SARKI AMINU BAWAN ALLAH, SAI DAI. HARARA SAI DI KALLO...

  Рет қаралды 37,613

Alan waka

Alan waka

Ай бұрын

Пікірлер: 37
@MMBature
@MMBature 13 сағат бұрын
Ma Sha Allah, Sarkinmu ba irin nasuba "Aku sarki surutu"
@YakubuIbrahimgurin
@YakubuIbrahimgurin Ай бұрын
😭😭😭 ubangiji ga bawankanan Aminu ado bayero Allah kamishi Dan matsayin annabi Muhammad rasulallah s w a a 😭🤲🤲🤲
@yasmineventplanner5180
@yasmineventplanner5180 Ай бұрын
Muta ne masu daraja muta ne masu haquri muta nen da sika gaji girmama dan Adam Allah ka gafartawa me martaba sarkin kano Ado Ameen, Allah kaza gatan sarkin kano Aminu da sarkin bichi Ameeen ya Allah
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Mutane idan Allah be bashi ba ku yi haquri, shine mafi alkhairi agare shi, dan mulki masifa/jarrabawa ce koda na minti daya ne hatta na cikin gidanka sai Allah ya tambaye mutum, mu ji ma da namu lefin bare akai ga hakkin wasu Kamata ye a taya wanda ya samu mulki jaje ai masa addu'ar Allah ya raba lfy ba murna ba
@lurwanuhamza8514
@lurwanuhamza8514 Ай бұрын
Allah ya taimaki sarki , in da rai da rabo insha ALLAHU
@Ahmadccr
@Ahmadccr Ай бұрын
Kayi Sarki, Ƙanin ka yayi Sarki, Baban ka yayi Sarki, Kakan ka yayi Sarki, Mahaifiyar ka ƴar Sarki, kuma yayar Sarki, kuma matar Sarki duk a Ilorin, Gaba da baya kakanninka Sarakuna ne a Birnin Dabo da Birnin Sule gambari. Baka da abokin fada, baka da abokin gaba, sannan baka da abokin gasa, kowa nakane, baka raina kowa ba, kasan darajar dan Adam Babba da yaro, Hakurinka shine silar nasararka, ko makiyinka yasan kai mutum kirki ne, Ka hada kan Sarakuna, dagatai da bulamai, Ka wanzar da zaman lafiya tsakanin fulani da makiyaya. Babban abun farin ciki shine babu wani laifi da aka kamaka dashi, babu wata hujja ko zargi da aka maka na almundahana, da kudin al'umma ko cin amanarsu akan amanar da Allah ya baka, ka sadaukar da rayuwarka domin cigaban al'umma, ka fifita bukatar mutane akan taka, Ka wanzar da zaman lafiya tsakanin kabilu, yare da mabanbata addini. Allah ya baka Sarki lokacin da baka nema ba, baka san zaka samu ba, baka bawa kowa cin hanci ba, baka roka wajen wani ba, Allah ne ya baka, ya nuna ilhama da irajarsa yayi ka Dan Maje, yayika Turaki, yayi ka Sarkin Dawaki, ya maka Wambai, sannan yasa ka zama Dan Buran, sannan ya maka masarautar Bichi, Sannan yasa ka gaji karagar gidan Dabon Kano, duk ikon Allah ne. Allah ya baka ya'ya masu tarbiya, baka da tabon abun kunya, duk mutum Nagari zaiso yayi koyi na halayenka wajen dattaku, kawar dakai, hakuri, juriya, da tsoran Allah. Kayi hakuri Zaki, mulki sai da hassada zaki, ko yau rai yayi halinsa an saka a tarihi a Shekara daya ka zama Sarkin Bichi sannan ka zama Sarkin Kano, mafi masoya da al'umma suke kauna, wanda a tarihi Kaine ka zama Sarkin Kanon da ba'a samu tarzoma ba, har shigar ka gidan Dabo ko asarar kaza ba'a yi ba, ba'a tada hankulan al'umma ba. Ka sake godewa Allah, da ya maka baiwa ta farin jini, wanda tun Kafin ka zama Sarki, al' Umma suke kiranka da sai kayi, Allah ya amsa addu’arsu ka zama Sarki mafi masoya a tarihin masarautar Kano, kayi sa'a ka dauki halayen kirki na mahaifinka, tun daga kan jajurcewarka, kawar da kanka, kyautatawa, hikima, basira da sanin girman amana da girman Allah, Ka dauki tawakkalinsa, Ka dauki fara'arsa, Ka dauki kwarjininsa, Ka dauki kwalliyarsa, Ka dauki kasaitarsa, Ka dauki duk wata siffa ta Shugabanci da iya rike amanar al'umma da tsoran Allah wajen wanzar da shugabanci naka. Allah ya baka amanar al'umma akan kare lafiyarsu da zaman lafiyarsu, da dukiyarsu, da share musu kukansu a lokacin da hakan ya taso, kayi daidai iyawarka, kayi daidai iya basirarka, kayi daidai iya tunaninka da baiwar da Allah ya baka, kayi daidai iya fahimtarka, Allah daya baka shine shaida, kuma muma shaida ne. Duk wata nasaba da ake bukata ka samu, baka da tabon abun kunya, kowa yasan kai nagari ne, duk abunda ka furta shine har cikin zuciyarka, baka iya yaudara ba, baka iya ha'inci ba, baka san yadda ake cin amana ba, Allah ka ba a baki bane, har cikin zuciyarka haka yake, baka fadar abunda bazaka aikata ba, domin duk wanda ya sanka ya san Aminullah ba makaryaci bane, mutum ne mai gaskiya da tsoran Allah. Ka dauki shawarar Malamai, Ka dauki ta iyaye, Ka dauki ta dattawa, ka dauki ta yan siyasa, sannan ka dauki ta iyayen kasa, baka zama dan iya ba, baka rena basirar da Allah ya bawa wani ba, kana kallon kowa a matsayin da Adam wanda shine mafi daraja a cikin Halitta, walau miskinai, da wanda Allah ya jarabta ta wata cuta, kowa nakane, kullum kuma kana cikinsu domin ka yarda cewa, Allah zai tambayeka akan ma'anarsu da yadda ka tafiyar da shugabancinka. Allah ya karama lafiya. Allah ya karama daukaka. Allah ya kawo maka abunda baka tsammata ba Allah ya iya maka Allah ya shiga lamuranka Allah ya saka maka hakuri da juriya. Allah ya albarkaci zuria. Allah ya k'arawa rayuwa albarka. Allah ya Jikan magabata. Nine Masoyinka Ahmad Abdulkadir CCR daga Jihar Jigawa.
@saheebahtv3188
@saheebahtv3188 Ай бұрын
Masha Allah Wow! What a history Gaskia neh Yanda kake sanshi saboda Allah kaima Allah yasaka maka da Alheri Amin
@user-tz2js8ec4p
@user-tz2js8ec4p Ай бұрын
Ma Sha Allah Allah Kara Tsare martabar sarki aminu ado bayaro
@kabirunamadikundi4480
@kabirunamadikundi4480 12 күн бұрын
Allah Ubangiji ya saka da Alkhairi
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 16 күн бұрын
Aminu Ado sarki ko dinki ko sunso❤❤
@MazeedMahmud
@MazeedMahmud Ай бұрын
Allah ya gajiyar da makiyan ka Sarki Aminu
@mryunusatv
@mryunusatv Ай бұрын
Hmm kana Ruwa Alan waka
@aliyumuhd3456
@aliyumuhd3456 Ай бұрын
Allah ya tabbatar mashi da sarautar shi, Da magajin Uba
@alhassanwatara1242
@alhassanwatara1242 Ай бұрын
Gaskiya sarki mawaka yakama aimana wakar hawan fanisau wanda ya tara al,unmah
@kabiruibrahim4326
@kabiruibrahim4326 Ай бұрын
Allah yatai maki Waliyin baiti Dr. Aminu Ala Dan Buran Gobir
@suhaibuibrahimadam6111
@suhaibuibrahimadam6111 Ай бұрын
Sarki Aminu bawan Allah Sai dai harara sai dai kallo Allah ya taimaki Sarkin diyan gobir Amanar Sarkin bichi
@auwalabbas7807
@auwalabbas7807 Ай бұрын
Hali Yayi Muradi yayi
@user-eh2eh1ec7o
@user-eh2eh1ec7o 5 күн бұрын
Labarina
@arcyushauisah2527
@arcyushauisah2527 Ай бұрын
Allah ya taimaki sarki aminu
@muhsinbala7009
@muhsinbala7009 Ай бұрын
Allah Ya taimaki Sarki
@salisuabubakar6482
@salisuabubakar6482 Ай бұрын
Allah ya taemakhi Sarki
@hamzamuhammad3469
@hamzamuhammad3469 Ай бұрын
Sarki Aminu Bawan Allah
@aminuharuna5420
@aminuharuna5420 Ай бұрын
Hmmm such games in Kano ridiculous
@aminuauwalu134
@aminuauwalu134 Ай бұрын
Wanna Haka Sarki
@habibamuhammedkura2960
@habibamuhammedkura2960 Ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@ahmadsaboidris9759
@ahmadsaboidris9759 Ай бұрын
Tabbas Aminu Kaba Gaba, Tsini Maganin Tsinannu
@kabirumuhammad9563
@kabirumuhammad9563 Ай бұрын
Masha Allah Allah Tsare Gabanka Da Bayanka Amir Kano Aminu Ado Bayero
@mainasaradanfuloti9162
@mainasaradanfuloti9162 16 күн бұрын
Wake ta Sarkin da Yana bisa Kano ta rage daraja yanzo ko ga Sarkin SLS2 zai maidowa Kano da kasar Hausa daraja.
@user-mo8vn3zm2z
@user-mo8vn3zm2z Ай бұрын
❤😂😮
@AishaYusuf-sh5wi
@AishaYusuf-sh5wi Ай бұрын
Masha Allah
@SweetMotherSweetMother-xl9st
@SweetMotherSweetMother-xl9st Ай бұрын
😮😮😮
@mahmoudaliyu
@mahmoudaliyu Ай бұрын
Kayi Sarki, ka face haushi
@mysticabj4909
@mysticabj4909 Ай бұрын
Iska na wahal da mekayqn kara....
@saniabubakar4846
@saniabubakar4846 Ай бұрын
Alan waka namu na gargajiya
@mudassersameenuibrahim724
@mudassersameenuibrahim724 Ай бұрын
Lallai na yarda acikin waka akwai hikima cikin waka se asama son wanda ba ka so take Tom Allah ya kara daukaka da basira sarkin diyan gobir!
@user-dn9vn5lz6r
@user-dn9vn5lz6r 6 күн бұрын
Get a away hhhhhhh
TOYA MATSAFA UBAN SUNUSI..
13:10
Alan waka
Рет қаралды 22 М.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 9
1:15:36
Saira Movies
Рет қаралды 349 М.
Homemade Professional Spy Trick To Unlock A Phone 🔍
00:55
Crafty Champions
Рет қаралды 58 МЛН
孩子多的烦恼?#火影忍者 #家庭 #佐助
00:31
火影忍者一家
Рет қаралды 4,7 МЛН
MAGAJIN DABO LIFE PERFORMANCE
14:13
Alan waka
Рет қаралды 85 М.
Dauda Kahutu Rarara - Basaraken Gwamna ( Dikko Radda) Official Music Audio
15:35
ALHAMDULLAH KOMAI YA YI KYAU SARKIN KANO AMINU BAYERO.
15:13
Alan waka
Рет қаралды 140 М.
Dauda Kahutu Rara, Yayi Abin Mamaki_ Wanda Yarsa Tayi Kewutar Mai Abin Mamaki,
4:13
HAUSA INTERNATIONALTV TV
Рет қаралды 36 М.
Sarkin Kano Halifa Zauna Daram | Tijjani Gandu | Official Audio
7:04
TIJJANI GANDU TV
Рет қаралды 45 М.
YABO BAYAN FAKUWA (LAMIƊO FOMBINA SARKIN DUTSE)
11:51
Alan waka
Рет қаралды 76 М.
ИРИНА КАЙРАТОВНА - АЙДАХАР (БЕКА) [MV]
2:51
ГОСТ ENTERTAINMENT
Рет қаралды 5 МЛН
Көктемге хат
3:08
Release - Topic
Рет қаралды 176 М.
Say mo & QAISAR & ESKARA ЖАҢА ХИТ
2:23
Ескара Бейбітов
Рет қаралды 445 М.
Saǵynamyn
2:13
Қанат Ерлан - Topic
Рет қаралды 2,4 МЛН
Bakr x Бегиш - TYTYN (Mood Video)
3:08
Bakr
Рет қаралды 336 М.