take bata ya ya,Nasan ka sani Allah bai bawa azzalumi nasara.
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 6 күн бұрын
Gaskiyar Abu Aïcha kana nuna kabilanci Akan masaurtar kano kafi san aminu ado Akan Abba yasuf
@ahmadabufllah9752
@ahmadabufllah9752 6 күн бұрын
Shida abu aisha dan gandujiyane shiyasa
@muhammadkabir1146
@muhammadkabir1146 5 күн бұрын
Hassada ka kewa sarki Sunusi kaf dangin ku ba bu kamar sa wallahi ka bata rawar ka da tsalle
@yusufhussaini7705
@yusufhussaini7705 5 күн бұрын
To yallabai, meye na hassada, mallam nasiha yayi ga dukkan bangare. Allah yayi mana mafita ya shiryar damu baki daya.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 9
1:15:36
Saira Movies
Рет қаралды 391 М.
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
55:43
BBC News Hausa
Рет қаралды 45 М.
ИРИНА КАЙРАТОВНА - АЙДАХАР (БЕКА) [MV]
02:51
ГОСТ ENTERTAINMENT
Рет қаралды 5 МЛН
⬅️🤔➡️
00:31
Celine Dept
Рет қаралды 49 МЛН
Final muy inesperado 🥹
00:48
Juan De Dios Pantoja
Рет қаралды 19 МЛН
Labaran cin amanar Aure na makwafta  da Mahajjata mafi muni  a kasar hausa.
10:55
WANNAN YA KAMATA DUK DA NIGER DA GWAMNATIN CNSP YAN SIYASA
8:20
Souleymane dan amani TV
Рет қаралды 17 М.
ИРИНА КАЙРАТОВНА - АЙДАХАР (БЕКА) [MV]
02:51
ГОСТ ENTERTAINMENT
Рет қаралды 5 МЛН