Ya kamata lallai a dawo da Sarki Sunusi saboda alherinsa ga mutanen Kano - Naziru Sarkin Waka

  Рет қаралды 23,943

DCL Hausa

DCL Hausa

26 күн бұрын

Ya kamata lallai a dawo da Sarki Sunusi saboda alherinsa ga mutanen Kano - Naziru Sarkin Waka

Пікірлер: 52
@ishaqabusadiq6476
@ishaqabusadiq6476 20 күн бұрын
Ƙarya kakewa Sheikh Ja'afar Mahmud Adam. Saboda shi ya goyi bayan Shari'ar Muslunci 💯 bisa 💯. Kudaije cen kuyi maganar siyasar ku ta shirmen banza da wofi.😢😢😢😢
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 24 күн бұрын
Alhmdllh dama ai duk abin da mutun yayi shi yake bibiyarsa lokacin sarki sunusi ne zamanin shine Allah yadawo dashi lafiya munaji Allah dan Annabin ka S A W❤ kadawo da sunusi gidan dabo
@sanimcmaiwaka
@sanimcmaiwaka 24 күн бұрын
Naziru Allah yashireka ka shiga uku wallahi anman kai wata Kila bakasan hakaba ka gyara tunaninka kai da akema tanbaya kana kawo maganar wani jafaru
@user-kc4wi3rt9g
@user-kc4wi3rt9g 23 күн бұрын
Ka gyara kalaman ka A kaf dangin ku babu kamar Mallam jafar
@user-xc6ue8fx5o
@user-xc6ue8fx5o 21 күн бұрын
Marasa son gaskiya. Maganan sa gaskiya ne.
@shehuarc2964
@shehuarc2964 24 күн бұрын
Wallahi sharri Sunusi lamido yafi alherinshi yawa
@mubarakyusif3331
@mubarakyusif3331 24 күн бұрын
Karya kakeyi
@ibrahimkhalilinuwa
@ibrahimkhalilinuwa 22 күн бұрын
Ba wani alheri. Yana yi ne don a yabe shi, musamman kai Naziru don zaƙin muryar ka.
@NAKOWAPLUSTV2
@NAKOWAPLUSTV2 22 күн бұрын
Masha Allah done ❤ ❤
@user-ur7jf4se9e
@user-ur7jf4se9e 24 күн бұрын
Allah ya saka da Alkhairi Malam Naziru
@anassabubakar3710
@anassabubakar3710 21 күн бұрын
Naziru kaje kaji abubuwan da shi sunusi II yace akan malan Jafar
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 24 күн бұрын
Ba ma son sarki sunusi ya dawo mulkin kano, ba ma bukatarsa, bai da ce da sarautar kano ba, ya fi fifita akidun yahudawa fiye da tamu, kuma ya fi son yan kudu a kan yan arewa yan uwansa
@nasirumuhammad3064
@nasirumuhammad3064 19 күн бұрын
Tafiwawa
@user-xc6ue8fx5o
@user-xc6ue8fx5o 21 күн бұрын
Sarkin waka kayi gaskiya. Amma yan zu ba gaskiya ake biba.
@user-vo1uw5rf7c
@user-vo1uw5rf7c 23 күн бұрын
Dan maula kawai da Allah gafara chan Dan iya
@bangulamovie8024
@bangulamovie8024 24 күн бұрын
7:10 Sarkin waka fa sarkinne hakan yayi
@yakubuadamuzahi9553
@yakubuadamuzahi9553 23 күн бұрын
Naziru Sabon sarki
@user-yu2ov9yx9h
@user-yu2ov9yx9h 21 күн бұрын
Ai abin da kukeso shine daidai ba abinda al umar kuba sarkin roko
@AbdullahiMuhammad-px8yk
@AbdullahiMuhammad-px8yk 17 күн бұрын
Lalle
@user-xc6ue8fx5o
@user-xc6ue8fx5o 21 күн бұрын
Ba mu son sarakuna marowata.sai mai alkhairi.
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 21 күн бұрын
Kai ja cen Sarki mai kyautatawa
@user-rt5qu1ei2u
@user-rt5qu1ei2u 23 күн бұрын
Wawan gaskiya ne sarki
@saniladan6316
@saniladan6316 24 күн бұрын
Bandani a talakawan da sukeso ya dawo harga Allah
@SunusiMusa-fj9pf
@SunusiMusa-fj9pf 22 күн бұрын
Hum
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 24 күн бұрын
Gaskiya siyasa batayiba a Africa 😢😢😢😢😢
@mubarakyusif3331
@mubarakyusif3331 24 күн бұрын
Wannan gaskiya ne sarkin wakar sarkin kano
@nasirmakarfi
@nasirmakarfi 22 күн бұрын
Wai 'Ja'afar' gatsai amma kuma 'mai martaba sarki Sunusi'....tun daga nan kafin shi kanshi ya ji banbara qwai a kai ya koma cewa 'Malam'. Babban tambaya itace, menene matsayin sarautar qasar hausa ta fannin jama'a da siyasar inda ake mulka?
@Issacisse-zn2pl
@Issacisse-zn2pl 24 күн бұрын
Sarki merci ❤❤
@JamiluHaruna-gl6mi
@JamiluHaruna-gl6mi 24 күн бұрын
Wlh da munso sunusi azatanmu alkherine Amma yanzu mufahimci zuciyarsa ta yahudawace Dan haka bama goyan baya
@saleembalarabemusa
@saleembalarabemusa 24 күн бұрын
An datse wannan wajen kenan a wancan hiran da aka saki sao yanzu da aka ga alamun tafiyan Aminu Kano shine za'a saketa😎 DCL kuna jin tsoro ne ko Nazir ne bayaso a saketa
@SalamatuAddauIbrahim
@SalamatuAddauIbrahim 23 күн бұрын
Hello 😊
@abduldaura5761
@abduldaura5761 24 күн бұрын
Sakaran banza sai ubanka ya dawo dashi
@umaribrahim5783
@umaribrahim5783 24 күн бұрын
Sarkin 🎉🎉❤❤
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 24 күн бұрын
To ku Yi ma na duk abinda ku kai sai mun sake canza wa mu je zuw
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 24 күн бұрын
Karya ne, dukiyar mutanan kano ne,da na yan nigeria, da ga CBN
@ikramanaliyujega8845
@ikramanaliyujega8845 24 күн бұрын
Akwai son xuciya abakinka
@mohammedwarriosabdullahi7681
@mohammedwarriosabdullahi7681 24 күн бұрын
Wlh sarkin waka yanyin wannan abune dunkansa ba dun mutane Kano yakeyiba
@user-bl5tq3bz1b
@user-bl5tq3bz1b 23 күн бұрын
hmmm Kai fa Wawa ne kowa yasan ciwon hassada yakamaka Kuma kadena kawo malam acikin wanna haukar taku Wawa jahili
@adildad8848
@adildad8848 24 күн бұрын
Mutane dai indai akan son ransu ne idon su rufewa yake su fahimta da amsar gaskiya. Wlh sunusi bai dace ya zama wakilin musulmai ba akan komai Saboda musuluncin sa a suna ne kawai coxx baya kaunar yan uwan sa musulmai.. Duk inda za'a danne musulmai da musulunci anan zka ganshi. Wallahi bana kaunar sa Saboda Allah. Kai kuma Naziru kuci gaba da bin son zuciya don biyan bukatar ku. Akwai lahira kuma kowa zaije can ya girbi abinda ya shuka.
@user-kx4yt9ls4c
@user-kx4yt9ls4c 24 күн бұрын
Kai dai nazir Dan hassada ne
@malashatima7078
@malashatima7078 24 күн бұрын
Yayi daidai Allah ya dawo dashi
@hassenahausatv1944
@hassenahausatv1944 24 күн бұрын
Bama goyon baya
@YauOil
@YauOil 24 күн бұрын
Naziru Dan fulani karyakakiyi
@abuminnatur-rahman4198
@abuminnatur-rahman4198 24 күн бұрын
Duk yand zku kushe shari'ar musulunci da akeyi tafi yamma , da ace yau ace akano babu sharia iskancin mutane sai yafi haka
@abuminnatur-rahman4198
@abuminnatur-rahman4198 24 күн бұрын
Duk yand zku kushe shari'ar musulunci da akeyi tafi ta constitution , da yau ace akano babu sharia iskancin mutane sai yafi haka.
@SurajoibrahimAlkasim
@SurajoibrahimAlkasim 24 күн бұрын
Sarkiii Allaah ykr lpy
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx 24 күн бұрын
Kai dallah Wawa mu kadena cemana wai Wani shi Jafar saboda mu duk Wanda ya taba mutuncin annabi mu shi ba Wani bane a wajenmu
@nnnng439
@nnnng439 24 күн бұрын
Gaskiya ne. But mind your business you're not even from Kano State
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 56 М.
Hudubar Babbar Sallah || Dr Idris Abdul-Aziz Dutsen tanshi
1:01:04
Sunnah Academic
Рет қаралды 1,8 М.
TRY NOT TO LAUGH 😂
00:56
Feinxy
Рет қаралды 13 МЛН
I Built a Shelter House For myself and Сat🐱📦🏠
00:35
TooTool
Рет қаралды 33 МЛН
Они убрались очень быстро!
00:40
Аришнев
Рет қаралды 3,1 МЛН
Faira: Kalubalen da Shiekh Lawan Triumph ya jefewa yan Tijjaniyya da masu kira da hadin kai.
22:38
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 78 М.
ГДЕ ЖЕ ЭЛИ???🐾🐾🐾
0:35
Chapitosiki
Рет қаралды 10 МЛН
Cute 😱🐒🍭💞
0:11
Tuğkan Efe
Рет қаралды 11 МЛН
Попил😂инст: sarkison7
0:45
SARKISONCHIK.OFFICIAL
Рет қаралды 7 МЛН