Malam ya ragargaji kwankwaso da Abba kan rikicin sarautar kano, ya fadi laifukan sunusi lamido,

  Рет қаралды 48,375

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Ай бұрын

Malam Abubakar malammi sokoto ya gargadi UAN siyasa kan haddasa taking a Kano saboda adawar bangaranci, ya soko iwankwanso da Abba sa sunusi ya kalibalamata da a kawo NASA laifin Alh Aminu ado Bayern sa ake Neman yiwa fin karfi a tumbuke shi data sarauta .

Пікірлер: 273
@user-bl5tq3bz1b
@user-bl5tq3bz1b 27 күн бұрын
Allah ya saka da alheri malam
@yakubuyaks123-wn2eu
@yakubuyaks123-wn2eu 27 күн бұрын
What a sermon! Mallam Allah ya saka da alkhairi
@adamumusa7813
@adamumusa7813 3 күн бұрын
Amin Malam.Muma muna rokon Allah SWT kar ya bari Konkoso yazama shugaban Nigeria,amin.
@AnuBoss75
@AnuBoss75 23 күн бұрын
Manzan Allah yace kafadi alkairi ko Kai shiru, yanzu shi wannan malamin Yana adalci a gidansa kuwa Kuma Anya mutumin kirki ne
@harounaidrissabgdtv6798
@harounaidrissabgdtv6798 27 күн бұрын
Wannan gaskiyane malan ❤
@AzAz-yw4lk
@AzAz-yw4lk 28 күн бұрын
Wannan gaskiya ne Mallam Allah ya saka da alkairi
@muhammadhabibhabibmuhammad1224
@muhammadhabibhabibmuhammad1224 29 күн бұрын
Allah yasaka da alheri malam malami
@M_capekirawa001-om6op
@M_capekirawa001-om6op 25 күн бұрын
Allah ka rabamu da shari muna fikai
@WebWene
@WebWene 28 күн бұрын
Allah ubangiji yasaka da alheri malamanmu wannan magana gaskiyace nima banasan wannan sunisin wlh mugune
@user-rw3uj7ii8y
@user-rw3uj7ii8y 24 күн бұрын
Agaskiya Malan kaji Tsoran Allah
@saifussalafiya
@saifussalafiya 27 күн бұрын
Ayi Adalchi Malam Abubakar
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Makiyin Allah dai
@user-yx6pj6pn2o
@user-yx6pj6pn2o 24 күн бұрын
Toh kai kuma wannan daga ina wannan b mlm bn dan haddasa fitinane dan shehun shegu ina ruwanka da jaharmu katsaya acan sokoto kayi haukanka kar mukumajin kazamin baking ka wawa wakilinnn shaidan sai sarki Sunusi in sha Allah
@IlliyasouMahamade
@IlliyasouMahamade 26 күн бұрын
Amen
@belitv248
@belitv248 28 күн бұрын
Ikon Allah malam kaima kahana kashe mutane a sakoto kuma kwankwaso a jahar kano sai godiya kuma amaganar sarauta a kano ko mutun daya ba akasheba kuma wannan addu. A da kayi tsakanin kai da kwankwaso allah ya isarwa da mai gaskiya hakinsa kuma a dawarka da sunusi ai afilitake Darika izala shine kaway to malam kaji tsoron allah kayiwa shugaba addu.a masamman kwankwaso domin shima shugaba ne inamaka fatan alheri malam
@PrinceAuwal
@PrinceAuwal 26 күн бұрын
Ka dai gani bro kishi ne kawaii Dan izala kuma ya jin Dan darika ya hay mulki
@hamzaamsohamzaamso959
@hamzaamsohamzaamso959 29 күн бұрын
Gaskiya ne malan kwakwaso masifane a Kano
@abubakarmuhammadtafida30
@abubakarmuhammadtafida30 29 күн бұрын
Hmmm mlm wan nan waazine nasiha kozagi wlh kafi KWANKWASO rashin adalci babu Allah aranka in kaine mekayrawa. Ka kyara. Sokoto
@PrinceAuwal
@PrinceAuwal 26 күн бұрын
Bro karka da mu Dan izala ne fa kishi yake
@PrinceAuwal
@PrinceAuwal 26 күн бұрын
Bro karka da mu Dan izala ne fa kishi yake
@user-cp1uz9hz7e
@user-cp1uz9hz7e 2 күн бұрын
Allah ya saka da alheri.
@usmanjibrin-zh8jz
@usmanjibrin-zh8jz 13 күн бұрын
Afadi gaskiya komin dacinsa.
@mohammedibrahim8218
@mohammedibrahim8218 29 күн бұрын
Allah ka mana tsari da makauniyar soyayya na rashin gani laifi wanda muke so Allah ya kara lfy Malam💖🤲🤲
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 29 күн бұрын
A'ameen! Wanda shine matsalan al'umma. Makauniyar soyayya.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Shi kuma gdj fa
@kmuhd9473
@kmuhd9473 29 күн бұрын
Gaskiya ne malam Allah yakada alkairi
@user-dh6ms8dg6g
@user-dh6ms8dg6g 28 күн бұрын
Wallahi malam kafadi gaskiya kuma malam anji kwankwaso yayi rantsuwa idandai yana siyasa dan Adobayero bazai sake zama sarkiba a kano
@mohammedjabrin9075
@mohammedjabrin9075 7 күн бұрын
Allah ya isa wanan mallam Allah yada kaki fadan gaskiya a kan gwomnatin kano daga sokoto kana tsinema munan da baka da hujan a kanshi zaku hadu dashi Rananda ba social media anbaka kudi dan kaba Dr Rabiu musa k
@ahmadmuhammadsule5629
@ahmadmuhammadsule5629 27 күн бұрын
Allah ya saka da Alheri
@SaniMuhammadSalisu
@SaniMuhammadSalisu 29 күн бұрын
Gaskiyane malam laifin sanushi shige da fice yasa Nima da inason sanisi ammah abinda yakefaruwa laifin sanusine Allah yataimaki Kano da mitan Kano bakidaya
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 29 күн бұрын
Gsky kan Sunusi yaci haqura ga shekarunsu naja, Mulkin da a lahira sai kaiwa Allah bayanin yadda ka tafi dashi koda na second daya ne ko Mulkin gidanka sai ka ansawa Allah bare wannan sarauta da ake kmr za ai musu sujjada ta wajen gaisuwa. Allah ya nufemu mugyara
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Shi kuma gdj fa da ya wulakan tashi
@muhammadalasankogitv6894
@muhammadalasankogitv6894 27 күн бұрын
Allah yasaka da alkhairi, malam gaskiya komai dacinta agayeta
@jamiluabdullahiadamu9829
@jamiluabdullahiadamu9829 8 күн бұрын
Karya kake dan son zuciya Kai ba malami bane dan son raine wawa,kaine mutumin banza jakin banza dan bakin ciki dullalin boko haram,wanga ai kaine wanga jakin wofi,in ka isa ka hana shi mulkin najeriya in Allah yabashi,kai jaki kayi bayani akan abunda yafaru abaya akn sarki sanusi lamido sanusi,
@Yawale-gk2bw
@Yawale-gk2bw 27 күн бұрын
Mai martaba sarkin kano Aminu Ado bayero, ya fadawa matar shugaban kasa kije ki fadawa mijinki talakawan kano suna cikin yunwa, sannan ya fadawa shugaban custom daya ziyarceshi ku daina shigowa kasuwanninmu kuna kwashe kayan talakawana ,wannan shine abinda akeso shugaba yayi na kulawa da talakawansa.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Karya kake Kullum se an kashe mutane a sokoto sbd kwnkws yaki marawa atiku baya kake bin sa da sharri ana kashe mutane me yasa bazaka gayawa gwamnatin sokoto ba
@MohammedpukumaBularafa
@MohammedpukumaBularafa 27 күн бұрын
Wannan ba malami bane. Dankore ne. Domin adalci, shine Abba Kabir Yusuf yayi. Ta hanyar maidawa sunusi lamido kan kujerarsa.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Wnn bakar addu'ar seta sauka akan ka da iyanka tsinan ne la ananne shege azzalumi makiyin Allah
@AbbaAbubakar-by8yt
@AbbaAbubakar-by8yt 23 күн бұрын
Kaide mlm dakikine kawai dasan ziceys Kaima Allah kada ya aka Abin
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 29 күн бұрын
Ni kaina banji dadi abinda abba yyi ba hakuri shiy Kamata yy domin baa gyara Barna da Barna amma tunda beyi hakurin ba la laifi bane Dan ya dauki fansa sanan Kuma su aka farayi wa ko mutane duk sun manta ne wane irin alumma garemu ne
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Suna sane kin Allah ne kawai
@MuhammadAhmad-tu2mi
@MuhammadAhmad-tu2mi 28 күн бұрын
Amin Ya Hayyu Ya Ƙayyum
@IbrahimBalaMusa-en3es
@IbrahimBalaMusa-en3es 29 күн бұрын
Mufa kwankwaso muna sanshi sabida kaf Nigeria babu me gashi akansa lokacin tunubu yake mana axaba malam karya kake assadace kawae
@MuhammadAhmad-tu2mi
@MuhammadAhmad-tu2mi 28 күн бұрын
Allaah Ya saka da alkhairi mallam
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 27 күн бұрын
Dadina da kanawa gidadawane soyayyay ta siyasa tana rufemusu ido basasan gaskiya amma aminu ado bayaro shiyafi dacewa da kujerar
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 27 күн бұрын
Allah yasakama da alkhairi yakareka daga sharrin mutun dana aljan
@UmarMuhammad-vu9mj
@UmarMuhammad-vu9mj 27 күн бұрын
Allah ubangiji ya sakawa wadda aka zalunta ako wani fanni yake
@M_capekirawa001-om6op
@M_capekirawa001-om6op 25 күн бұрын
Allah kaji tausayin mu allai samucika da imani
@UmarFaruqinuwa
@UmarFaruqinuwa 3 күн бұрын
Kai ma bakinka baibadan alkhairi shi danda ganduje da yaiyai nashu sauyin Mai sarki sunusi lamido sunusi ya aikata kana malami baka iya sansanci a saitada fitina ai abinda kakema yafima nakwankwaso saboda Shima yanada munufa shin ganduje dai yaita rushe aikin da kwankwaso yai batada fitina yaiba Kuma kano ba jaharkaba ce to Allah shine yasan maikishin musulinci Kai kashiga xuciyar kwankwaso nee kakemai mugun alkabai Allah ya xaba Mana mafi alkhairi komai kunmai dashi dumukuradiya turawa sunfi karbin manyan kasarmu saboda San xuciya amilkima yaxama kwangida idan baxakabi dokar shugaban kasa ko Kai to saikashiga kotu anxalinceka shi maigida kwankwaso baxai amince da turawaba koma baya tsoran rasa kujera kida Yana da ita abinda ko malamai basa iya fadawa tunubu gaskiya shi dsidsi yakeyi wannann hakunkine malama but they are no told them God Care us ameen
@suleimanisah918
@suleimanisah918 28 күн бұрын
JAZAKUMULLAHU KHAIRAN
@RabiuAhmad-ri4xf
@RabiuAhmad-ri4xf 28 күн бұрын
Malam kagyara kalamanka,zagin shugaba fasikancine,hattaradai mlm!!!
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Ai ba yay ya fara ba dan iska
@user-kr9wx8se7l
@user-kr9wx8se7l 29 күн бұрын
Allah ya rabamuda mugun ciwo
@fatimaladan1567
@fatimaladan1567 29 күн бұрын
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 29 күн бұрын
Wannan gaskiya ne kwankwaso masifa ne a Nigeria Allah ya mana maganinsa Allah ya saka da alkhairi sheikh
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Ta sauka akan ka dan iska kawai
@coolbacon5716
@coolbacon5716 29 күн бұрын
Ku ringa bincike kafin kayi Magana Malam
@user-dt9fw4qk2q
@user-dt9fw4qk2q 28 күн бұрын
Babanka ne mutiman banza Kuma Allah ne yake Bada Mulki ba kaiba Sha Sha Sha sakarai wawa kawai
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 29 күн бұрын
Mlm ka fadi gsky amma ayi haquri a dinga tausasa harshe, ta wani wajen su Kwankwaso sun yi aikin temakon talaka, yakamata idan zaa fadi sharrin mutum ya fadi alkhairinsa, a ne de sbd sarauta suka gaza, da sun haqura tunda mulki masifa koda na gidanka ne sai kaiwa Allah bayanin yadda ka tafi dashi, ni na rasa masifar san mulki ga tsofaffin nan shekaru naja memakon a koma a tuba ga Allah, aa sai qara son duniya. Allah ya shirya Amin
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Wllh alkairin kwnkws yafi sharrin sa yawa
@KamiluRabiu-vd9fd
@KamiluRabiu-vd9fd 26 күн бұрын
Malam dan uwarka maye bello yabo yaxaji buhari kuma yagama lafiya dan uwarka
@suleimanisah918
@suleimanisah918 28 күн бұрын
INSHALLAH kwankwaso da sunusi qarshensu yazo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Shi kuma gdj fa
@MuhammadsaniMuhammad-zt3bz
@MuhammadsaniMuhammad-zt3bz 27 күн бұрын
Allah yasaka da alkairi malam
@muhkanyurab7213
@muhkanyurab7213 29 күн бұрын
Abinda Malaminnan yafada akan Sunusi da kwankwaso gameda sharrinsu acikin al'ummah dakuma shari'ar Allah gaskiyane kuma wlh baifadi rabin sharrinsuba saboda dukkansu babu Allah agabansu Muna zaune dasune amatsayin dharura Allah yajarrabemu dasu Amma munai musu fatan shiriya idankuma bamasu shiryiwa bane Allah yaimana maganinsu
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 29 күн бұрын
Amin, wallahi gaskiya ka fada daya daga cikin sharrin sanusi Lamido sanusi wanda bazan' taba mantawa ba Wanda wannan malamin Bai fada ba shine lokacin da inyamurai( IBOs) suka dira Kano sunata sace mana yara suna kaiwa kasarsu suna maidasu kiristoci Allah yasa aka kama wasu daga cikinsu da aka zo aka sameshi Yana sarki a lokacin sai yace shi baiga laifinsuba laifin iyayen yaran ne da basa kula da 'ya'yansu a haka aka kyale barayin yaran Nan. Wannan shine daya daga cikin sharrin shi. Allah ya sauwake.
@aminuyahayasofa1275
@aminuyahayasofa1275 25 күн бұрын
​@@abdullahiibrahimusman8135😮
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Sbd sunusi dan darika ne dan izala kake kiran sa da jahili in sha Allahu bazaka gama da duniya lafiya ba matsiyaci
@user-gb8jl2eo9m
@user-gb8jl2eo9m 27 күн бұрын
Allah wadaran ka
@muhammadzakaria7205
@muhammadzakaria7205 29 күн бұрын
To Malam ka fadi son zuciyar ka yarda kaga dama. Naji dadi da Allah shi ne me Hisabin
@NuhuYahuza-lx6pp
@NuhuYahuza-lx6pp 28 күн бұрын
To Kai dan uwarka Abubakar malami lokacinda ganduje yasauke sunusi kana Ina mutum nawa akakashe a sokoto da zamfara da katsina kayiwa shugabannin magana shege fasiki
@user-dd8ql8gl5p
@user-dd8ql8gl5p 28 күн бұрын
Wannan ba malam baneba Dan San zuchiya ne tunda baya fadin Alkhairi
@user-io2ms8ho2r
@user-io2ms8ho2r 18 күн бұрын
May Allah help us make peace with them
@adamuabubakar3835
@adamuabubakar3835 29 күн бұрын
Kwankwaso shine babban laanenne a kano In sha ALLAH shidayin shugaban kasan Nigeria se kallo Mahassadi matsiyachi
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Tsohon ka ne la ananne shege dan alade dan akuya
@abubakaradamu4029
@abubakaradamu4029 27 күн бұрын
Malam kafadi gaskiya Amma kayi zafi sosai komi lalacewar mutum ana rokamai Allah shiriya
@abdussamadbadamasi1579
@abdussamadbadamasi1579 27 күн бұрын
Dakaga ana zagi zaka ganee kosuwaye yan obiednts din arewa babu wanda yagagara wajensu suzagesu
@GarbaMalamMoussa
@GarbaMalamMoussa 28 күн бұрын
Wannan Malan dan iska ne bai ga waazi baiga siassa
@abduleabdulmaman4742
@abduleabdulmaman4742 29 күн бұрын
Allah kyau ta
@MaryamAminu-qw2kx
@MaryamAminu-qw2kx 27 күн бұрын
Wannan mln dan siyasa ne
@umarsanda111
@umarsanda111 29 күн бұрын
ALLAH yasaka malam 🤲
@KhashiumuhammadMuhammad-ob1ij
@KhashiumuhammadMuhammad-ob1ij 29 күн бұрын
Wallahi abakar kabani kunyya kasauka daga tafarkin malamai kashiga tafarkin en tasha kai tsaye kadauki bangaranci
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Ba yau ya fara ba
@insta3546
@insta3546 28 күн бұрын
Wanan gaskiyane malam Allah yabiyaka ya kareka da shairin makiya
@AbbaMuhammed-ny9bt
@AbbaMuhammed-ny9bt 29 күн бұрын
Malamkatonazaloncida akayimusu abaya
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Ai basu gani ba azzalumai kawai
@user-be9sk7vp5o
@user-be9sk7vp5o 29 күн бұрын
Aslm malam baiwa kwankwaso adalci ba akalaman malam Akai wata akasa allah Kashiryi shuwa gabannin mu da malamammu da shawran al,ummar musulmi baki daya wslm
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Wllh siyasa ce kawai lefin kwnkws agunsa shine yace ya marawa atiku baya yaki
@aminuabdurrahmanmuhammad
@aminuabdurrahmanmuhammad 2 күн бұрын
Dan uwarka kune kuke shiga rigar malamai Kuna son zuciya ai bahaka addini yakoyar da da awa ba Muna fiki kwankwaso yafimana irinka dubu muma ai bajahilai bane ko meya shafeka da kano
@yunusasalisu70
@yunusasalisu70 29 күн бұрын
Gaskiyane wannan
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz 29 күн бұрын
ABU A'ISHA ABU A'ISHA. KA KAMA KANKA WALLAHI WANNAN MUTANAN IDAN ZA KAYI TARE DA SU WALLAHI ZAKA SAMU KANKA A KOTO
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Ka taba ganin Abu Aisha ya nuna lefin gdj
@dahiruaminu243
@dahiruaminu243 10 күн бұрын
Gaya mana Dansiyasa na kwarai guda tunda shi kwankwaso mutumen banzane,? Wawa ai ana kashe mutane jiharka
@user-nm6os6wt5g
@user-nm6os6wt5g 29 күн бұрын
Dan gindin uwar malam ubansu yaci uwatar shege ba kauyan banxa😊
@adamabubakar5678
@adamabubakar5678 12 күн бұрын
Malami Chawara gi kawai
@user-pi9mg5xe1v
@user-pi9mg5xe1v 29 күн бұрын
Karnika sun fara haushi Amma zamuji dasu
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Tsinan nu la anannu ba
@user-fd5mx8ki4i
@user-fd5mx8ki4i 29 күн бұрын
narantsida ALLAH dagaskene wallahi wallahi lokacin mulkin kwankwaso nafarko kafin shekarau yazama gwamna nafara ganin gawa afili aduniya anabiyunne dayadawo yagyara yakoyi darasi gun malam shikarau amma wallahi damacan dan taAddane
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Ya suke da tsoho
@yusufabdullahi949
@yusufabdullahi949 29 күн бұрын
Babu wanda ya haddasa abunda yake faruwa a Kano sai Rabi u Musa Kwankoso Ya Allah kasa ruwa ta chishi iya wuya al ummar Kano su zauna lafiya
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Sbd shi ya fara sauke sarki
@aabubakarsodiq4611
@aabubakarsodiq4611 25 күн бұрын
Gutsun uwar ka kai dake zagin kwankwaso, sannan kuma alfurqan kuna da kyaukyawan ra'ayi akan gandujiyya.
@user-ql9kl9xr3h
@user-ql9kl9xr3h 29 күн бұрын
To in banda bakada hankali kaduba state dinku meke faruwa yanxu bakayi magana kan jahar kuba sai kano kuma shi gwamnan baya da yacire sarki sinusi dai dai yayi wacce magana kayi a wancin lokacin kuma yanda kaxagi kwankwaso bada hakin saba Allah yasaka masa kuma duk mun munar maganar da kayiwa megirma kwankwaso Allah ya meyar ma kanka da iyalinka gashi kana lallamar yan uwanka a xauna lfy saboda yan garinkune amma kana xagin sarki sinusi Lamido sinusi da megirma kwankwaso saboda baka kaunarsu Allah yayi maganin ka tundaga duniya har lahira kamar yanda kayi musu ameen ya rabb
@abdullahiibrahimusman8135
@abdullahiibrahimusman8135 28 күн бұрын
Abinda Mallam ya fada gaskiyane, ai shi abinda yake gaya masu kwankwaso da muqarrabansa shine a maimakon su samo hanyar hada kan kanawa a'a sai gashi sun zo da mugun nufi na ramuwar gayya wannan shine gaskiyar magana duk abunda mallam ya fada ba karya a ciki, ana zaune kalau a Kano kawai ya zuga yaronshi Abba ya tada Wannan fitinan gashi yanzu yayi nasaran raba Kano gida biyu Kuma in ba Allah ya kiyaye ba haka za'a a ci gaba da tafiya Allah ya sauwake, Kuma duk wa yaja? Kwankwaso sabida Yaba ganduje haushi. Kuma da kake cewa shi Mallam yaji da abunda yake faruwa a jihar sa, ai kaji abinda ya fada yace yana kira da Yan bindiga da barayin daji da su tuba su aje makamansu don ganin jiharsu ta zauna lafiya. Irin abinda ya kamata kwankwaso da muqarrabansa suyi kenan, ba dagawa da jinkai ba Wannan shine gaskiyar magana.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Amen🙏 ya Allah
@user-yv7cy4qd4s
@user-yv7cy4qd4s 29 күн бұрын
Wannan hasada ce wlh Wawa jaki 😭😭😭😭😭😭❌❌❌❌❌❌❌
@user-zw8gl5nc4w
@user-zw8gl5nc4w 28 күн бұрын
Wannan bamalamibane
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Dan iska ne ai makiyin Allah
@tahirjibril2667
@tahirjibril2667 29 күн бұрын
Kwankwassiya Amana.❤
@MahiShuaibu-ge7uv
@MahiShuaibu-ge7uv 29 күн бұрын
Ai wannan jaki ne ba malami ba sha sha
@MusaRafagida
@MusaRafagida 29 күн бұрын
Aslm❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz 29 күн бұрын
ALALLE KWANKWASO ARHARKA TAYI YAWA. WAI KABARA BANZAYEN MUTANE SUYI TA ZAGIN KA MASU CIN DOKI..
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Ba komai su da Allah
@user-wx2jo7ne9r
@user-wx2jo7ne9r 29 күн бұрын
Allah ya kyauta
@abubakarmahamed9235
@abubakarmahamed9235 29 күн бұрын
Malam muna ganin girmark nan ba Sokoto bane nan Kano ne kuma malamain Kano basusanibane ko kai kafisu sanin waye yadacedasu saboda haka dama sarautar Kano na sunusi ne ganduje ne yasaukeshi lokacin kai bakanan ne ko banakajib saboda haka kwankwaso ne 2027 inash Allah karka zaɓe shi mulki na Allah ne
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Shi sbd kwnkws yaki marawa atiku baya ne
@user-gb8jl2eo9m
@user-gb8jl2eo9m 27 күн бұрын
Wawaye marasa hankali da tunani
@yunusasalisu70
@yunusasalisu70 29 күн бұрын
Ameennnnnnnn
@user-cb6df3qe2c
@user-cb6df3qe2c 29 күн бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل
@hamisualawal5519
@hamisualawal5519 29 күн бұрын
wannan ba malami bane wawa jaki
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Sedai kace alade dan iska
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 21 күн бұрын
Yunusa Yellow 5:04
@SouleyIde-eb9ib
@SouleyIde-eb9ib 29 күн бұрын
Ba aminba🖐️☝️👊
@saniabubakar4930
@saniabubakar4930 28 күн бұрын
Gaskiya malam ka zalunci sarki sunusi akan maganar yellow da yarinyar da aka ce ya sato ya aura. Baka san komai akan case din ba. Ba a malunta da hauragiya irin wannnan.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Yo ba dan iska bane
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 29 күн бұрын
Allah ka mana maganin musiba
@alhajidaneji7367
@alhajidaneji7367 23 күн бұрын
Malam kaji tsoran Allah, kashiga harka siyasa, hassadace kawai take damunka, lokacin da ganduje ya cire lamido sinusi me kace? Governor ya cire sarki damar sace damar sace, Ina ruwan federal government, ta kawo jami'an tsaro tace Bai ciruba, sannan Dan son zuciya kace wai kwankwaso shine ya janyo Rashi zaman lafiya? Maso sauraranka sunda hankali, baza su saurari wannan soki burotsankaba
@koyunfalakiasaukitv1754
@koyunfalakiasaukitv1754 29 күн бұрын
Karnukan malaman yan siyasa sun fara baje hajarsu.kai wannan jahilin basakkoce in banda baka tsoron Allah tsakanin kwankwaso da ganduje waye yafara.amma saboda kin Allah da wata manufa ta kin kwakwaso kazo da wani haushin karen bakinka kana cewa wai kwankwaso shine ya jefa mutane cikin wannan halin.to bari kaje Allah shi ke bada mulki ba kai ba dan jagaliya
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
sbd kwnkws yaki marawa atiku baya yasa shi agaba
@yakubuali5911
@yakubuali5911 28 күн бұрын
Munafukai. Ina kuke lokacin da aka cire sarki Sanusi. Munafukai.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Yo ba makiya Allah bane
@SulaimanIdris-ir3qi
@SulaimanIdris-ir3qi 28 күн бұрын
Kwankwaso be maka komai ba abba be maka komai ba kuma kkai ba dan kano ba amma ka hau mumbari kana addu'a kada Allah ya biya masu bukata kuma idan ance maka dakiki Wawa sakarai ace ana zagin malamai
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Wllh kuwa dan iska ne ai
@abubakarbaba9051
@abubakarbaba9051 29 күн бұрын
wallahi ya kamata kwankwaso ya kai wannan yaron kotu don ya kawo hujjarsa ta zagin sa da kuma hujjarsa ta cewa shi ya hada wannan fitina,ya kamata ka kaishi kotu kwankwaso.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 27 күн бұрын
Ba komai sharrin sa zai bishi da iyalan sa in sha Allahu dan iska
@auwalmaigado8447
@auwalmaigado8447 26 күн бұрын
Dafari babu labarin wani yarasa ransa adalilin danbarwar masarauta, amma gashi wannan dasunan malami yanacewa anrasa rayuka, haka kuma ashari'ar bashida hujja nacewa kwankwaso yakeda hannu yacizarafinsa, wannan yasabada koyarwa, yakamata kwankwaso yayi karassa don kare mutumcinsa.
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 63 М.
ТАМАЕВ vs ВЕНГАЛБИ. Самая Быстрая BMW M5 vs CLS 63
1:15:39
Асхаб Тамаев
Рет қаралды 4,8 МЛН
THEY WANTED TO TAKE ALL HIS GOODIES 🍫🥤🍟😂
00:17
OKUNJATA
Рет қаралды 2,2 МЛН
Climbing to 18M Subscribers 🎉
00:32
Matt Larose
Рет қаралды 35 МЛН
Мы никогда не были так напуганы!
00:15
Аришнев
Рет қаралды 1,6 МЛН
Sheikh Bello Yabo ya caccaki Tunubu kan sabon Taken Nigeria (National Anthem)
11:27
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 22 М.
Tsokacin dr idris kan Abinda da shugabannin izala suka aikata a saudiyya.
33:04
ТАМАЕВ vs ВЕНГАЛБИ. Самая Быстрая BMW M5 vs CLS 63
1:15:39
Асхаб Тамаев
Рет қаралды 4,8 МЛН