Damben Mai Takwasara da Bahagon ‘Yan Sanda an yi takaddama Ali Kanin Bello ya kashe Dogon Kyallu

  Рет қаралды 160,708

Dambe Unlimited

Dambe Unlimited

3 жыл бұрын

Пікірлер: 31
@muazzamibrahim4948
@muazzamibrahim4948 2 жыл бұрын
Bahagon shagon yan sanda Allah ya biya wallahi kana burge ni da ace kana da girma kaman su da ko kuran ka baza su hango ba
@kennethtrueblood2112
@kennethtrueblood2112 2 жыл бұрын
4:28🔥🔥🔥🔥
@bishirdauda6264
@bishirdauda6264 3 жыл бұрын
Maitakwasara ya nuna kwarewa da cikakkiyar natsuwa a wannan damben.
@erice5372
@erice5372 2 жыл бұрын
so, I take it kicking is out.
@ibrahimaaisad7731
@ibrahimaaisad7731 3 жыл бұрын
Da tin farko an gayawa mai takwasara cewa damben gasa babu Kai kafa to da lallai babu abinda zai sa yayi haka Kai kafa yanadaga cikin tsarin wasan dambe sabida dik wanda yake kallon wasan dambe to zai iya bada shedar mai takwasara akan bin doka da oda da kuma biyayya ga Shuwa gabannin kungiyar dambe Nigeria 🇳🇬 idan kuma an fadamasa tin kafin a fara wasan to zata iya yiwa ya manta ne sabida Sabo da Kai kafa a wasan sa
@kennethtrueblood2112
@kennethtrueblood2112 2 жыл бұрын
4:30 🎶🎶🎶🥁🥁 what's the song
@boualemsiko7245
@boualemsiko7245 Жыл бұрын
Xxxxxxx
@mohammedmustapha868
@mohammedmustapha868 3 жыл бұрын
Watu ya ga bahagon Sha bayi da sayi ne Sha ya sa ya ke Kai kafa wanna ba dambe bane a girra
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 3 жыл бұрын
Barka da aiki
@amaduauwalu9706
@amaduauwalu9706 2 жыл бұрын
Shagonmanmam
@bishirdauda6264
@bishirdauda6264 3 жыл бұрын
Manyan 'yan dambe kamar Audu Killer, Faruku Kanen Killer, bahagon Maikudi, Dandigiri, Kodago, da sauran su,duk sun sha kisa da kafa. Maganar banza kawai!!
@balabilal461
@balabilal461 3 жыл бұрын
Miyesa Ibola baishiga wannan wasanba
@bishirdauda6264
@bishirdauda6264 3 жыл бұрын
Me shagon Amadi ke nufi? Akwai harbi a dambe mana.
@Muryar_Arewa
@Muryar_Arewa 3 жыл бұрын
Gsky Ni soopt din Gorumada Ni Amma na tausayama Bahago 😭
@shamsujaja6950
@shamsujaja6950 3 жыл бұрын
Ga dika ana kai kafa. amma ba inda doka tace kasa kafa ka falle abokin damban ka. kunga shi maitakwasara ai falle yake, wanda adokar dambe baayi.
@muazzamibrahim4948
@muazzamibrahim4948 2 жыл бұрын
Gaskiya ne
@semirluma4868
@semirluma4868 2 жыл бұрын
.
@user-qz6ly9ml9u
@user-qz6ly9ml9u 3 жыл бұрын
These fights are in Nigeria?
@chuxyleea1222
@chuxyleea1222 2 жыл бұрын
yes
@yakubuayawa4529
@yakubuayawa4529 3 жыл бұрын
'
@bishirdauda6264
@bishirdauda6264 3 жыл бұрын
Bai kamata shagon Amadi a matsayin shi na alkalin wasa ba ya dinga kwanatawa kasa cikin turba,duniya na kallon shi.Ba haka ake a sauran wasanni kamar boxing ko wrestling ba. Sannan al'adunmu ba su yarda da kazanta ba.
@amaduauwalu9706
@amaduauwalu9706 2 жыл бұрын
Autanmammam damfe
@zaykajourneylove5609
@zaykajourneylove5609 3 жыл бұрын
Which country is this and what is the name of this game
@nataala_
@nataala_ 3 жыл бұрын
Nigeria. Dambe
@lurwanuabba4324
@lurwanuabba4324 3 жыл бұрын
Dambe nageria
@lurwanuabba4324
@lurwanuabba4324 3 жыл бұрын
Dambe nageria
@Fanda2
@Fanda2 3 жыл бұрын
It is Dambe practice by the Hausa people of Nigeria
@balabilal461
@balabilal461 3 жыл бұрын
Boxing
@TheMillsy1986
@TheMillsy1986 2 жыл бұрын
Hand holding fight??? This was the worst I've seen. Not even worth uploading
Garkuwan Cindo ya buge Shegun Na Jafaru Kura a damben Kano
8:44
Dambe Unlimited
Рет қаралды 132 М.
Тяжелые будни жены
00:46
К-Media
Рет қаралды 5 МЛН
NO NO NO YES! (50 MLN SUBSCRIBERS CHALLENGE!) #shorts
00:26
PANDA BOI
Рет қаралды 99 МЛН
Yadda ta kaya Ebola yaji kunya gurin Bello kanin Ali
26:45
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 1 МЛН
alafiya dai shagari na addahama
2:32
SABON TSARI TV
Рет қаралды 4,2 М.
Bahagon Dan Kanawa da Dan Aliyu a damben Abuja
16:11
Dambe Unlimited
Рет қаралды 103 М.
IBRO Dan tasi part 2 hausa comedy
22:50
NASARA HAUSA TV
Рет қаралды 170 М.
BBC HAUSA LABARAN YAU NA RANA 27/05/2024
Hausa News 24
Рет қаралды 174
Hausa Labaran Duniya Na Safe Yau /26/5/2024
18:04
Arewa Musical
Рет қаралды 12 М.
Ebola ya kashe Ali Kanin Bello a bugu daya a damben Kano ranar Laraba
16:05
Drifts that Keep Getting Longer ^^
0:16
Cole Trotta
Рет қаралды 4,5 МЛН
Crazy Moments in Figure Skating 🥶
0:32
Sports Fotage
Рет қаралды 3,7 МЛН