No video

Nazari da zazzafan sakon malamai ga malaman dake hana zanga zanga kwata kwata, nasiha da shawara

  Рет қаралды 7,879

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 36
@IssaHoussaini-rl2tr
@IssaHoussaini-rl2tr Ай бұрын
Allah ya saka da alheri da nasiha mlm amine
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 Ай бұрын
Dan Allah,Abu Aisha akwai hutubar jumu'a da sheikh sanusi yayi na saurareta tana da mahim manci wlh a daure ka kawo mana ita
@AbubakarilyasuJido
@AbubakarilyasuJido Ай бұрын
Masha Allah mL Abu.
@ashantymuhamd1266
@ashantymuhamd1266 Ай бұрын
Wadan nan sune maganga nu masu ma Hana wallah
@adamumusa7813
@adamumusa7813 Ай бұрын
Gaskiya Ka fada Malam.Malaman dake surutai don ance a jawosu daga kan mumbari wasu daga cikinsu ba don Allah sukeyiba.Lokacinda talakawa ke cikin yunwa suka yarda gwamnati ta kashe makudan kudi don suje Hajji wai suyima kasa addua.Wannan ba dan karamin zalunci bane.Kuma wai haka su keso Allah Ya karbi adduarsu.Allah Ya kyauta,Amin.
@adamuibrahim2768
@adamuibrahim2768 Ай бұрын
Alhamdulillah for this malamm
@mustaphaadamu5822
@mustaphaadamu5822 Ай бұрын
Gaskiya ne malam ismail Maiduguri allah yasa ka da alkairi
@AbdouIbrahim-
@AbdouIbrahim- Ай бұрын
Ameen allah yasa mudace
@user-he3cv3rw8i
@user-he3cv3rw8i Ай бұрын
Gaskiya ne wannan
@suleimansunusi
@suleimansunusi Ай бұрын
Waina gaskiyane malam❤❤❤
@kmuhd9473
@kmuhd9473 Ай бұрын
Gaskiya ne malam Allah yakawo mana saukin rayuwa
@NrsKDDano
@NrsKDDano Ай бұрын
Wann gskiyane.. Malaman nan biyu kunyi gskiya Allah y'a saka..
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 Ай бұрын
Maganar gaskiya masuyin zanga zanga protest sunada gaskiya wllh
@Yusuf-oz6he
@Yusuf-oz6he Ай бұрын
Masha Allah wannan gaskiya ne wallahi malam man nan wallahi basa tausayin mu
@tarteelulquranwattajweed
@tarteelulquranwattajweed Ай бұрын
Abu Aisha Allah ya saaka da alkhairi...
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
Amin
@ChafaiRassata
@ChafaiRassata Ай бұрын
❤❤❤❤👍👍👍🤲🤲🤲☝️
@JafarFima
@JafarFima Ай бұрын
Wannan gaskiyane wallahi
@GTN096
@GTN096 Ай бұрын
Aslm Muna godiya da karamana wayar Kai Hmm ammafa zanga zanga yananan Daram kawai suyimana addu'a dafatan nasara a matsayinsu na Maluman mu Kuma iyayan mu nidai alhamdulilah Amma yàn uwanafa Kuma idan ya'u nine gobefa
@umaralimustapha6216
@umaralimustapha6216 Ай бұрын
الحمد لله ماشاء الله لا قوة إلا بالله
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 Ай бұрын
Allah yazama gatanmu muyan Nigeria
@Mahmoudmadayana
@Mahmoudmadayana Ай бұрын
Allah kasa adace amin
@maryamabubakar4375
@maryamabubakar4375 Ай бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@wlkmwlkm6921
@wlkmwlkm6921 Ай бұрын
احمد الله ماشاءالله لا قوه الا بالله
@smgcom2908
@smgcom2908 Ай бұрын
Zanga Zanga dole sai munyi sai mun kar shen yan siyasa nan
@IsmailNasir-kt9nc
@IsmailNasir-kt9nc Ай бұрын
Abu Aisha Allah yaqara lpy da Nisan kwana
@NazifiMusa-bl6xn
@NazifiMusa-bl6xn Ай бұрын
Yunwar Nageria kirkirarta akayi
@SAaduAliyu-zg7mh
@SAaduAliyu-zg7mh Ай бұрын
Yawanci malamai Basu San miye yake faruwa bah Basa ciki HK ma yayan su Basa ciki sbd HK yakamata suzo Suna tayarda jijiyar wuya sbd ansamu kudi su kawo musulim musulim mu yarda Da su Amma ba a ta6a chutar Da al ummar mazon kamar wnn Jamiyyar munafukai ne Allah ya isar mana wlhi bazamu yafebah
@ibrahimmadjid-qv8qi
@ibrahimmadjid-qv8qi Ай бұрын
gaskia kayimagana tayi
@SaudatAbdullahAbdullah
@SaudatAbdullahAbdullah Ай бұрын
Shine kawai su futo ayidasu duk Malami da bai futoba toh ya nuna kansa a wanne bangare yake, kuma shi da samun girmamawa awajan mu har abada.
@SulaimanIsmail-nv8pg
@SulaimanIsmail-nv8pg Ай бұрын
Kaji malami mehankali
@AMINUSANI-s4b
@AMINUSANI-s4b Ай бұрын
Ka ga malam gaskiya,ba ka ci dala ba,ba kuma a baka shinkafa ka cika store ba
@user-km3of6li4j
@user-km3of6li4j Ай бұрын
Wai ina sheik bala lau ina sheik sani ne Duk sunyi shuru amma kuma lokacin zabe su sukace a fito ayi zaben to yanzu suna ina ne? Dan ALLAH abu Aisha ka tura min tambayan nan ta isa gare su
When you discover a family secret
00:59
im_siowei
Рет қаралды 22 МЛН
What will he say ? 😱 #smarthome #cleaning #homecleaning #gadgets
01:00
Мы сделали гигантские сухарики!  #большаяеда
00:44
Кадр сыртындағы қызықтар | Келінжан
00:16
Malamai Kuyi Hattara da Ƴan Siyasa
10:22
Malam Ahmad Tijjani Gurumtum Tv
Рет қаралды 4,8 М.
Nazari kan dalilan sanatoci na kin amincewa a yaki niger, zazzafan sakon malamai.
23:30
Matasa ku saurari wannan saƙon / Nijar 🇳🇪 da Nigeria 🇳🇬 🫂
12:01
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 23 М.
Bello turji ya tona Asirin masu daure musu gindi, murtala asada  yayi tsokaci.
33:45
Fashin Baki 11-08-2024
2:08:24
AUDU BULAMA BUKARTI
Рет қаралды 58 М.
When you discover a family secret
00:59
im_siowei
Рет қаралды 22 МЛН