Rikici Ya Barke A Kano Bayan Sauke Sarki Aminu Ado/G Fresh Ya Shiga Rikicin Murja Da Gwamnatin Kano

  Рет қаралды 14,817

Manyan Labarai

Manyan Labarai

26 күн бұрын

Rikici Ya Barke A Kano Bayan Sauke Sarki Aminu Ado/G Fresh Ya Shiga Rikicin Murja Da Gwamnatin Kano
Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI
Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa

Пікірлер: 30
@LabidaMansur
@LabidaMansur 24 күн бұрын
Alhamdllah Alhamdllah Alhamdllah Abba Aikin Ka Yana Yi Dama Sanusi Lamido Shiya Cancan Ci Masarautar Kn Alhamdllah
@aisharabiuumar5219
@aisharabiuumar5219 24 күн бұрын
Gaskiya g fresh kwatakwata bashida kamain kai, gabadaya maganganunsa idan yanayi basuda wani maana babu abin kwaikwaiyo, Allah y kyauta
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l 24 күн бұрын
Aminu ado bayero mukeso 👍
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 24 күн бұрын
Yas masha allah dama babu wanda ya dace da sarauta sai sanusi allah ya taya shi riko👍👍👍🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@alfayusuf8317
@alfayusuf8317 23 күн бұрын
Ka daina so Abban Mana. Waye sa ka dole ne wai. Ka dame mu da surutu
@user-mh1bn7ki9o
@user-mh1bn7ki9o 22 күн бұрын
Aminu kayi gaskiya
@zainabdanjuma5799
@zainabdanjuma5799 22 күн бұрын
God Bless u Aminu
@user-cb3yx2tw7g
@user-cb3yx2tw7g 24 күн бұрын
Dalla mlm yimana shumeye naka kaiwaye kenan kafisu tunani suda sukayi hakan karya kakeyi kaiba masoyin Abba bane dan wahala kawai
@user-bl5tq3bz1b
@user-bl5tq3bz1b 24 күн бұрын
hmmm ku fada masa gaskiya j town waya gaya muku kwankwaso mutumin kirki ne kawai Yana gyara tuwon gdansa ne
@abubakarmahammadbashir2496
@abubakarmahammadbashir2496 24 күн бұрын
Karya kake rikici muna nan lpy duda bamuji dadin saukeshi ba
@jafaridrisgarko477
@jafaridrisgarko477 24 күн бұрын
Kai Ina ruwanka mu Yan kano sarki 1mukaso akano saboda markaban gidan dabo da kano da Nigeria ama ankasa gida5 Ina martaba Ina Kuma gidan dabo
@oumarououmoulhair
@oumarououmoulhair 24 күн бұрын
Kai dan Allah Aminu rufe wa mutane baki
@wwee9847
@wwee9847 24 күн бұрын
Mungode
@z-fsuleiman8025
@z-fsuleiman8025 24 күн бұрын
Allah Ya maka albarka Aminu J-Town
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 24 күн бұрын
To kuma kujira Kuga ikom Allah randa zaace fitan makiyinị Allah makiyin Annabi shine Abdul jabbar kọ randazace yafita ya musuman kasannan zasuji kọ ince ya masoyan Annabi S A W zasuji
@HalifaMusa-kp6nt
@HalifaMusa-kp6nt 24 күн бұрын
Gaskiyane Aminu j twon
@MohammedGoniIsa-pm3bc
@MohammedGoniIsa-pm3bc 24 күн бұрын
Kaidan Allah kamana shuru damacan kujaransaci to dan anmaidamasa daabinsa zakayimagana abindayakamata gwamna yayidaidai
@VeiNwt
@VeiNwt 23 күн бұрын
Kai j town sai dai kabar kano wallh
@ibrahimsuleiman5335
@ibrahimsuleiman5335 23 күн бұрын
Please Aminu J Town kana yawan shiga abunda be shafeka ba, kasani duk mutumin da yaje wani gari ko ya shiga inda be sani ba idan Yana samma kanshi zaman lafiya to yayi tambaya saboda kar ya wahala, Amma Kai memakon katsaya Kai magana akan sana'arka sai kayita magana akan profession na wasu, haka be dace ba because the common decease in human being is lack of understanding.
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 24 күн бұрын
Allah yatsnewa siyasa Allah yatsnewa siyasar Kano ya Allah kawargaza gomnatin Kano ya Allah yadda konkoso take ta wargaza kano ya Allah kawargaza konkoso ya Allah tun hawan konkoso yake kuntatawa talakawa Konkoso Allah ke bara mulki Kai da sanusi mara kunya kunsan watarana bakubane an Rika dorawa da saukewa subhanallla tabbas shí zaa sake saukeshi Kai Amma sanusi kazubar da mutuncinka da barin milking kayo yafi ma mutun Cinka nanan
@abdullahimagaji6029
@abdullahimagaji6029 24 күн бұрын
Lokacin da aka cire sarki sunusi || kafito kayi magana,saiyanxo zaka sakawa mutane baki
@UmarMuhammad-vu9mj
@UmarMuhammad-vu9mj 24 күн бұрын
Sarakunan kano dai yanzu ya zama na shekara 4 ko 8 duk gomnatin data zo zata zo da tata sarkin
@JibrinGarba-df9lc
@JibrinGarba-df9lc 22 күн бұрын
Mayba murtani badabi muhakan mukeso sesanusi
@issoufboro987
@issoufboro987 19 күн бұрын
Sanusi ya dace
@abdullahimagaji6029
@abdullahimagaji6029 24 күн бұрын
Toh Kai aiba Dan Kano bane don haka Babu ruwanka
@MuhammadzanginaHussain
@MuhammadzanginaHussain 20 күн бұрын
Abraham
@muhammedadamu6013
@muhammedadamu6013 24 күн бұрын
gwamna bafulatani sarakuna fulani tu kai malam bahaushe miye naka aciki?
@ibrahimsuleiman5335
@ibrahimsuleiman5335 23 күн бұрын
Sorry Aminu J Town ban san abunda ka karanta ba a high instructions, kuma ban san abunda kakaranta ba bangaren Islamic knowledge? Therefore please respond domin in fahimci wanene Kai.
@ramatuauwalmuhammad7437
@ramatuauwalmuhammad7437 24 күн бұрын
to ina ruwanka wawa kawai, kana fama da kanka kana shiga abinda bai shafeka to wallahi in baka kiyayeba wannan karon in suka dawo dai baka da qafar gudu😂😂😂
@mourtalahmohamed1855
@mourtalahmohamed1855 24 күн бұрын
W😂😂😂😂😂 aminu j t
Climbing to 18M Subscribers 🎉
00:32
Matt Larose
Рет қаралды 25 МЛН
1 класс vs 11 класс  (игрушка)
00:30
БЕРТ
Рет қаралды 3,6 МЛН
Khóa ly biệt
01:00
Đào Nguyễn Ánh - Hữu Hưng
Рет қаралды 8 МЛН
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 56 М.
Climbing to 18M Subscribers 🎉
00:32
Matt Larose
Рет қаралды 25 МЛН