Siyasar Zamani: Taƙaddamar gyaran fuska ga dokar masarautun Kano

  Рет қаралды 8,580

DCL Hausa

DCL Hausa

25 күн бұрын

Siyasar Zamani: Taƙaddamar gyaran fuska ga dokar da ta kafa masarautun Kano+++ Atiku Abubakar na martani ga masu cewa ya yi ritaya a siyasa+++ Mahadi Shehu ya yi ikirarin cewa gwamnatin APC ta gaza+++Ana murza gashin baki kan batun sayo wa 'yan majalisar dokokin jihar Kano tsadaddun motoci na hawa.

Пікірлер: 3
@garbaabdullahiidris6613
@garbaabdullahiidris6613 24 күн бұрын
Karya kake kace wai an kwana ana jimami, siyasa ta kawo su,kuma siyasa zata cire su,fakat.
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 24 күн бұрын
Uhmm kauyawan banza kawai shashashai masu saka sarauta a siyasa, wallahi wallahi dashi sunusin da kwankwason wallahi ba masu kaunar kano bane muna fikaine kawai masu kasuwa da sunan kano har gandujenma, ni bahadejene kuma Dan asalin Hadejia amma wallahi ba govnorba ko shugaban kasa wallahi bai isa taba mana Sarki, sai dai duk mu bada rayukanmu wallahi, amma wannan hanyar da suka dauko ba hanya bace ta zaman lfy da cigaban kano da sarautar kano Wanda take cike da farin jini da kwarjini. Wallahi kowa ya sani tun farko nadin sunusi bahanyar gaskiya aka biba karya aka daurewa gindi,
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 24 күн бұрын
In dai Sunusi ne sai anji su da Abba. Ga fili ga mai doing. Yan siyasa su babban matsalan Nigeria.
A FADA A CIKA da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.
58:14
BBC News Hausa
Рет қаралды 189 М.
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 56 М.
Каха ограбил банк
01:00
К-Media
Рет қаралды 2,2 МЛН
Универ. 10 лет спустя - ВСЕ СЕРИИ ПОДРЯД
9:04:59
Комедии 2023
Рет қаралды 1,2 МЛН
Как быстро замутить ЭлектроСамокат
00:59
ЖЕЛЕЗНЫЙ КОРОЛЬ
Рет қаралды 13 МЛН
Balloon Stepping Challenge: Barry Policeman Vs  Herobrine and His Friends
00:28
Tarihin Alhaji Umaru Musa Yar'Adua: Shugaban Najeriya #13
14:34
Aminiya Trust
Рет қаралды 53 М.
БАТЯ ПЛАКИ-ПЛАКИ
0:47
LavrenSem
Рет қаралды 1,8 МЛН
FOOLED THE GUARD🤢
0:54
INO
Рет қаралды 9 МЛН
Нищая спасла собаку🥺❤️
0:59
Trailer Film
Рет қаралды 2,6 МЛН