Пікірлер
@HabibaMuhammad-ui4gs
@HabibaMuhammad-ui4gs 53 минут бұрын
Allah ya bashi iKon yin Karin albashi g kananan ma aikata Allah y biyashi da mafificin alkairin
@yahayasamira3865
@yahayasamira3865 11 сағат бұрын
Masha allah Al islam❤❤❤
@YauOil
@YauOil 14 сағат бұрын
Walahi bazamukar sayasr fulani ba dukasu fulani jikukin dan ta ada danfudiwu ne
@user-qm6df4iq8v
@user-qm6df4iq8v 20 сағат бұрын
Wannan haka yake bayason cigaban talakka
@tunatarwa_ibn_abbas754
@tunatarwa_ibn_abbas754 21 сағат бұрын
Ma shaa Allah Last year munsha wahala a Minna
@ibsnomaa
@ibsnomaa Күн бұрын
Allah ya tsare shi
@ABUBAKARMUNTARI-il1lb
@ABUBAKARMUNTARI-il1lb Күн бұрын
Ya kamata ya mayar da Mulki ga farar hula.
@user-sy9ub6bt8p
@user-sy9ub6bt8p Күн бұрын
Kouyi hankali faa in wani ya taba Ibrahim ya taba niger da mali ok? Ibrahim ya na nan da lafian sa Macha Allah 💪
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 Күн бұрын
Ina ganin kama yakama Nigeria A bawa Hamza Almustapha dama
@nasirutijjani1188
@nasirutijjani1188 Күн бұрын
Cen kuka yanka muma Daga yau bazamu Kara sauraron shirmenku ba insha Allh
@sahabibissala9101
@sahabibissala9101 Күн бұрын
Ya mutu fa
@AuwaluHusaini-yg7jz
@AuwaluHusaini-yg7jz Күн бұрын
Masha Allah
@user-nm6os6wt5g
@user-nm6os6wt5g Күн бұрын
Wlh ni banma sanda Kuba Kar Allah yasa kukara dauka Dan uwarku
@user-uy9ce5re2s
@user-uy9ce5re2s Күн бұрын
Kuma kun lalace KO ?
@Rabbanima
@Rabbanima Күн бұрын
Allah ya kare shi
@yahayasamira3865
@yahayasamira3865 Күн бұрын
Allah yakara kareshi
@user-zo7ut9ej3r
@user-zo7ut9ej3r Күн бұрын
Allah karemashi Muna alfahari da irinsu wlh dukda ni Dan Nigeria ne Amman Muna kaunarshi saboda Allah . Allah kare Idan makiya daga kanshi
@abdoumoha900
@abdoumoha900 2 күн бұрын
Ku makiyan mu ne ❤🇳🇪🇲🇱🇧🇫💕
@babanazir862
@babanazir862 2 күн бұрын
Karya de babu kyeu adinga bincike kafin ayada labari
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 2 күн бұрын
Dama ba wani abu da ya faru, kuma ku DCL ku dai na yada zanche larka.
@gwagwarmayagwagwarmaya
@gwagwarmayagwagwarmaya 2 күн бұрын
Ibrahim Traoré yana nan cikin koshin lafiya kemi saba yau ma ya gudanar da taro a kasar burkina faso jaridu ne makaryata ire iren ke yada wancan lbr na karya karnukan turawa
@user-mh1bn7ki9o
@user-mh1bn7ki9o 2 күн бұрын
Akwai matsala
@ABASAKEBBIZARMBOYTV
@ABASAKEBBIZARMBOYTV 2 күн бұрын
❤❤❤
@suleimansadiq7953
@suleimansadiq7953 2 күн бұрын
Tajudden makaryacin banza wawa axalumankasar nigeria
@AminuYahaya-gz9xv
@AminuYahaya-gz9xv 3 күн бұрын
Kunyi a banza mu bama musan da wata kungiyar ku bama su dcl ,freedom, arewa radio,nasara radio express radio 📻 , e.t.c sun wadatar damu kar Allah yasa ku dawo aiki ❤ abba gida gida never for ever ❤❤
@nazirharuna7602
@nazirharuna7602 3 күн бұрын
To gabadaya mutanen nawane dama da baza a kwashesu ba
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b 3 күн бұрын
Allah kasa mucika da imani wan nan inba wani ikon Allah ba tuni ansakesu shugaban nin Nigeria sun halarta jinin talakawan kasarsu
@user-no3ry9nu5h
@user-no3ry9nu5h 3 күн бұрын
To sai me idan kunga dama kudena har Abada ai al'umma zasu gani kuma zasu dauka su yada labarin sarakan son zuciya yaran kantoman jam'iyya Babu wani cin zarafi tinda bakada wata hujja
@shehusani7241
@shehusani7241 3 күн бұрын
Mudai Allah wadaran iron wannan dumukara diyar Najeriya Wallahi bana murna banda masifa da yunwa baabinda tahaibar
@danjumaanaruwa7159
@danjumaanaruwa7159 3 күн бұрын
Look at how he sounds,hmmm it even better to run helter sketer to arrange all those when it needed,may almighty ALLAH unite our beloved Kano Amiin
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l 3 күн бұрын
ke waya gayamiki kwankwaso mai gidan ganduje ne bamaigidansa bane abokin siyasarsa ne 1999 ganduje ne yachi primary election yabarwa kwankwaso shiya hakura yayi mataimaki ki tambayi tarihi
@umarabdullahi9962
@umarabdullahi9962 3 күн бұрын
Muna ra'ayi matukar hakan zai kawo karshen radadi ga al'umma
@Ameershehuadili
@Ameershehuadili 3 күн бұрын
A a
@elkhamiscomputers7129
@elkhamiscomputers7129 3 күн бұрын
Daman banda karya da munafurci meye akeyi???? Kar Allah yasa ku sake dauka. Ya fadi abinda aka musu,
@isaisah9817
@isaisah9817 4 күн бұрын
Allah. Kacecemu daga wadan nan mutane amma tabbas nidai banga alfanun wan nan democradiyyarba
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 4 күн бұрын
Ganduje aishi butulune anyi mai shikuma wa wofantar
@user-ur7jf4se9e
@user-ur7jf4se9e 4 күн бұрын
Ya Allah ka kawomana shuwagabani masu jin tausayinmu A Nageria Allahumma Ameen ya hayyu ya 🎉🎉🎉🎉
@muhammadmuhammadnur5854
@muhammadmuhammadnur5854 4 күн бұрын
Amin
@aboumaharadjimammaneabouma5249
@aboumaharadjimammaneabouma5249 4 күн бұрын
Lallai kam al'ummar Afrika sun ga demokradiyya
@abbasalisu2971
@abbasalisu2971 4 күн бұрын
democratic day, while 75% of Nigerian are living in hugry,. What kind of democratic is this?
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 4 күн бұрын
What we are witnessing in life now look like military regiime in Nigeria is better than democratic regime
@EshaBabah-tj5tg
@EshaBabah-tj5tg 4 күн бұрын
Allah Yaqara taimakawa Daddy Allah yasa agama da dunia lpy Alfarman ANNABIN RAHMA S'A'W' DA ALQU'RANI 🤲🤲🤲
@matube9022
@matube9022 4 күн бұрын
Kawo hujja, meanwhile we don't even need you in this digital world of iphone,Android phones with thousands of social platforms everywhere you go 😂
@musamusa8286
@musamusa8286 4 күн бұрын
Allah yakarawa malam lpy danisan kwana masu albarka
@shehusani7241
@shehusani7241 5 күн бұрын
Allah yah gafartamasa wallahi bamuda shugabanni duk yan kasuwa bukatace na kansu
@shuaibuharuna342
@shuaibuharuna342 5 күн бұрын
Ashe daman kuna boye labaran gaskiya
@aminuusman765
@aminuusman765 5 күн бұрын
Masha Allah
@mustaphaabubakar6512
@mustaphaabubakar6512 5 күн бұрын
Ba a bukatar yadawarku
@habibullahabdulkarim2494
@habibullahabdulkarim2494 5 күн бұрын
Yakamata kugaiyato sojojin Niger sutaimaka muku maimakon ayita kashe soja da dan sanda da yen Nigeria
@YusufMusa-kh1hj
@YusufMusa-kh1hj 5 күн бұрын
Allah ya kyauta
@muhdtsalha3168
@muhdtsalha3168 5 күн бұрын
Bamubatsoho yasin