No video

Tashin Hankali! Ga Murja Ga Hassan Makeup A Nijar/Sani Danja Yayi Kaca-Kaca Da Makiyan Kwankwasiyya

  Рет қаралды 23,409

Manyan Labarai

Manyan Labarai

Күн бұрын

Tashin Hankali! Ga Murja Ga Hassan Makeup A Nijar/Sani Danja Yayi Kaca-Kaca Da Makiyan Kwankwasiyya
Domin samun sabbin update mining da airdops FAKA FAKA kawai kayiwa wannan number magana ta hanya guda 2
WHATSAP
07088168563
TELEGRAM
07088168563
Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI
Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa

Пікірлер: 17
@Frdoes
@Frdoes 2 ай бұрын
Allah yasa mudace duniya da lahira
@BouraimaFati-dq2wx
@BouraimaFati-dq2wx 2 ай бұрын
Allah ya shiriya mai malolo duk shine ya hadasa duk wayanan pititinu
@sirajiddis9182
@sirajiddis9182 2 ай бұрын
Allah sarki duniya wlh HASSAN da murja tausayi suke ban
@Frdoes
@Frdoes 2 ай бұрын
Wllh ko bawan Allah
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 2 ай бұрын
Ashe munada yawa.Allah yatabamu da sharrin mutanen zamani
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 2 ай бұрын
Allah kada kabamu zuriar dazata.zama musina aduniya
@habibayakubu1283
@habibayakubu1283 2 ай бұрын
Wlh kafida gaskiya sani danja dazanga abba gida gida nabashi shawala akan wadanan jahilan sunaso sunaso subata masa lokacin aikinsa suna daukarmasa hankali sunhanashi natsuwa yayi aiki saboda su aba alumma bace agabansu sumaida kano jarinsu
@Awaif-pp4cr
@Awaif-pp4cr 2 ай бұрын
Allah ya shirya
@shehuarc2964
@shehuarc2964 2 ай бұрын
Wato dai da wahalar gaske Kaga cikakken Mai hankali yana kwankwasiyya, bance babu ba, amma wallahi Marasa hankali da tunani mai kyau sunfi yawa a kwankwasiyya. Wai irin su sani danja Wanda ko mulkin gidanshi yafi Karfinshi, wai shine Wanda ake saurara. Wai sani danja har yana bakin iya cewama wani mara daraja, karshen rashin daraja ta Kare akan Wanda wulakantace ne kaskantacen mutum kamar danja. Mu ba sakarkarru bane, Bama Kwankwaso a kaduna, kuma shima ya sani.
@ameenamohd1256
@ameenamohd1256 2 ай бұрын
Annabi S.A.W yace kabar abinda babu ruwa ka ina ruwanka dawata kwankwasiyy tunda kai bama dan jahar kano bane bareharkasa kanka aciki
@shehuarc2964
@shehuarc2964 Ай бұрын
@@ameenamohd1256 Ya yaudaremu yasa nayi asara akanshi a zaben da yawuce, duk poster da aka buga a zuru (kebbi state) da dawainiyyar nnpp, ni nayita akarshe ya yaudaremu. Kaga ashe akwai ruwana a harkar kwankwasiyya.
@user-dc5ru5bp3e
@user-dc5ru5bp3e 2 ай бұрын
Manager marijuana
@hindeniger
@hindeniger 2 ай бұрын
Gulma
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l Ай бұрын
kai dallachan rufa mana baki mallam kai ko kunyama bakajih madugu yayi katobara kazo kana wani kame kame wai dole saika bashi kariya mutane sunayima kallon mara hankali ka kasa ganewa
@Hamid.mHamid.m-un6ju
@Hamid.mHamid.m-un6ju 2 ай бұрын
Idan batayi hankali ba idan mu muka kamata to zata gane kuranta
@WasanNagria
@WasanNagria 2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂
English or Spanish 🤣
00:16
GL Show
Рет қаралды 7 МЛН
拉了好大一坨#斗罗大陆#唐三小舞#小丑
00:11
超凡蜘蛛
Рет қаралды 13 МЛН
Yum 😋 cotton candy 🍭
00:18
Nadir Show
Рет қаралды 7 МЛН
Schoolboy Runaway в реальной жизни🤣@onLI_gAmeS
00:31
МишАня
Рет қаралды 3,9 МЛН
Dalilin Dayasa Muka Rabu da Sani danja mansurah isah
4:09
AREWACI24
Рет қаралды 58 М.
gaskiyar magana kenan
3:41
EMIR hausa tv
Рет қаралды 10 М.
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA HASSAN MAKEUP DAGA NIGER 🇳🇪
17:06
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 134 М.
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /28/08/2024
25:10
Hausa news 24
Рет қаралды 3,4 М.
yayan IBRO Jarimin barkwanci na kannywood #kannywoodteam
5:13
Kannywood Team
Рет қаралды 145 М.
English or Spanish 🤣
00:16
GL Show
Рет қаралды 7 МЛН